UBAYD MALEEK Page 1 to 10

NURU ce abayanta hannunta riqe dana meryam,
NURU doguwace itama kyakkyawa me yellow brown skin asalin kyakkyawar amhara,
Batai jikin padima ba Amma tafi padima bajewar qugu Wanda yasa tafi padima suturta jikinta da kaya masu Dadi da rashin kamawa sbd boye irin kalar siffar da Allah yayi mata ta Jan hankali,
Tafi padima manyan idanuwa da fuskar marasa hayaniya sbd koyaushe fuskarta is simple sabanin ita padima da daka ganta zakasan tanada rawan Kai da jiji da Kai tareda jin kanta sbd kyawunta datake alfahari dashi duk da dai NURU da meryam sunfitashi haddama hasken fata sbd su kamarsu daya sosai da sosai sbd su mahaifinsu suka dauko shine asalin amhara wato asalin Ethiopian sai ita ta dauko mahaifiyarsu asalin hausa data surka da amhara din.
NURU da meryam kusan halinsu daya na rashin karauniya kuma meryam tafi shaquwa da NURU sbd itace Bata dukanta ko mata fada sabanin padima da Bata daukar raini ko kadan fada take mata musamman akan yanayin yanda takeson gudanar da rayuwarta.
Akwai saquwa sosai da kauna a tsakaninsu su duka da iyayensu,
Suna son junansu matuqa,
Suna kulawa da junansu tareda tsayawa junansu ako yaushe,
Kaman yanda ake karatun addini Dana boko Suma sunada wani qarin karatun wato karatun al’ada,
Sunyi karatun addini daidai misali,
Sunyi na bokon Wanda duk fiyeda rabinsa na aladunsune Dan haka gabaki daya idan kagansu Kai tsaye bazaka tantance sudin musulmaine kokuwa Dan al’adunsu a bayyane suke sosai tattare dasu.
Ganin mahaifinsu zaune yasa dukkaninsu tsayawa cak suna kallonsa cikin mamaki Banda meryam data qaraso da gudu ta fado kansa tana Masa sannu da zuwa cikin yare.
Kallon mamaki sukam suke Masa musamman dasukaga amminsu itama su take kallo zuciyarta fal da tunanin to shin cikinsu waccece za’a bayar amatsayin negestati,
NURU batada hayaniya,Bata iya doguwar hayaniyaba bare rigima baiwar Allah bazata iya da gidan sarautaba musamman delah dake cikeda fitintinu na mulki da sarauta sbd yawa da girman delah din idanma anbarta anan delah din idan Kuma asalin can daular dake qasar waje aka kaita inda asalin masarautar delah din take zuba zallan mulkinta Babu yanda NURU zata iya rayuwa a acikin asalin zuriar delah Sam Sam NURU bazata iyaba.,
Idan Kuma padima ce to itama akwai babban akasi sbd padima mace ce me tsananin son juya kanta bazata iya rayuwa acikin wainda mulki da iko yagama ratsa jininsuba sbd ita din zata zama bakowa bace acikinsu zasu juya rayuwarta Kamar suna juya kujeran zamansune Wanda taurin Kai da bakin padima zai hallakata acikinsu cikin qanqanin lokaci gashi a iya saninta babban burin padima shine auren mijinda yagama fita hayyacinsa akan Sonta wanda itace zata mulkesa acikin gidanta,
Burinta na biyu samun gidan arzikinda zata juya rayuwarta ta moru kyawunta bayyanardashi duniya tasanta acikin jerin kyawawa shiyasa babban burinta yakasance auren Koda bawane dake asalin delah dake qasar waje wato GIZAH,
Tanada burin komawa can Dan acan ne zata samu rayuwar datake shiyasa takeda kyakkyawar alaqa me qarfi da Ahmed Dan babban sarkin fada dake can giza Wanda ta shirya ta aminta da aurensa tabisa delah ta giza inda zaibi mahaifinsa yasamesa acan Wanda sai mai rabo ne keda sa’ar zuwa can.
Numfashi ammyn ta sauke tana dauke kanta daga kansu suna qarasowa ciki da mamaki suke Kiran sunan baban nasu cikin bayyana farin ciki da mamaki NURU tace”
Abal kana lafiya dai Ina fata?
