Ni da Dr. Sadeeq

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 23-24

Ranki yadad’e Aysha ashe kina nan?”ina kwana?”abinda tafad’a kenan batace komaiba”

ya amsa yanata son janta da surutu tak’i yarda”

Dr Abbas ya iso zai shiga office d’in dr sadeeq”kawai yaga Aysha”wani irin kallo yake binta dashi bbu ko k’iftawa”

Baby sannu ko yafad’a Ahankali”d’ago kanta Aysha tayi suka had’a ido dashi”murmushi yamata yace”.zo muje kifara goge office nawa kafin abokina yadawo”

Azaton Aysha beda matsala”kuma dr sadeeq zaice bata kyautaba idan tak’i zuwa ta gyara masa”

Wannan tunanin yasaka ta mik’e tsaye batace komaiba, suka jera suna tafiya”murtala yabisu da kallo”sbd sarai yasan wanene dr Abbas”

Ko minti 5 basuyi da tafiyaba dr sadeeq ya iso asibitin”kallon wajen yayi yaga bega Aysha ba”bayan kuma hindatu tasanar masa tun d’azun anan tazo”

Kallon murtala yayi yace”.ina yarinyar nan take?”

Ai both dr abbas yazo wlh naga sun tafi da ita”bansan ina zasujeba..….✍️

comment ko kuji shiru😎😎

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button