UKUBAR KISHIYATA Page 1 to 10

Fa’za da shamsiyya suma suna can sun luluk’a tasu duniyar domin ba zaman ‘yan uwa suka d’uki kansu ba face masoya saboda sun gama yankewa kansu hukuncin basu ba aure koda zasuyi toh sai dai tsakaninsu zasuyi.
Ba wanda yasan wannan sirrin nasu a gida sai abokanen tambad’ewarsu.
Suna kwance kan gadansu ko wacce tsirara bayan sun tabbatar da sunyiwa k’ofar part d’insu key
Sai shafe-shafen da lashe-lashen juna suke duk sun fita haiyacin su.
Basu samu bacci ba sai wajan karfe 2 dare suka kwanta rungume da juna ba tare da sunsa koda kayan bacci ba.
Al’ameen bawan Allah yana can abin duniya ya ishe shi,da yaga kwanciyar bazata mishi ba ya mik’e ya shiga bathroom ya d’auro alwala ya kama nafila , bai kwanta ba sai da yaji idon shi yana rufewa saboda bacci kuma ga wani natsuwa ta musamman data sauko mishi a zuciya.ba b’ata lokaci ya haye gadonshi ya kwanta nan da nan bacci mai dad’i yayi awon gaba dashi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
[3/24, 6:46 AM] Ummee Yusuf: . ????♀????♀????♀????♀????♀????♀
*~UKUBAR KISHIYATA~*
????????????????????????
( its all about love and betrayal)
Story by *~UMMEE YUSUF~*
(Maman Yusuf)
????*~FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION~*????
*Gidan zaman lafiya,aminci hadin kai da yardar juna insha Allah*????
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~ADDU’AR DA ZAKUYI A LOKACIN DA ZAKU SHIGA TOILET~*
بِسْمِ اللَّهِ. اللَّهُـمَّ إِنِّي أَعُـوذُ بِـكَ
مِـنَ الْخُـبْثِ وَالْخَبَائِثِ
*~Bismillaahi. Allaahumma ‘innee ‘a’oothu bika minal-khubthi walkhabaa’ith.~*
*~In the Name of Allah. O Allah, I seek protection in You from the male and female unclean spirits.~*
*~part four~*
Da washe gari Al’ameen da ya tashi har yayi shirin fita bai ga idon Latifa ba wanda ya saba da hakan,wucewa yayi abinsa zuwa office ko kallan dinning table dake shake da kayan break fast baiyi ba.
Sai kusan 11Latifa ta farka sakamakon bata kwanta bacci da wuri ba,kuma sai a lokacin tayi sallahn asuba bayan tayi wankan ta shirya.sannan ta fito yin break fast
Serving d’in kanta tayi cikin kwanciyar hankali duk da taga Al’ameen bai tab’a abincin ba amma ko a kwalar riganta.
Bata dad’e da fara cin abincin ba Shamsiyya da Fa’iza suka fito rik’e da hannun juna suma sun sha k’yau,kujera suka ja suka zauna.
“Ina kwana Aunty ” suka ce a tare.
“Lafiya my sisters yau baku da lec ne?”ta amsa musu.
Shamsiyya ce ke zuba musu abincin a plate d’aya,ita kuma Fa’iza tace ” eh yau bamu dashi sai gobe”.
Latifa ta saba da ganin suna cin abinci a plate 1 wani lokacin kaman suyi feeding junan su,amma ko kad’an bata tab’a kawo komai a ranta ba,gani take tsaban shak’uwa ce irin na ‘yan uwantaka ta haddasa musu hakan.
Sun fara cin abincin suna hira jefi- jefi ,sallaman da suka ji shi yasa su amsawa tare da kallon mai shigowa.
Fad’ad’a fara’a latifa tayi ganin wacce ta shigo,cikin jin dad’i tace ” Aina’u kece,k’araso mana”.
K’arasowa wacce aka kira da Aina’un tayi taja kujera ta zauna sannan ta jawo plate ta fara.serving kanta tace” uhum besty sai yanzu ake break fast sai kace a london muke?”
” Ke bana son tsiya ko gaisawa bamuyi ba zaki fara ko?”Latifa tace tana mata hararan wasa
Kamin ta bata amsa su Fa’iza suka gaisheta,amsawa tayi tana tambayan su karatu suka amsa mata da Alhamdullilah sannan suka cigaba da cin abincin.
Bayan sun gama
Latifa ta kama hannun Aina’u suka mike tare tace ” taso mu shiga daga ciki,dama nemanki nake ruwa a jallo”.
Hararan wasa Aina’u ta aika mata sannan tace” kuji ta sai kace da gaske,in nema na kike baki san hanyan gidanmu ba ko baki da no wayata?”
