Ni da Dr. Sadeeq

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 19-20

Aysha na murmushi tace”.insha Allah zamuyi nassara”yanzun dan Allah anty hindatu idan zata kwanta bacci ki karanta mata irinsu ayatul k’ursuyyu,falak’i da nasi,k’ulhuwallahu”amanar rasulu”lak’ada ja’akum”li’ilafi”duk kitufe mata ajiki”sannan idan zata kwanta da dare kibata wancan sauran”gobe insha Allah za’a yima”muga yadda abin zaiyi.

Ajiyar zuciya hindatu tasaki cike da mamaki da al’ajabi tace”.masha Allah mlm!gsky ke malamace baby”amma yaya be saniba ba ko?”Aysha na murmushi tace”.niba malama bace d’alibace kamar ke”

Ah ah gsky kinfini ilimin addini”lak’ada ja’akum ban iyataba gsky”to bara narubuta miki a harshen hausa”dato hindatu ta amsa tana mik’a mata wayarta ta shiga text ta rubuta mata….

Acikin awannin da Aysha tayi agidan ta fahimci hindatu nada kirki da sauk’in kai”sannan ta fahimci basu cika sakewa da mutane ba”amma ita sunsake da ita”tasan sarai dr sadeeq ne yahanasu sakewa da kowa.

sai gab da la’asar Aysha tabaro gidan”

Tana shigowa gida tun asoro ta had’u da baffa idi”dama ta fidda 5k ta b’oye ajikinta”

Ke ina kud’ina?”batace komaiba ta mik’a masa”ya amsa ya k’irga”baki washe yasaka aljihu yace”. Allah yataimakeki suncika”ko sisi bazan bakiba”tsabar bak’in ciki yahana kiyi abinda zaki kamun mayan kud’ad’e”

Shiru Aysha tayi ta wuce ciki”da marece ta siyo sabilin wanka dana wanki”ta wanke y’an kayanta”sannan taje takai 3k kud’in foam”sbd tana kwad’ayin komawa islamiya”ta tabbar ilimin datake dashi ya isheta rayuwa”amma shi ilimi kogine”kuma baya yima mutum yawa.

washe gari da yake ba asibiti bane zataje saita saka parsonal kawai”ta d’auki 150 na adaidaita”sbd jiya kawota akayi da mota.

K’arfe 9:11 am ta iso gidan su dr sadeeq”

bbu…✍️

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button