Murmushi yasaki Yana cewa”
Alhmdlh nake NURU ganinku nazo yi.
Ajiyar zuciya padima ta sauke tana qarasowa itama sbd da har zuciyarta tafara shiga wani fargaba jin abinda yace yasata sakewa ta qaraso tana sakin murmushin farin ciki ta zauna gefen ammynsu tana cewa”
Abal harnaji tsoron ganinka sbd jin labarin yau anrabar da shedar sauyin yanci.
Daga abal din har ammy tare suka dago suka kalleta da sauri zuciyar ammyn na harbawa sbd sanin akwai akasin ra’ayi a alamrin musamman sbd yanda suka sabawa yaransu da rashin takurawa.
##MAMUH#
*_Haske writers????_*
ZAFAFA BIYAR! ZAFAFA BIYAR!! ZAFAFA BIYAR!!!
Ina masu tambayar yaushe za’a fara? Ina masu jiran ranar? Toh gata fa tazo, mun zo muku da salo na daban wanda bamu taba zuwa muku da irin sa ba.
Me kike jira yar’uwa? Biya naki ki karanta halaliyar ki a nutse cikin kwanciyar hankali da jin dadi. Karki bari a baki labari, maza mallaki naki ta hanyar da aka tanada domin biya.
Littafan dai sune????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
*_★ AL-ƘIBLA_*????
_Na Safiyya Huguma_
*_★ MABUƊIN ZUCIYA_*????
_Hafsat Rano_
*_★ DALAAL_*????
_Na Miss xoxo_
*_★ UBAYD MALEEK_*????
_Na Mamu gee_
*_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*????
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za’a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi????????????????????????????????.
Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka????????????????
Ɗaya___300
Biyu____400
Uku_____450
Huɗu____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????????
0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB
saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)????????
*_08085405215_*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????????
0903 234 5899
????????????????????????????????????????
TEAM—-ZAFAFA BIYAR????????????????
*_UBAYD MALEEK_*
_(Royalty versus love)_
_*Mamuhgee*_
*2*
Treat/repair your skin with mg’s skincare today,are you battling with pimples,
Black spot
cream reaction
eczema,acne, sunburn,spot, stretch mark, discoloration/skin damage, stretch mark ❌then mg’s skincare is the plug for you,mg’s skincare gat solution to all ur skin prblms????everyone deserves a blended skin???? when it comes to skin issue????gv it to mg’s skincare ???????? now is the time to take care of ur skin,this product is the real deal ????clears white patches✅dark patches✅dark feet’s/knuckles ✅reduces the appearance of greenveins,it clears pimples,spot and make ur skin fresh nd glow like never before just gv it a try nd ur skin will definitely thank you????✅evn if you don’t HV anything mg’s skincare gat you a soap that will maintain ur skin nd make the skin to glow????
Soap price:3k
Chat 08062991549 to plc ur orders
Call:08064532391
We deliver Nationwide buh delivery is not free????
we can’t wait to be a part of your beauty story????
*******
Fuskewa abal yayi Yana dauke kai daga zancen padima din ya maida hankali kan NURU dake tambayarsa lafiyarsa da qafarsa dake ciwo sbd yawan tsayuwa daya kashe qafafun sbd wani lokacin yakanfi awa uku hudu a tsaye a delah gurin aikinsa gakuma manyanci sai qafafun sukeson fara gazawa.
Fira sukahau Yi sosai da abal dinsu kafin daga baya NURU ta miqe tayi gurin ammynsu Dan tayata aikin sabuwar dahuwar dare datakeyi sbd abal din daya dawo badan haka ba kunun madarar raqumi sukeyi susha abinda da daddare sbd ‘yaya matansu basacin abinci me nauyi da daddare a al’adarsu sai kayi aure kafara hayayyafa tukuna.
Sai magriba suka kammala lokacin padima hartayo wankan yamma tana zaune dakinsu tana shafawa jikinta mai batareda NURU ta kalletaba ta ajiye kallabinta data zame daga kanta dogon gashinta ya bayyana Wanda yasa padima turo Baki sbd Bata baiyi tsayin na NURU din ba,