UNCLE DATTI 1-END

UNCLE DATTI Page 51 to 60 (The End)

      ” Ina baka shawara ka bi komai a sannu kar ka bari kishi ya rufa maka ido ka tafka kuskuren da zaka yi dana sanin aikata shi.

          “Hmmmmm kawai yace daga nan suka kawo hirar duniya suna yi.

           

        B’angaren Datti kammm a nashi b’angaren wani irin dad’i yake ji sosai ya san Fu’ad sarai ya san halin shi mutum ne wanda bai iya saka abu a ranshi ba shi yasa yake jin a ranshi cewa dole Fu’ad d’in zai hakura ya bar mishi Nana.

        Da ace ya san zai zo da sai dai ya tarar da shi yana danna mata dick tana k’arb’a ko da abun sab’ulewa zai yi a yayin da yake sexxx da ita sai yayi duk dan kawai Fu’ad yaji haushi.

        Kwance yake a saman kujerar da ke parlour ya d’ora Sadeeq a kan faffad’a k’irjin shi yana bubbuga bayan shi a hankali.

        Shafa gemun shi yayi tare da  sakin shu’umin murmushi kamar yaron na jin shi yace” mamar ka taki bari ta samar maka kani gashi daddy na so, daddy d’inka na son duminta”.

       Mitsi-mitsi da k’afa Sadeeq yake yi yana wasa, Datti ya shafa tafin k’afan shi tare da lumshe ido” yaron na da soft skin irin na uwar shi, gashi yana da kyau sosai, sau tari dad’i yake ji a ranshi a duk sanda ya kalle Sadeeq ko ba komai shima ya ajiye d’a, Sadeeq d’an shi gudan jinin shi kuma yana son shi.

         Iska ya hura ma yaron a kunne sai ya lumshe ido yana murmushi dimples din shi suka bayya hakan ya dad’a fiddo mishi da kyaun shi.

       “Yanzu duk wannan kyaun na Sadeeq amma ace anyi ma rayuwar shi illah ta hanyar kawo shi duniya ba ta hanyar aure ba?

         ” Ina ma ace Nana matar shi ce ta sunnah Sadeeq kuma na shege bane da yayi alfahari da shi amma duk da hakan ma zai bashi kulawar da ya kama ta………., shine gatan Sadeeq….., kakanin shi sun raba shi da mahaifiyar shi……ita kuma bata nuna tausayin ta a gare shi ba ta guje shi……… 

           Rungumar yaron yayi so tide a jikin shi yana fidda wani irin numfashi da kyarrr a sakamakon zogin da zuciyar shi ke mishi yana harbawa fatttt fattttt kamar zai fita.

          Mugun feelings yaji na neman kama shi da ya tuna irin azabar da yake sha a duk sanda ya tuna ta, dan gudun kar ya b’aro ma kanshi aiki yayi saurin kawar da ranshi yana mai tursasa wa zuciyar shi cusa wani tunani da na da ban.

          Da taimakon Allah yaji abun ya fita a ran shi dick d’in shi ma ta daina azalzalar shi da son shigan ramin Nana da ya haka dai-dai da shigan shi.

          Da taimakon Allah ya samu ya fara jin nutsuwa na shigar shi har ya dawo cikin hayyacin shi sai ya ji da shi cikin wandon shi yayi murmushi kawai cuz ya san sperm ya fitar ko ba komai ya rage ruwa.

       Lokaci na dad’a tafiya biki na dad’a matsowa yau ta kama saura kwana biyu a d’aura aure, duk yanda su Umma suka so su hana Datti shigowa gidan abu ya fasakara, ya gigice ya d’aga musu hankali ba zai tab’a bari Nana ta aure Fu’ad ba shi ya fara sanin ta kuma shi zai aure ta……, Aina ma ta dage akan a taimaka a ba ma Datti Nana su samar musu da mafita.

        Suma a nasu b’angaren abubuwa sun cunkud’e musu ba su san wa zasu bada auren ba su hana wani…….idan suka ba ma Datti Nana sun yi butulci ma Fu’ad, idan suka ba ma Fu’ad Nana sun cutar da Datti da ta zam magani a gare shi.

         Duk yanda Umma ta kai ga jin zafin Datti zuciyar ta ya karaya sosai…..idan ya shigo yana tisiye su a gaba da kuka wani sa’in har kwalla take fitarwa da tana da ikon yaye mishi lalurar da tuni ta yi domin ta sama mishi lafiya.”

