TAKUN SAKA 48

  • Uncategorized

    TAKUN SAKA 48

    Ad _____  *_Chapter Forty Eight_*…………Duk wanda ya kwana ya tashi a wannan ƙasa yau an wayi garine da babban labarin kama master da iyayen gidansa. Duk da kasancewar akwai sauran duhun asubahi hakan bai hana anguwar cika da mutanen cikinta da jami’an tsaro ba. Hakama ƴan jarida da basu yarda…

    Read More »
Back to top button