UBAYD MALEEK Page 91 to 100 (The End)

Ta dauke Kai tana Dan sauke numfashi bugun zuciyarta na sauyawa ta daure ta taka ahankali ta Isa kofar dakin ta Dora hannu ahankali kan handle din kofar daidai ya bude kofar shima.
Tsayawa tayi cak tareda dagowa tana kallon fuskarsa dake fidda sirrin zallar kyawunsa.
Fararen idanuwansa ya zuba Mata Yana kallon fuskarta Batareda kowannensu ya motsaba.
Wani yawu ta hadiye tana sauke kanta qasa sbd Jin yanda suka matse sosai gashi qamshinsa direct yake shiga hancinta kamar yanda nata ahankali yake tashi Yana shigarsa.
Motsawa tayi ahankali zata kauce matsa daga kofar ya riqo hannunta ahankali tareda janta zuwa cikin dakin suka koma tareda rufo kofar ya saki hannunta ya nufi kujerar dake dakin ya zauna tareda daukan wayoyinsa Yana kashewa daya bayan daya batareda ya dagoba ya bude Baki cikin kamewa zaiyi magana ta qaraso gabansa cikin nutsuwa ahankali ta rigasa da cewa”
I’m sorry.
Dagowa yayi ahankali ya kalleta da fararen idanuwansa batareda yace komaiba ta dauke nata idon daga nashi tareda sake bude Baki zatayi magana ya miqe tsaye ya tsaya gabanta har suna Jin dumin numfashin juna ahankali can qasan maqoshi yace”
Uhum Ina sauraronki.
Shiru tayi sbd zuwa lokacin bugun zuciyarta yagama sauyawa ta rintse idanuwa ahankali ta bude tana sake motsowa cikinsa take wani yawu ya wuce Masa da sauri ta maqoshi ya kalleta zaiyi magana ta dago idanuwanta ta kallesa sai ya kasa maganar Ya kalli idanuwanta dake neman cikowa da hawaye ya lumshe ido yanajin mamakin saurin hawayenta dasuka bashi matsala aduk lokacinda yagansu
Ahankali ya daga hannunsa ya kamo qugunta ya qarasa mannota da jikinsa gabaki daya
Ta lumshe idanuwanta hawayen dasuka cikasu suka gangaro kan kumatunta yabisu da kallo yana zura hannuwansa cikin jallabiyarta ya zage zip din dake gaban rigar ta zame gabaki daya ta zube aqasa rigar baccinta ta bayyana ya kalli wuyanta zuwa qirjinta dake sama Yana qasa sbd numfashin datake fitarwa na bugun zuciyarta daya sauya
Kafin ya dago ahankali Ya kalli cikin idonta tasake rufe idanuwan sbd Jin hannuwansa cikin rigarta Yana zamewa
Rigarta na zamewa kasa ta shige jikinsa tareda qanqamesa sbd kunya da mutuwa da jikinta keyi ahankali.
Qanqamesa datayi shiya haifar Masa da tonuwar asirin zuciya da gangar jikinsa ya dago da fuskarta Yana kallonta idanuwanta a rufe taji bakinsa kan kunnenta Saida ya sakar Mata wani numfashi me dumin dayasa kafafunta sarewa ta zube gabaki daya ajikinsa ya riqeta dakyau Yana sauke numfashin kirjinta dake gugarsa dakyau can qasan maqoshi da wata irin murya taji yace”
*_Befik’iri wisit’i nenyi_*
sumewa takusa Yi ajikinsa lokacinda kalmomin suka shiga kunnuwanta
Dukkanin jikinta ya dauki rawa ta bude fararen idanuwanta dasuka sauya take hawaye suka ciko cikinsu ta dago amatuqar sanyi ta kallesa tana kasa yadda da abinda yace saiga hawayenta na gangarowa
Ya Dora hannunsa a inda yasata rinte ido da sauri Yana dauke numfashin kafin tajin saukan bakinsa cikin nata tareda dagata sama gabaki dayanta ya Dora kan gadonsa har lokacin bakinsa na cikin nata wannan karon tun daga Nan tasan yau labarin dabam ne musamman dataji Yana sauyawa bakinsa gurin zuwa nishinsa na daukan sauti ahankali ahankali.
Karfe bakwai na safe afia ta qaraso sashen NURUn cikin shirinta tsaf duk da bada ita za’a ba ita airport zataje ta jirasu acan zatai bankwana da mum dinta.
Kallon farhat dake bacci ita kadai kan makeken gadon NURUn tayi cikin mamaki kafin ta waiwaya kofar toilet da bataji motsin komaiba ta nufa kofar toilet din tai knocking tareda budewa tana leqawa da Alama ma toilet din Babu Wanda yashiga Dan babi digon ruwa a kasa
Ta dawo ta zauna bakin gadon ahankali tareda Dan taba farhat tana tada ita ciki kulawa tana cewa”
Baby tashi lokacin sallah yayi kiyi sallah.
