LabaraiMtnTech

Yadda Zakuyi Unlimited Free Browsing A Layin Mtn

Assalamu alaikum da fatan kuna lafiya barkan ku da sake kasancewa damu a wannan shafi me albarka.

Yau a gurguje muna tafe muku da sabuwar garabasa a layin Mtn.

Wanda zai baku daman yin browsing ba adadi wato unlimited.

Zamuyi amfani da Ha tunnels vpn ne nasan dayawa suna amfani dashi idan kana da shi shiga nan kayi updated nasa dan dole sai kayi updated nasa idan kuma bakada shi shiga nan kayi DOWNLOAD .

Bayan ka sauke saika budeta ka tabba layin ka akwai data koda 2mb ne dan zakayi updated nasa kafin ya fara aiki.

Idan ya bude saiku danna inda aka rubuta Restart App .

Zai nuna muku kamar haka saiku sake danna Okay 

i

Zai bude muku cikin app din saiku duba inda aka rubuta Direct internet data & wifi zaku ga inda na nuna da zanen nan ku taba.

Sai kuyi kasa ku zami NG MTN unli Nigeria 

Saiku sake taba inda na nuna da zanen.

Saiku zabi United States 

Bayan kun gama saiku danna start kudan jira zakuga yayi connected saiku cigaba da amfani dashi zakuyi downloading iya son ran ku.

 

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button