UBAYD MALEEK Page 81 to 90

Kallon kallone yashiga tsakaninsu Mr Omar ya saki wani murmushi Yana miqawa Imran din hannu yana kallonsa yace”
Barka da zuwa Barr Imran jalal and all the best.
Miqa Masa hannu Imran yayi Yana cewa”
Thank you Mr Omar.
Murmushi Mr Omar yasake sakewa Yana Dan kallon gefen Imran din yace”
Kai kadai kazo??
I mean nasan kasan kana buqatan wani lawyern ga aikin.¿
Sai alokacin Imran yasaki murmushi Yana kallon Mr Omar din yace”
Aikina ne Kuma nasan da hakan shiyasa lawyern da nake buqatan muyi aikin tare tana Nan Dama
Fata dai kawai idan zaka iya jimirin ganin hakan.
Wani irin Murmushi me Fadi Mr Omar yasake Yana sake cewa”
Good luck with that too.”ya juya ya wuce Yana sake sakin murmushi yashige mota aka jashi sukabar Imran din a tsaye Yana bin motar da kallo kafin ya sauke numfashi me zafi yashiga tasa motar da akazo daukansa suka wuce Suma Yana Jin tamkar zuciyarsa nason karbuwa da qiyayyar Mr Omar sbd koyaushe shine yake shiga hancinsa da kudundune Amma sbd qiyayya bata cikin abindayake Bari Yana shigarsa yasa yake yaqar hakan Yana dannewa sbd ya dauki qiyayya wani aikin wahala da kake dorawa kanka yazo Kuma ya ringa wahalar dakai ka rasa focus da sukunin rayuwa karshe ka wargaza kanka agurin qiyayyar wani.
Kai tsaye dukkaninsu masarauta suka nufo cikin sa’a kusan atare motocinsu suka iso Mr Omar ya wuce Kai tsaye sashen maleek daukeda sketch din dayazo dashi daga delah shikuma Imran afia ce da kanta ta bada umarnin kaisa sashen baqi na musamman kafin ya huta suyi mgn.
##MAMUH#
Share this
[ad_2]