NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

[6/22, 6:02 PM] ᴬᴮᵁᴮᴬᴷᴬᴿ ˢᴬᴸᴱᴴ: ????????????❤????????
NA CUCE TA
????????????????????❤
3⃣8⃣
Yana tuki suna hira da mufida while yana kallon dija ta mirror, dija ta kurawa waje daya ido tana tunani, ba komai take tunani ba illah daukan dataga yazid yayiwa mufida, abin ya mugun daure mata kai, tambayan da takewa kanta shine Bai taba yiwa mufida abinda yayi mata ba,
“Killan” ta fada cikin ranta don ta tabbayar da ya taba shayar da ita wannan azaban ko amafarki bazata yarda ya rike mata hannu ba balle ya zagaya hannu ya dauketa kuma ta amince, Dan ajiyan zuciya ta saki tana sake direction din tunaninta zuwa inda zasu, kawai said ta fara aduan Allah yasa gida zai maidata don ko a lahira bata fatan zama 10km to him, kwata2 bata sonshi kusa da inda take, mufidace ta juyo ta kalleta tare da sakar mata murmushi ta sadda kanta kasa batare data maida mata martani ba don wani irin kallon mamaki kawai take mata.
Karfe 7 saura suka isa garin abuja, inda ya saba yi masu takeaway duk sanda sukaje outing da mufida ko duksan bayason ta sha wahalan dafa abinci yayi parking, rikewa mufida hannu yayi tare dayi mata kiss a hannun sannan yace
“Sugar me zakici?…” Ya tambayeta dukda yasan her favourite,
“The usual…” Tafada tana dariya at the same time tana daga Mashi gira daya, dariya shima yayi yace
“Daman I know…kawai don in fita hakkinki yasa na tambayeki…” Yafada sounding very romantic, juyawa yayi wearing a lovly smile yana kallon dija da kanta ke kasa don tunda taga ya rike mata hannu ta sadda kanta kasa,
“Small baby me zakici?…” Ya tambayeta yana wishing ko zata daga kai sama su Dan hada ido amma ko daga kai bata yi ba balle ta amsa Mashi, kara maimaita tambayan yayi Amman no response, mufidace ta juyo daga inda take zaune tace
“Dear me kike shaawan ci?…” Ta tambayeta cikin natsuwa, ahankali ta daga kai tana kallon mufida tace
“Babu komai …” Ta amsa mata in one word ta maida kanta kasa, kallon ta yazid yayi for almost ten seconds sannan ya fita daga cikin motan.
After like 25 minutes ya fito da ledas ya bude baya ya ajiye gefen dija sannan ya sjiga suka kama hanyan CBN quarters. Suna shiga gate dija ta bude baki tana kallon new environment dinta don dukda dare ne tamkar rana don wurin kal da haske. Parking lot yayi parking sannan ya fito mufida ta fito, dija kam tana zaune bata fito ba, saida ya bude booth ya dauko bag dinta sannan ya bude mata kofa tayi saurin fitiwa,attitude dinta is so funny and annoying to him and he knows the exact way to stop it. In Baku mance ba I once told you yazid yana da flat a CBN quarters which is four bedrooms and well furnished. To part dinshi ya shiga yana Jan bag dinta, mufida ma shiga tayi while dija na tafiya ahankali tana kalle2 sannan ta shiga ciki. Yazid na rufe kofa ya ajiye bag din ya nufi inda mufida ke tsaye, wani irin hug yayi mata ya baya yana kissing wuyanta, da sauri mufida ta fara cewa
“Pls baby stop…don’t let your wife downgrade me…pls mana…” Tafada ahankali,
“She won’t…” Ya amsa mata yana licking wuyanta, dija ji tayi kaman tayi tsuntsu ta tashi saboda kunya Amman kuma hakan bai hanata kallon su kaman movie ba,
“Baby pls stop….am begging…” Inji mufida,
“I miss your body baby… Pls give it to me tonight…” Yafada yana shafa belli dinta da two hands dinshi sannan yadan saci kallon dija ta wutsiyan ido sukayi ido hudu ya daga mata gira daya, da sauri ta dauke kanta,
“You know sauran six days…” Inji mufida dake kokarin balle hannun yazid daga jikinta, kfa ya fara bubbugawa kaman yaro
“Pls don’t kill me…have mercy sugar…mutuwa zanyi….” Yafada kaman zaiyi kuka kuma loud Wanda yasa dija kara sakin baki.
