NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“To naji…na raba one one day…ke kwana daya ita daya…” Yafada kaman baison raba days din,

“Hmmm dear daya baiyi kadan ba?…” Bata idaba ya katseta dacewa

“Aa…haka nakeso…kuma about cooking ya zamuyi kenan?… Nasani kuma kema kin San babu abinda zata Iya….ko in sa su mom su samo mai aiki?…” Ya tambayeta, Dan murmushi ta karayi sannan tace

“Don’t worry about that…kawai zamu dinga shiga kitchen tare ina nuna mata what to do…” Ta fada calmly, lumshe idanuwa yazid  yayi yana cewa

“Baby  you will do that for me?…” Ahankali ta daga Mashi kai tana cewa

“Yes dear…” Da sauri ya mike ya rungume feeling so happy and excited,

“Baby there’s no one like you… Baby you are the best…baby I love you so much…baby you are making me the happiest man on earth…Allah yayi maki albarka…indai aljannan yana kafata na daga maki ki shige kawai….” Yafda sounding very excited,

“Hmmm baby jin dadin na kyautawa matar Kane ko?…” Da sauri ya rufe bakinta da nashi yana kissing dinta in a passionate way, sai da yayi mai isanshi sannan yace

“Baby it’s not like that… Kawai kina surprising dina ne….kina nunamin the real you… Maza da dama basu gane irin halin matan da suka aura sai sadda kaddara ta fada masu…yanzu na kara sanin ko ke wacece…and I love you more because of… Allah ya saki farin ciki fiye da yanda kika Sani…I love you…” Magana ya dingayi har saida  mufida ta rufe Mashi baki, daukanta yayi sukayi falo inda suka tarda dija tsaye sanye da blue Arabian gown kaman wacce zata unguwa, bai dire mufida koina ba sai kan dining, dija dake tsaye yazo itama ya dauketa aikam tayi tsuru2 saboda fargaba.

Ajiyeta yayi kan dining yana dariya cikin ranshi yana cewa

“Wata rana da kanki zakice in daukeki…” Mufida mikewa tyi don ta jera masu abinci yace

“Sweetheart just sit and be my guest…” Ya fada mata sannan ya shiga kitchen ya dauko plate, dija dai kanta kasa ko daga kai batayi ba har ya dawo ya jerawa kowa abinci a gabanshi shima ya zuba nashi ya zauna suka fara ci amma dija bata fara ci ba saida suka hada ido ya daga mata gira daya sannan ta maida hankali ta cinye tas ya zuba mata drink tasha. Itama mufida tana gamawa ta mike ta shiga bedroom dinta ta fito da bag da kayan yazid ke ciki ta shiga dashi cikin daya daga cikin bedroom ta jera mashi sannan ta fito ta tarda yazid ya kwace plates yana wankewa, kitchen ta shiga ta rungumeshi ta baya tana cewa

“Baby good night…”  Juyowa yayi ya kalleta yana goge wet hands dinshi da jean dake jikinshi yana cewa

“Wane good night babu ke kusa dani?…” Dariya kawai tayi ta fito ta barshi har lokacin dija na zaune kan dining waiting ace mata ta mike, wurinta mufida taje ta dafa shoulder dinta sannan tace.

“Dear sai da safe…” Ahankali dija ta mike tana cewa

“Anty…wurinki…zan kwanta….” Dariya mufida tayi tana cewa

“Ina fa…ai dakinki zaki kwanta…” Da Sauri ta girgiza kai hawaye na taruwa tana cewa

“Dan Allah…wajenki….zan kwanta….tsoro nakeji…” Tafada hawaye da suka taru suna zubowa, kujeran kusa daita mufida ta zauna tana cewa

“Dear kefa yanzu matar aurece….dole zaki zauna dakinki kuma kibi umarnin mijinki…” Kai dija ta dinga girgizawa kaman agama lizard tana cewa

“Aa Dan Allah…ni banso….binki zanyi…” Tafada tana fashewa da kuka,

“Ki bar kuka kinji…tashi kije ki kwanta …” Aikam dija tirjewa tayi tana cewa

“Ni wurinki zan kwana…” Mufida mikewa tayi itama dija ta mike tana kuka, mufida na tafiya dija na biye daita mufida juyowa tayi ta fashe da dariya itakuma dija said kara volume din kukanta kawai take, yazid ne ya fito yana goge hands dinshi da wani karamin towel, tsayawa yayi yana kallon su, da Sauri dija ta goge face dinta ita kuma mufida ta shige dakinta. Yazid ne ya karasa inda take tsaye ya sa hannu ya daga jaw dinta, kura mata ido yayi for a moment sannan ya rike mata hannu suka koma falo, zama yayi ya zaunar daita kan kafanshi, sabon hawaye ta fara amma babu sauti, hand dinshi yasa ya goge mata face yana cewa

