UBAYD MALEEK 1-END

UBAYD MALEEK Page 21 to 30

*Mg’s skincare*

Hi my people????‍♀️

Ina gaisuwa 

Toh albishirinku????ku karkade kunnuwanku kuji inamai sanarmaku cewa set dinmu ayanzu yazama available maiso yarugo aguje karya tsaya Sanya ayi babushi☺️kundaisan kayan *mg’s* dabanne  ba karya indai tafannin gyaran jikine kunsan yanda sabulun mg’s herbal whitening black soap kemaida fata tazama Babu kuraje, pimples, acne,eczema, stretch mark, knuckles,black head,spot,dama duk wani matsala daya danganci fata duk wnd yayi anfani dashi yasan yanda yake maida jiki yazama abun burgewa abun kwatance, fata tadinga haskawa tana walwali duk inda kikashiga sai anyaba???? toh Inaga wannan zazzafan set Mai maida tsohuwa yarinya☺️Uwargida Takoma amarya???? amarya Takoma tamkar yanmata❤️yanmata Kuma sudawo Yan Sha shida fata tadinga walwali tana daukan Ido ???? wani abun ba’a magana shiru akeyi sai Wanda yajaraba shine zai karas????bama cika Baki duk wnd yagwada shine zaifadi ynd product din mg’s yake❤️Kuma munakara Fadi cewa kayanmu organic ne bana bleaching ba suna tsagwaran gyaranjiki ne fiye da tunaninku kuyi kokari kushigo Kuma adama daku Wanda bayada halin siyan set toh sabulun mg’s kadai kukarike kankat ne insha Allah????

Set dinmu yakunshi

Soap,body cream,face cream,body nd face scrub, cleanser,

Price:13k

Kaman ynd nafadi Wanda bazasu iyasiya set ba sabulun kadai zaibaku mamaki shikadai kukayi anfanidashi zaigoge duk wn prblm na skin living the skin fresh,smooth nd make the skin to glow set din kawai zaikara murje fatane buh ko soap mutum yake anfani dashi ba’a magana????

Soap price:3k

Mai bukatan Kaya should chat:08062991549

Call:08064532391

To plc ur order

Munada komai available now so hurry nd grb urs before you hear sold out????

Karkubari abarku abaya ko abaku lbr domin kynm yanagyara ko fatan d Mai yabata komutum bashida komai zai iya using kayan zaisa jikin k yafidda wn kyau medaukan hnkl duk inda kikayi se ankalla,show ur skin some luv domin mata da gyara akasanmu????just gv it a try nd ur skin will definitely/forever thank you❤️

Mn Kaya kowani gari buh delivery is not free????

Team glow????‍♀️

***************

Sunfara karatunsu hankali kwance saidai NURU da hidima takeson Mata yawa yanxu Dan karatun nasu duk me zafi ne Amma ita ga hidimar kula da farhat da lalurorinta gakuma na gidan Dan yanxu tasaba sosai take saka hannu a aikin kigan musamman ma abinci sbd ko su afia da farhat sunfi Jin dadin cin nata hakama dad dinsu duk da kaman canke ne sukayi kaman yafi ci sosai idan tayi din saiya kasance kobatayi kullum idan Yana gari ita keyi.

Ta bangaren Imran jalal kuwa yanzu soyayya suke gudanarwa afili cikin kwanciyar hankali musamman yanzu daya tabbatarda yagama dasa soyayyarsa a zuciyarta Dan haka yake biyeda ita kaman jela Dan kusan koyaushe Yana gurin daukota daga makaranta kokuma Yana gidan firar yamma,

Yan gidan kaf yanzu kowa yasan menene a tsakaninsa da NURU musamman daya fara kawo Mata maganar aure Dan shi Sam Jin yake kaman soyayyarsu na buqatan kiyayewan tsaro bayason wasa wani Abu ya gitta so yake kawai suyi aure tazama tashi daganan ne kawai zaijisa hankali kwance shiyasa ya takura Mata da maganar auren.

Juyowa yayi daga tuqin dayake ya ‘dan kalleta da fararen idanuwansa cikin sauti me bayyanarda Sonta dake mamaye dashi yace”

Beauty yau MALEEK zai Paris gobe da safe zanshigo zamuyi maganar wasu takardun contract dinmu idan mungama zanmasa maganar zuwa neman aurenki gaskia bazan iya cigaba da jira ba is high time ace komai namu yazama dahir ma’ana samun tabbacin zamowanki matata shine agabana komai baya gabana yanzu kamar wannan.