“Dear if you love Allah stop…” Inji mufida, da sauri ya balle hannun shi
“Na bari madame…yanxu wane daki zan kai kanwarki?…” Yafada yana rike da hannun ta,
“Anyone apart from mine…” Ta amsa Mashi, kiss yayi wa goshinta,
“You are the best… ” ya fada mata sannan ya dauki bag din yana kama hannun dija, mufida relaxing kan wani buoyant sofa tayi tana mai jin dadi sannan tana godewa Allah da mijinta bai wani chanza mata bayan ya kara aure ba dukda tasan he loves dija so much Amman he’s trying kar ya bata mata
“Ya rabbi kasa inci wannan jarabawan… ” tafada cikin ranta while tana kallon yazid da dija sunyi wani corridor
Dija na tafiya jikinta na rawa sabida yanda ya rike mata hannu sanban tana tuna yanda yayiwa mufida, daya daga cikin doors dake inda suke ya bude, taga hadadden daki da komai intact, ajiye bag din yayi yana kallon yanda take kallon dakin, bata ankaraba ya rungumeta, daman hawaye are not that far from her eyes sai kuka, da sauri ya Dora hannu kan bakinshi yana cewa
“Shush….” Nan take ta hadiye kukan, Dan daga kai yayi yana kallon full boobs dinta da suka fito by force as a result of haihuwan datayi, ahankali ya daga hannun shi daya ya Dora sama while dayan hannun shi na rike da waist dinta, aikam kasa hadiye kukan tayi ta fara kuka tanacewa
“Dan Allah….” Bata idaba ya kara Dora hannu kan bakinshi yana cewa
“I said shush…kiyimin shuru tunda baki Iya magana ba…” Yafada yana caressing boobs dinta, cikin kuka ta fara cewa
“Na…Iya…magana…” Dan saurarawa yayi yana cewa
“Ni ban shaida batunda in nayi maki magana baki amsa min…” Yafada yana kallon how wet and sexy her lips looks,
“Na Iya…”
“Shine nace ni ban San kin iyaba…”
“Kayi…hakuri….” Tafada cikin kuka, ko kadan bai son ganin tears dinta don it hurts him like hell dongani yake she have cried enough, ahankali ya zare hannun shi daga inda ya ajiye su ya rike shoulder dinta
“Ki kalleni…” Ya umarceta da sauri ta daga kai ta zura Mashi ido,
“Kimason inyi maki abinda nayi maki a gidanmu?….” Bai idaba ta kara fashewa da kuka tana girgiza Mashi kai
“Kina so?…” Kara girgiza Mashi kai tayi
“To dga yau duk ranarda nayi maki magana baki amsa min ba…to ki tabbatar said nayi maki sau biyar…kina jina?…” Da sauri ta gyada Mashi kai
“Nafison ki dinga bani amsa da baki bada kai ba…”
“To…” Tafada tana trembling saboda tsoro.
“Kuma duk ranar dana ce kiyi abu kika ki yi to ki Sani babu mai hanani yi maki sau biyar… Kinji ko?…” Da sauri race
“Eh…”
“Good…yanzu kiyi sauri ki shiga wanka ki sake kaya ki fito waje muci abinci…” Bai idabatace
“To…” Tana juyawa, bayanta yabi da kallo dariya na Neman kufce mashi.
Sai da ta shiga bathroom ya fita, dakinsu da mufida ya shiga bayan ya umarci mufida ta tashi tayi sallah. Wanka ya shiga ya rama sallolin da ake binshi likewise itama mufida bayan sun idar mufida ta mike ta bude wardrobe ta fara fiddo kayan yazid dake cikin wardrobe din. Adua ya shafa ya kalleta yana cewa
“Baby INA zaki kai kayana?…”
“Your room….” Ta amsa Mashi atakaice,
“To ba nan bane dakina ?”
“No…kasan yanzu dole mu raba dakin…we are two now…” Tafada tana ida kwaso sauran,
“But pls baby da kin bar kayan nan…remember you yourself kinyi complain akan karantan yarinyan nan…so ko kadan ba zaman mata da miji zamuyi ba…it will take sometime kafin wani abun ya kara shiga tsakanin mu… So please don’t send me away…” Ya fada kaman zaiyi mata kuka, Dan murmushi tayi tana cewa
“Baby is not as if am sending you away…. Kawai am doing the right thing..kasan babu ruwan Islam da reasons dinka…nidai raba kwana zaayi…” Tafada tana zipping bag data tura kayanshi ciki, Dan hada kai da gwaiwa yayi for few second sannan ya daga kai yace