UNCLE DATTI Page 41 to 50

Libs d’in shi ya ciza yayi murmushi, ko kad’an bai ji zafin abunda ta fad’a ba, yarinyar ta iya tsiwa hakan sai ya burge shi matuk’a.
Ganin tana hana neman had’a suman ta ta baya ta tufke yayi saurin bata baya yace ba tare da ya amsa mata ba yace” tunda kin bukaci ki wanke kai ki shirya gobe zan zo na kaiki ki wanke kan”. A goben zaki san ko wanene WANNAN *AMINTACCE* wanda ya tsare ki a gida saboda burin yake so ya cimma akan ki, yana gama fad’a ya bar ta daskare a guri d’aya, tafi minti biyu tana tsahu da kyar ta ja kafar ta ta bar wajen ta nufi d’akin ta cikin zullumi, ta kosa gari ya waye idanuwanta su gane mata wannan mutumin, ji take kamar ta jawo lokaci gari ya waye, hakan ya saka daren ranar ta yi mata nisa sosai like longer night shorter day, daren ranar cikakkiyar runtsawa bata yi ba she was desperate gari.
Washe gari da safe Inna ta fahimci ya Nana cikin wani yanayi wanda ta kasa fahimtar ko mene ne ta taso, bini-bini ta tambaye Inna yaushe Amintacce zai zo ne? Anya kuwa mutumin nan zai zo yau Inna”.
“Nima ban sani ba amma me yasa yau kika matsu ki ganshi fiye da ko wani rana?
“Uhmmmm uhmmmm babu komai Inna”.
Tab’e baki ta yi tace kya dai ji da shi”.
Ki dai bi a hankali na lura kina rawar k’afa dashi ko dai sonshi l
kike?. Taji gaban ta ya mugun fad’uwa” me zanyi da mutumin da ko ganin shi nayi a hanya bazan shaida shi ba, baya ma cikin tsarin mazan da suke burge ni in fact ma na tsana maza duk halin su d’aya ne.”
“Ni kuwa na hango son shi a kwayan idanuwan ki, ki fito fili ki fad’a idan kina ciki ne na kad’a miki kuri’ata, nafi son nayi tuwona miyana”.
Hawaye ne ya karyo mata cikin muryar kuka tace” Inna ni dai ki daina bana so”, ta hau sharar kwalla da tafin hannun ta”.
“Ya Salam!!!!! ke dai bakya gaji da kuka, yi shiru wasa ma nake miki gida zaki koma iyayen ki su aurar da ke”.
Shiru tayi tana jin Inna bata tanka mata, babu abun da ta tsana kamar kalmar namiji talk less of ayi mata maganar aure, namiji ya gatsa ta a hannu yayi mata rik’on sakainar kashi.
At this moment ne suna cikin haka wayar Inna da ke kan TV ya hau ruri ta mik’e da sauri ta d’au wayan tana dubawa sunan da ta gani fuskar wayan ya ya saka ta saurin picking ta manna wayar a kunne, bayan sun gaisa ne ya fad’a ma cewa zasu fita da amanar shi, ina take Inna a bata wayan”. Ga wayar nan shine ya bugo yace na baki tayi saurin karb’a ta mannan a kunne”.
” Ki same ni a waje a mota ina ina jiran ki, kuma kiyi sauri karki b’ata min lokaci”, kittttt ya kashe wayan ba tare da ya jira ya ji mai zata ce ba”.
Mik’a ma Inna wayar tayi dama a shirye take tun d’asu hakan ya saka ta shige room ta d’auko veil d’inta ta yafa.
Tafi kyau sosai kayan ma ta amshe jikin ta matuk’a ya fito mata da shape d’inta idan ka ganta zaka d’auka cewa injine cuz skin d’inta was shinning and twinning like yan duma-duman Arabs dinnan”.
Ko da ta fito ta tarar da tsohuwa sakin baki tayi galala a zuciyan ta sai cewa take” zaki iya had’a go slow Nana”, wannan kyaun haka sai ki saka Amintacce ya kasa driving d’in ku ko kuma steering mota ta kwance mishi, ashe bata sani ba maganar da tayi ya fito fili har ta juyo ta kalle ta tayi murmushin kasan zuciya kana ta sa kai ta fita.
