UNCLE DATTI Page 51 to 60 (The End)

Rigar jikin ta ta cire ta shiga ban d’aki tayi ta tsarkake jikin ta” cuz ta zubar da sperm a sanda yake romancing d’in ta, bayan ta gama ne ta d’aura alwala ta fara gabatar da sallolin da ake binta, tayi addu’a ta shafa kana ta koma ta kwanta.
Duk jikin ta nayi mata tsami nonowan ta ma haka balle uwa uba HQ d’in ta da ya sha hannun Datti a time d’in da yake fingering d’in ta.
Hawaye taji ya sauko mata da sa hannu ta goge” ita dai bata zo duniya a sa’a ba, rabuwan ta da farin ciki tun kafin Datti ya k’eta mata haddi, yanzu rayuwar ta kullum cikin bak’in ciki yake.
Haka ta zauna a d’akin ko fitowa bata yi ba har kusan karfe goma da rabi na dare tsohuwa da ta damu sosai yau tun zafe bata ji d’uriyar ta ba ta tambaye Aina ko Nanar na d’aki.
Tambayar ya matuk’ar kular da ita ace tun safe kake kwana site d’aya da mutum baka gan shi ba sai yanzu kake tambayar inda yake?, “oho ban sani ba baki san inda d’akin ta yake bane da zaki tambaye ni?
” Tab’e baki tayi tace” au maida wukar na ga ai yar uwar ki ce shi yasa na tambaya zaki fini sanin lafiyar ta”.
“Tsaki Aina tayi bata sake bin ta kanta ba ganin haka tsohuwa ta ja baki tayi shiru jefi-jefi tana satar kallon k’ofan d’akin Nana, abun duniya duk ya ishe ta.
Uban tagumi ta had’a bata daddara ba tace” ke ko y’an nan ko zaki duba mana ita? Allah tsoro ya fara kama ni kin san raba ta da akayi da shegen d’an ta nan fa kar ta kuma guduwa bamu san ba……..Shiru tayi a sakamakon muguwar hararar da Ainar ta aika mata da shi……..ta natsu tsitttttttt abun ta.
Kallon k’ofan d’akin Nanan tayi tana so ta shiga amma tana kunyar ta, musamman da ta tuna yanda take mata ba’a a kan haife shegen da tayi……da ta gano cewa ashe uban shegen na nan a gidan su sai jikin ta yayi sanyi tun daga ranar take kunyar Nanar.
Kamar baza ta tafi ba sai ta mik’e ta nufi d’akin ta tsaya a bakin k’ofa kamar ta shiga ne kamar kar ta shiga, kusan minti biyar ta d’auka a tsaye a wajen Aina na kallon ta sai ta manta da abunda ke damun ta taji dariya na neman subuce mata musamman yanda ta ga tana rarraba ido kamar an tare burgu a rami, da kyar ta da ke tayi kamar bata gan ta ba.
Tsohuwa kam ana nan an dab’e duk abun kunya ya gama kama ta, k’arfin hali tayi ta shiga ta wulla ido………, daga kwance ta hango ta ta lumshe ido kamar mai jin barci amma a zahirin gaske ba barcin take yi ba, tsabar tunani ne yayi mata katutu a zuciyan ta.
Zama tayi a gefen gadon ta tab’o ta da hannu Nana tayi saurin bud’e ido tana kallon ta. Fuskar ta ne ya bayyana tsantsar mamakin ganin ta a d’akin.
“Murya irin ta borin kunya tace” lafiya yau ko d’uriyar ki banji ba a parlour, wallahi duk na damu, yanda ta kare maganar cikin k’arya murya ta yi shi.
“Nana dai ta cika da mamaki sosai, yaushe tsohuwa ta fara damuwa da ita har bata gan ta ba take neman ta, sai ta batsar tace” babu komai kaina ne ke ciwo”.
“Ayya ai kya yi magana likitan gida ya duba ki zama da ciwo ai ba dad’i musamman yanzu da dare yayi ciwon dare ai yafi tsanani”.
” A’a ba sai an kira shi ba na sha magani ma har kan ya daina min ciwo yanzu ma barci na fara shine kika tarar da ni a haka”.
“Ashaa ai ban sani ba da ban tashe ki ba, yanzu sai ki koma ki kwanta Allah ya bada lafiya”.