Latifa janta tayi sukayi hanyan part d’inta tana mita tace ” in kika fara tsara zance ko tambaya lawyer albarka”.
Suna shiga part d’in Aina’u ta fara shirin zama kan kujera,Latifa ta k’ara janta tace” ke zancen sirri ne yafi karfin nan zo mu k’arasa bedroom”.
A kan gadonta suka zube,bud’e wani d’an karamin fridge dake gefen gadon Latifa tayi ta fito musu da drinks masu sanyi a ciki.ta rik’e d’aya ta mik’awa Aina’u d’aya.
Drink d’in hannunta Latifa ta kurawa ido ba tare da tasha ba kuma batayi magana ba ,Aina’u ta dafa mata kafad’a tace ” sis re u alright?”
Kai ta d’ago tana kallon Aina’u tace ” wallahi besty ina cikin babban matsala nd i dont knw wat to do shiyasa nake neman ki saboda nasan zaki samo min mafita.my Ameen nd his relative are worrid akan rashin haihuwata,abinda nake tsoro shine karsu gaji su tilasta mishi yayi aure.nd am sure yana auren matar shi zata haihu since dagani har ke munsan abinda ta hanani d’aukan ciki,komai zai iya rushewa muddin nayi sake wata ta shigo ta haihu coz yanda nake juya dukiyan shi inyi abinda naga dama ina gani zai zama nata da abinda ta haifa… …wayyo bansan wani hali zan kasance ba ” tace da matukar damuwa a fuskanta.
Aina’u shan drink d’inta take hankali kwance ba tare da wani damuwa ba tace” ni na zata ma wani babban al’ lamari ne,yanzu akan wannan d’an karamin abun kike wani d’aga hankalinki,toh bari kiji ta inda aka hau ta nan ake sauk’a.abin nufi wajan boka zamu koma sai dai wannan karan harda iyayen shi zai had’a mana”
Cikin jin dad’i da kuma yarda da kawarta tace ” oh my god! Sam na manta da zancen bokan nan kiga time d’in da Al’ameen yake min yanga muna zuwa wajan shi a cikin satin maganan auren mu ya kankama.gaskiya am luky to have u as a frnd”.
Gyara d’an karamin veil dake kanta Aina’u tayi tana smilling sannan tace ” ni zan fad’i haka dan abinda kike min ko blood sister na baza ta iya min haka kinga dole nima in damu da sha’aninki beside tun muna yara muke tare”.
” hmm Aina’u kenan shiyasa any time nake cewa da low kika karanta in kika fara tsara zance ba magana”.Latifa tace tana dariya tare da mikewa tayi hanyan sip d’inta dake cikin d’akin.
Bounches na kud’i ta d’ebo a ciki ta zuba a wani black hand bag d’inta tare da d’auko wani veil shima black.
Veil d’in ta yafa akanta sannan ta juyo zuwa ga ban Aina’u tace ” ke tashi mu tafi tun yanzu kinsan ba’a bori da sanyin jiki”.
“U re right my besty muje da wuri” Aina’u tace tana ajiye drink d’in hannunta saman fridge sannan ta mik’e suka sauko down stairs.
A main palour suka tarar da Shamsiya zaune akan kujera while Fa’iza tayi pillow da cinyarta suna hiran au,bounch d’in 1k guda 2 Latifa ta ciro a cikin hand bag d’inta tare da mik’o musu tace ” ga wannan kusa driver ya kai ku gida ku bawa mama sak’onta,zamu je unguwa da Aina’u.ku gaishe min da ita”.
Amsa mata sukayi da ” toh sai kun dawo”
Sun fitowa direct parking space suka nufa,wata hadad’en mota ash colour Latifa ta bud’e ta shiga driver seat Aina’u kuma ta bud’e gefenta ta shiga ta zauna.nan taja motan suka fita a gidan.
Tafiya suke cikin jeji Laifa ta manta hanya saboda tun zuwanta na farko kamun auren su da Al’ameen bata k’ara zuwa ba.Aina’u ce mai nuna mata hanyan har suka iso inda zasu ajiye mota domin saman dutse zasu hau,anan bokan yake.
Sun sha bak’ar wuya kamin su samu nasaran hawa bama kaman Latifa da take da k’iba na
fitan hankali,sai gumi take had’awa ga kuma nishi da take kaman mai haihuwa.
Bukkan kara guda 1 tal suka gani a saman dutsen inda bokan yake da zama,sai da suka d’an huta sannan suka nufi bukkan.
Tsawa aka daka musu akan su cire takalman su,a tsorace suka cire takalman suna waige-waige ko zasu ga mai maganan.