Tafiya take yi a hankali like sarauniya, dassss dassss footsteps d’inta yake tafiya kamar na hawainiya tana fitowa ta hango mota tinted baka, ajiyar zuciya ta sauk’e ta nufi motar sai taji gaban ta ya fara bitting ba tare da ta fasa tafiyan ba har ta iso bugun zuciyan ta na dad’a k’aruwa.
Murfin motar ta rik’e da hannun ta ta bud’e a hankali a zuciyan ta tace” finally yau dai wasan b’uya ya k’are, zata ga Ammintacce mai muryar da take zargin cewa ta san mai irin ta”, lumshe ido tayi ba tare da ta bud’e ba ta zira kanta a cikin motar ta shiga ta zauna”.
Fatt fatttt fatttttt gaban ta ke tsananta buguwa har wanda ke cikin motar yana iya jiyo sautin bugun zuciyar ta, a hankali ta hau bud’e idanuwan ta wanda tun daren jiya suke mata k’aik’aiyi suna neman agajin son ganin mutumin da take tare da shi a wannan lokacin………………
”’Please share idan da hali sharhi mai tsawo har naji kamar kaina zai fashe, idan babu kuma ko heart kuka saka zanji dad’i duk kankantar comment bana rainawa yafi a gani a wuce, lastly votes on wattpad sannan kar ku manta kuyi following d’ina a wattpad”’
*eedatou*
*????SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*
”’The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.”’
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
???????????? *UNCLE DATTI*????????????.
”’JIKINA YAKE SO!”’
*WRITER OF*
*1.MAGANIN MATA(DAMUWA)*
*2.WAYE MACUCI?*
*3.RAYUWAR SUMAYYA*
*4.UNCLE DATTI(JIKINA YAKE SO)!*
©
*eedatou✍????*
”’Follow and ✅ote me on Wattpad”’: *eedatou*
~*Amintacce!!Amintacce!!!* kowa sai maganar ka yake a group an ma fi nanar zakewa da a ganka lol, kai jin yaro mai farin jini ne a wurin makaranta”.~????????
3️⃣5️⃣-3️⃣6️⃣
A hankali take bud’e dara-daran idanuwan ta har ta gama ta sauk’e su fessss a kan fuskar shi ta zuba mishi narkakkun idanuwan ta tana kallon shi, shima hakan yayi domin tun fitowan ta daga gida yake aikin kallon ta har ta zauna.
Fari ne tassss da shi hadadden gaye jikin shi a murd’e yake like giant d’in nan. A sound of heart beat taji da ta had’a ido da shi………tayi tayi ta tuna a inda ta san wannan mutumin amma ta kasa. Yana ganin yanda ta rud’e yayi murmushi………muje ko?
Kai ta d’aga mishi tare da mamakin dalilin da ya sa mutumin ya shiga rayuwar ta, tunowa tayi da maganar da ya fad’a mata a baya na cewa yana da wani burin da yake son a cimma a kanta hakan ya saka ta zargin cewa da gangan ya shiga rayuwar ta not coincidence “.
Cikin minti biyu da fad’ar maganar shi ya fizge motar da sauri ya bar harabar gidan.
Tafi suke yi a hanya wayar shi na ringing ya kasa d’agawa da ya gaji da jin rurin wayar sai ya d’aga”.
“Kana ina ne?.
” In a mission please”, za muyi magana anjima”.
Ba zata iya jin maganar da aka fad’a daga d’aya b’angaren ba sai gani tayi mutumin ya saki murmushi tare da kashe wayan ya maida ta inda ya d’auko ya biting libs d’in shi dai-dai lokacin da suka karyo kwana a bakin wani had’adden salon”.
Tsammmm bata yarda da mutumin ba” in a mission? What does that mean.
Fitowa yayi ya zagawo ya gaban ta ya bud’e mata k’ofa ta fita, a tare suka shige salon d’in aka hau wanke mata kai yana mota yana jiran ta har aka gama mata, kafin nan ya leko ya sallami mata mai saloon d’in suka shige mota.
Sai da ya kai ta shop rite ya yayi mata sayayya makil kafin ita da Inna kafin nan suka koma gida .
Da isowan su ta bud’e motar da sauri zata tafi Allah-Allah take ta bar wajen cuz ta gaji da bugun da zuciyar ta ke yi mata and kuma ta san cewa shine source d’in har zata shige gida kenan yayi saurin dakatar da ita” ma wa zaki bar kayan?
“Bana so”, ta furta cikin tsiririyar muryar ta.
” fushi kike yi da ni dan naki barin ki ki tafi ko?