NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

“OK…” Ta amsa mashi sounding exhausted, gaban mirror ya tsaya yana kallon gray suit dake jikinshi, shi kanshi knows he looks gorgeously breathtaking. Bayan ya gama shiryawa ya je inda mufida tayi relaxing kan gado tana binshi da eyes yayi mata kiss a baki tare da cewa
“Thanks for yesterday…” Sannan ya fita, dakin dija ya shiga har lokacin bata tashiba amma yana shiga ta bude ido saboda kamshin turarenshi. Bakin gado ya zauna tayi saurin mikewa zaune tare da cewa
“Ina kwana….” Wani irin dadi yaji don yasan it’s a progress,
“Lafiya lau my little angel…kin tashi lafiya?…”
“Eh…” Kawai tace atakaice,
“Ya jikinki?…”
“Da sauki…”
“Zan tafi aiki…kiyimin adua….” Shuru tayi batace komai ba cikin ranta tana aduan Allah ysa kar ya dawo da rai
“Kiyimin adua mana…kice indawo lafiya.. ”
“Ka dawo lafiya…” Ta fada atakaice, murmushin jin dadi ya saki, mikewa yayi don kar yayi late, kiss yayi mata a goshi sannan yace
“Me kikeso in kawo maki?…”
“Ba komai…”
“In kunyi breakfast ki kaiwa antynki maganinki ta balla maki ki sha kinji ko?./.”
“Eh…” Wayanshi ya fiddo ya kanga face dinshi kusa da Nata yayi masu selfie, duk I lahirin eyes dinta waje tana kallon kanta cikin wyan ya dauki hoton which makes her look so astonishing.
[ad_2]