Ameen ta amsa tsohuwa ta fita ta bar d’akin, a parlour ta tarar da Aina ta ja tsaki tace” to y’ar bak’in ciki da kin d’auka jika ta ta gudu ne? Mtswwe ta kuma jan tsaki tayi shigewan ta d’aki, da ta tuna da d’an bunsurun jikan ta ta shige d’aki tana kuka wi-wi da ido” Alhaji daga d’akin shi ya fito ya tarar tana kuka hankalin shi ya matuk’ar tashi sosai yake tambayar lafiya, sai ta rushe da uban kuka tace” wallahi sai da na d’auki alhakin yarinyar nan na dinga ci mata mutunci ashe munafukin na nan a cikin gidan nan”.
“Hege kawai marar mutunci daga bashi amanar y’a ya lallab’a ya farketa karshe ma ya dura mata ciki ta haife mishi.”
Allah da na san hakan zata faru da tun lokacin da take fad’a mana abunda yake yi mata muna k’aryata ta da na d’auki ice na kwala mishi a wajen na cire abun ko na nakasa ta yanda abun ba zai tashi ba balle ya samu k’arfin fasa gaban ta”.
“Hmmmmm aikin gama ya riga da ya gama sai dai muyi hakuri kawai mu rungumi k’addara”.
” Ni yaron ma yanda ka san na murde shi ya mutu kowa ya huta, yanzu ko kwatance aka tashi yi da gidan nan za’a ce wanda d’an uwan ta yayi mata ciki ta haihu ni kuma ace tsohuwar da jikokin da suka haifi shege”, ta kuma k’ara sautin kukan har da majina da dai ya rasa yanda zai yi da fitinar ta yayi mata sallama ya koma d’aki abun shi ya bar ta nan taci gaba da kukan nata.
Daren daranar Fu’ad ko rintsawa bai yi ba idan ya kulle ido sai hoton abun ya dawo mishi sabo nan da nan sai gaban shi ya fad’i yayi saurin bud’ewa ido yana hawaye.
Aina kam a nata b’angaren tunanin halin da y’ar uwar ta take nema ta jefa kan ta a ciki da kuma Datti da yake cikin halin da yake tsananin bukatan taimako har take jin a ranta kamar ko Nanar tayi aure Datti ba daina bibiyan ta zai yi ba, da wannan tunanin ta yanke hukuncin gobe da safe idan Allah ya kaimu ta sake tuntub’ar Alhaji kan maganar su ta baya, sai dai tana amsar da zata samu a wurin shi.
*eedatou*
*????SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*
“`{The more we shine bright the more we educate and entighten our readers}“`
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
???????????? *UNCLE DATTI*????????????.
“`JIKINA YAKE SO!“`
©
*eedatou✍????*
“`Follow and ✅ote me on Wattpad:“` *eedatou*
~Ina so duk wanda ya karanta wan d’auki hakuri labari ne wanda aka tsara tun daga farko har karshen littafin, darasin kawai ake so, da fatan zaku fahimce ni, kuma baza kuce nayi ma wani adalci banyi ma wani ba, ni kaina ba lallai ne sai wanda nake so zan bawa narasa ba,~
4️⃣5️⃣—4️⃣6️⃣
Washe gari da safe kamar yanda ta kuddura a ranta hakan kuwa ta kasancewa bayan sun gama breakfast ta nufi d”akin Alhaji ta tarar da iyayen nata maza a ciki, har k’asa ta tsugunna tana gaishe su suka amsa mata kana ta nemi guri a gefe ta zauna tana jiran ya sallame su kafin nan na ta fad’a mishi dalilin zuwan ta d’akin.
Kallon ta yayi yace” ke Aina matso nan ki zauna maganar da kika kawo min ita muke so mu tattauna da iyayen naki.
Ba tare da musu ba ta taso ta zauna a gefen baba K’arami ta kwantar da kai tana kallon kasa lokaci guda tana wasa da yatsun hannun ta.
Alhaji ne yayi gyaran murya kana ya hau kallon y’ay’an nashi d’aya bayan d’aya,” Aina’u ta zo min da wata magana ni kaina maganar ta tab’a min zuciya, ba wani bukata ta zo min da ita ba illa cewa tayi tana neman a ba wa Datti auren Nana”.
“Whattttt cewar baba Babba kenan a fusace ya dubi Aina da ta d’ago kai ganin sun had’a ido da shi tayi saurin maidawa k’asa tana ci gaba da wasa da yatsun hannun ta.