Tunda yayi maganar zai fadawa MALEEK zancen neman aurenta gabanta yayi mummunan faduwa ta dago da sauri ta zuba Masa manyan fararen idanuwanta tareda fadawa cikin tunani me qarfi da firgici.

Wane irin sarkakiya rayuwarta take cikine? 

Menene matsayar rayuwarta gabaki daya yanzu sbd batasan menene sunan dazata alaqanta kanta dashiba adaidai yanzu.

Har suka Isa gida batasaniba sbd tunani da tsoro me qarfi da zancen Imran din ya tado Mata.

Kiran sunanta yayi Yana kallonta gabaki daya sbd tayi nisa a tunani batasan sunfi mintuna biyar zuwa shida da isowa gidanba.

Sake Kiran sunanta yayi Yana cewa”

Are you ok?

Waiwayowa tayi dukkanin jikinta a matuqar sanyaye ta kallesa ta gyada Masa Kai batareda ta iya bude Baki tayi maganaba 

Zai sake mgna ta bude kofar motar ta fice daukeda handbag dinta da wayarta a hannu.

Bin bayanta yayi da kallo cikin ‘yar damuwar sauyawarta atake cikin motar.

Baishigoba sbd a yanda take dinnan bazai samu damar ta kulashiba yanda yakamata sai kawai ya tada motar ya juya ya fice daga gate din gidan ya wuce.

A palon ciki ta tararda farhat na kallon cartoon ta taso da gudu ta fado jikinta tana Mata sannu da zuwa

Qaqalo murmushi tayi ta shafa kanta tana cewa”

Sweetie Aunt NURU batajin Dadi kanta na ciwo zanje na huta ko.

O o sorry aunt.

Gyada Kai tayi tareda sake shafa fuskan farhat din tana wucewa zuwa daki sbd AFIA Bata dawoba sai zuwa yamma.

Tana zuwa daki ta zube kan kujera tareda watsarda Jakarta da wayarta kan daya kujeran tana dafe goshinta tareda rintse ido tana.

Ta Jima ahakan cikin tunani me zurfi har wani wahalallen bacci ya dauketa Bata farkaba sai yamma da Afia tashigo.

Tashi zaune tayi kanta na tsananin sarawa ta miqe tsaye ta nufi closet ta tube ta shige toilet.

Wanka tayi tareda alwala ta fito ta shirya cikin doguwar Bahrain gown mara adon komai Mara nauyima kwata kwata,ta nada mayafi ta tada sallah.

Bayan tagama sallolinta miqewa tayi ta nufi kicin Dan aikin abincin dare sbd Imran yace yau dad dinsu afia zai dawo.

Acikin sanyi takeyin komai sbd rashin walwalar datake ciki na dawo da ita tunaninta da Imran yayi Dan kuwa Dole wata Rana duk cigaban rayuwar dazata samu saita dawo inda asalin rayuwarta take tsaye wato baiwa Kuma negestati.

Meyasa ta shagala hartaso manta wacece ita?

Ta Yaya zatai aure bayan batada wannan damar ko ikon,

Shin ita ayanzu ma menene matsayinta a masarautar delah?

Menene sunanta anan gidan? Yar aiki kokuwa me Reno kokuwa me debewa ‘yan gida kewa.

Tayaya Imran zai mallaketa amatsayin matarsa bayan ita din negestatin wani ce Wanda haryanzu batamasan ko wayeba.

Ta Yaya zata Bari Imran yayi maganar aurenta gurin maleek bayan tasan hakan bame yiyuwa bane.

Kammala komai tayi ta diba nata ta jera a tray ta fice daga kicin din tabarwa Fana ta jeresu a dining.

Koda taje daki ta aje abincin tafaraci tana amsawa afia firarta sama sama 

Dataga ma ba iyacin abincin zatayiba saita shanye drink din kawai ta bar abincin.

 bayan sallar magriba motar data dauko MALEEK daga airport tana shigowa gidan su Kuma lokacin sun gama sallolinsu suna zaune a Palo na biyu farhat na kwance jikinta tana kallon cartoon AFIA Kuma na gefensu itama riqeda wani hardcover t book tana karantawa ita Kuma NURUn tayi nisa sosai a tunanin abinda yake damunta hankalinta gabaki daya yabar jikinta zaune kawai take.

Karan doorbell yasa AFIA kallon farhat sbd sanin Babu masu aiki ko daya yanzu a part din lokacin shigewarsu yayi sun koma part din masu aiki saikuma gobe tace”

Farhat kije ki bude kofa I think Imran ne yazo yanzu.

Sunan Imran din da AFIA ta fada yasata dawowa hankalinta ta juya a hankali ta kalli afia murya a Sanyaye tace”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button