UKUBAR KISHIYATA Page 21 to 30

Zubewa suka yi a k’asa suka k’washi gaisuwa,cikin jin dad’i da kulawa suke amsa musu.
Wannan yana cikin abinda yasa suke k’ara sonta,akwai ta da natsuwa da bawa na gaba girma.
Hajiya ce tace…” Wai kai yaushe ka shigo ne banga wucewarka ba?”
Shafa suman kanshi da yasha gyara yayi yace…” Ai lokacin dana shigo baku fito ba shiyasa na wuce “.
Alhaji ma cewa yayi…” Yau dai a daure a lek’a office d’in nan ”
“Eh zan tafi dama na tsaya ne Mu gaisa sai in wuce” yace yana mik’ewa kaman da gaske.
Hajiya ce ta katse shi ta hanyan cewa…” Tsaya bari insa Altine ta kai muku break fast,tace dazu taje bata tashi ba k’ofan a rufe.
Mik’ewa sukayi suka koma d’akin Ameera bayan sun amsa da “toh”.
Pls kuyi min afuwa kunjini shiru na kwana 2 saboda wasu dalilai da suka fi karfina,amma insha Allah daga yanzu zaku rinks ganin post kullum.tnx 4 ur luv and care.
Share this
[ad_2]