” meke damunki?…” Ya tambayeta cikin whisper, da Sauri tace

“Babu …komai…” Shuru yayi for a moment sannan ya daga mata face ta fuskance shi,

“Khadija….” Ya kirata kaman baison magana sannan yana lumshe eyes,

“Naam…” Ta amsa mashi muryanta na cracking

“Ki fadamin abinda kikeso inyi maki… Wanda zaisaki farin ciki ki bar zubda hawaye…kome kika fada yanzu nayi maki alkawarin zanyi maki…” Yafada mata sounding very calm, kaman tana jira tace

“Gida….zan koma…” Bata idaba yace mata

“Banda wannan…ki fadi wani abun…”  still da Sauri tace

“Boko…” Tafada kaman ana fixgan maganar daga bakinta, shuru yayi yana sauraron abinda tace, few seconds later yace

“Boko kikeso?…” Da Sauri tace

“Eh…” Kallonta yayi yana cewa

“Baby kin taba zuwa makaranta ne?…”

“Aa…” Ta amsa mashi without delay don his warning bai bar yawo a kunnenta ba, yazid tunani ya farayi yana kallon yanda  girmanta yake especially yanzu data taba haihuwa, ajiyan zuciya ya saki

“To shikenan Khadija… Zakiyi karatu har sai kince ya isheki kinjiko?…”

“To…”

“Kiyi min alkawarin duk abinda aka koya maki zaki maida hankali ki koya…”

“Zan…. koya…” Ta amsa mashi da kyar,

“To shikenan….” Yafada yana mikewa daita a hannunshi, kofar dakinta ya bude ya direta kan gado, kwantar daita yayi ya tofa mata adua kaman wata yarshi sannan ya jamata blanket ya rage wutan dakin yayi mata kiss a for head ya fita daga dakin missing her like crazy.

Dakin mufida ya koma ya tardata kwance lullube da blanket, zama yayi bakin gadon tare da dora hannunshi kan hands dinta dake kan cikinta, ahankali ta bude ido, murmushi suka sakarwa juna

“Sleeping already?…” Ya tambayeta in whisper, tana lumshe idanuwa ta daga mashi  kai sannan tace

“You should do the same…gobe zaka aiki….” Tafada tana hamma, kura mata ido yayi for a moment sannan yace

“OK…I wanted us to discuss something… Amma sleep gobe in na dawo daga aiki sai muyi maganar….” Yafada yana kokarin mikewa, ahankaki ta kama mashi hannu tana komawa zaune inda sexy nighty dake jikinta ya bayyana,

“Tell me mana…am all ears…” Tafada mashi amma ko ji baiyi saboda ya kurawa half naked boobs dinta ido, Dan rufe wurin tayi tare da pinching hannunshi,

“You were saying?…” Yafada kaman baison magana, dariya tayi tana cewa

“I said am listening…” Ahankali ya maida legs dinshi kan gadon tare da rufesu da same blanket kaman yanda na mufida ke cikin blanket,

“Baby I want to make love to you…if you refuses me am definitely not gonna make it till morning… So pls accept me…” Yafada idanuwanshi na kara kankancewa,

“Baby we are through with this…sauran five days…pls kayi hakuri…besides you said da akwai abinda zaka fadamin…”

“That can wait….kawai all I want right now is you sugar in my tea…in da zunubi zan roki Allah ya yafe mana…nidai kinsan I can’t do this anymore.. Pls…pls… Pls…pls….” Yafada yana matseta a jikinshi, zata bude baki tayi magana ya Dora hannunshi kan bakinta yace

“Shush…pls…pls…pls…plssssssss….gobe zan kaiki shopping….” Dariya mufida tayi saboda yanda yake magna. Bata kara cewa komai ba ta bashi haddin kai.

The following morning sukayi wanka da sallah. Mikewa mufida tayi don  shiga kitchen ya rike mata hannu  yana cewa

“Don’t worry.. Ki kwanta ki huta…later kuyi abinda zakuci…ni zanyi breakfast a office…” Yafada yana gyara tie dake wuyanshi,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button