Bude idanuwa farhat tayi cikin bacci tana cewa”
Zanyi tareda Aunt NURU idan tadawo daga gurin daddy.
##MAMUH#
****************
‘Dan shiru afia tayi Dan Kamar Bata fahimci abinda farhat din tafada ba ta sake Kiran sunanta tana tadota gabaki daya ta zaunar da ita tana cewa”
Ina aunt dinki tashiga bangantaba.
Mutsitsika idanuwa farhat tayi tareda budewa tana ‘yar guntuwar hamma ta baccin yasaketa ta kalli afia din tace”
Bata Nan jiya jekadi tace Daddy na Kiranta tatafi.
Shiru afia tayi tana neman dauke wuta sbd wani dumm dataji kunnuwanta na dauka saidai har lokacin takasa fahimta gwari gwari takeson ayi Mata Dan Haka tasake kallon farhat din tace”
Dad ya Aiko Kiran jiya da dare?
Data tafine haryanxu Bata dawoba kokuwa tadawo yanzu tasake fita??
Saukowa gadon farhat tayi tana cewa”
Bata dawoba.”toilet ta nufa ta shigewarta tabar afia daskare agurin tana dulmiya cikin wani irin dogon nazarin tunanin
Shin lafiya dai??kokuma tace menene zaisa NURU kwana gurin dad?kodai wani abin yakuma faruwane Dan ita Sam Bata kawo wani alaqar aure a tsakaninsu sbd sanin yanda auren ya wakana da sanin Koda dad dinta da mum sun rabu har abada NURU sa’ar’yarsace ko kallon Mata baya Mata bare har wani Abu da Mata ke iya yiwa Miji Dan Haka Bata kawo wani tunaninba bayan na wani abun yafaru ita babbar damuwarta yanzu lokaci na tafiyar Mata.
Dagowa tayi tana kallon agogo kafin ta miqe tsaye ta fita zuwa Palo tana duba wayarta cikeda takaicin yanzu ko waya NURUn batada bare ta kirata.
Da jekadi dazata kitchen da Akira gefenta daukeda wani qaton tray da abubuwa akai saidai rufe da wani farin kyalle me adon zaiba ta kallesu ta kalli tray din ta maida kallonta kan jekadi tace”
NURU fa???
Kallonta jekadi tayi cikin Dan Bata nata girman tace”
Batanan saidai ko Zaki dawo zuwa anjima ko gobe.
Anjima ko gobe???”tafada cikin mamaki da Dan daga sauti kafin ta Dora da cewa”
Yanzu nake buqatan ganinta uzurine me girma.
Murmushin manya jekadi tayi cikin ranta kafin ta kalli afian tace”
Uzurin gabanta ya zarce kowane uzuri idan Kuma a matse kike da magana da ita ki Fadi sakonki Zan isar mata.
Da kaina nakeson isarda saqon tana Ina?
Kai tsaye jekadi tace”
Ki nemi maleek zai sadaki da ita.
Wucewa jekadi tayi Akira tabi bayanta suka wuce kitchen Dan fara hadin kayan dasuka zo dasu Wanda musamman na NURUn ne.
Kamar wawuya Haka afia ta tsaya agurin harsuka bace Mata
Take taji tashin hankali na neman shigarta sbd Bata fatar abin dazai kawo matsala akan fitar mum dinta hakama takasa yadda Sam da cewa Wai NURU gurin dad dinta takwana
Shin dama tana zuwane itace Bata saniba kokuwa yaune zuwan na farko?
Sashenta Takoma ta zauna tana sake duba agogo saura AWA daya da mintuna atafi can din
Bata tsaya tunanin komaiba ta daga wayarta ta Nemo numbern dad dinta Kai tsaye ta Danna kiransa.
Kiran duniya tayiwa wayoyinsa Babu me Shiga karshe ta Nemo numbern Mr Omar ta saka Kira tana fatan shi tasamu tasa wayar.
Ringing din dataji wayar tafara yasata sauke ajiyar zuciya tana fatan Yana tareda dad dinta duk da tasan da wuya idan takalli lokacin.
Cikin nutsuwa ya dauka Yana cewa”
Good morning princess.
Morning Mr Omar
Inason magana da dad ga wayoyinsa duka akashe.
Shiru Mr Omar yayi kafin ya Dan gyara murya cikin nutsuwa da basarda zancen yace”
Wayoyinsa suna kashe ne sbd ayyukan da suka Dan Sha kansa kwanakin Nan musamman akan wannan case din kiyi hkr zuwa anjima idan yasamu kansa zai kunna wayoyin Zaki samesa Inshallah.