         Kamar yanda su baba babba suka yanke shawarar tun-tubar ta suji  daga bakin ta hakan kuwa aka yi suka kira family meeting ciki harda Datti,suka tambaye ta tsakanin Fu’ad da Datti wa take so a aurar mata. 

       Rasa abun fad’a tayi bata san sanda ta fashe  da kuka ba har ta matuk’ar basu tausayi sosai, ganin yanda take ta aikin kuka kamar zata amayo da hanjin cikin ta cike da tausayawa Alhaji yace” Nana kar ki sake ki cutar da kanki…….ki fito ki fad’a mana gaskiya ba za mu tursasa miki ba wanda kike so shi zamu baki”.

        “D’ago idanuwan ta tayi wanda suka cika da hawaye zata yi magana kenan suka had’a ido Aunty Aina ta ga tana gargad’in ta da ido cewa karta manta da maganar su ta kwanakin baya sai tunanin maganar ya fad’o mata a rai…….kenan idan ta zab’e Fu’ad ta yanke zumunci da y’ar uwar ta tilo?

        Bata jin zata iya fifita namiji akan y’ar uwar ta kuma bata jin zata iya furta k’armar k’i ma Fu’ad ta butulce ma shi.

         ” Uncle Datti jikin ta yake so wanda shine ya zam magani a gare ta, Fu’ad masoyin ta ne na hakika wa zata Lab’a a tsakanin su?

       Shin zata amince da bukatar y’ar uwar ta ne ta butulce ma masoyin ta ko kuma zata zab’a masoyin ta ne akan bukatar y’ar uwar ta?

      Kawar da kai tayi tana kallon Aunty Aina ta ga tana gargad’in ta da ido cewa karta manta da maganar su ta kwanakin baya.

         Saurin d’auke kanta tayi ta ga Fu’ad shima ya tsare ta da ido a matuk’ar tsorace yana kallon ta da ido……., a tare zuciyoyin su suka fara harbawa da k’arfi, sai taji numfashin ta na neman d’aukewa tayi saurin d’auke idanuwan ta daga gare shi tana mai jin tsananin zafi na ratsa zuciyar ta………, Datti ta kalla wanda yayi ma Sadeeq masauki da cinyar shi yana barci sun rame mata sosai fun fita a hayyacin su hakan ya tabbatar mata cewa shi kan shi Sadeeq yana tsananin bukatarta a kusa da shi, hakan yana nufin Datti a matsayin mutum biyu yake a gare ta shi kuma Fu’ad mutum d’aya. To wa zata zab’a? 

         Matsancin kuka ne ya kwace tana jin zuciyar ta na mata zafi yana tafarfasa kamar tururin wuta.

        Ganin haka baba babba ya gyara murya ya kalle y’ay’an shi d’aya bayan d’aya duk sun matuk’ar bashi tausayi sosai amma sai ya dake yace” Cikin ku akwai wanda zai iya hak’ura ya bar ma d’an uwan shi?

       “Baba na fishi bukatar Nana ba don ni ba ko dan Sadeeq ba zai taso cikin tsana da kyara ba muddin ta zamo mata ta”.

        ” K’arya yake baba ni nafi dacewa da Nana ni na san zafin ta da darajar ta ba shi ba, Nana rayuwa ta ce ba iya jikin ta kad’ai nake so ba……., Fu’ad ya fad’a yayin da wadu silent tears na rolling a saman fuskar shi.

       “Muryar Alhaji suka ji yana cewa” shikenan ku tashi ku tafi mun baku kwana d’aya idan kun gama yanke hukunci sai ku fad’a mana idan kuma har lokacin kuna nan akan bakan ku sai mu san abun da zamu yi”.

         Da haka taro ya watse ko wannen su na cikin tashin hankali.

        Datti da Fu’ad tun a hanya suke jefa ma junan su maganganu kamar yanda suka saba,,

          Yauma haka Datti yake ce ma Fu’ad” Nana hannun shi ce shi ya bud’e ramin ta shi yafi ko wani namiji sanin darajar ta”. 

        Fitowan Nana kenan ita da Mardiya suka ji yana fad’a, tayi ta matso hawaye mai uban d’umi maganar yayi mata zafi sosai, ina ma ace Datti bai tab’a sanin ta ba balle yayi gadarar shi ya k’arb’a budurcin ta, gani tayi Fu’ad”  yayi Murmushin tare da zira hannun shi a aljihun wandon shi yace” A kullum ina godiya ma Allah da ban kasance mai cin amana ba……ban zamo sanadiyar lalata tarbiyar yarinya ba balle na ajiye abunda har abada zai dinga damuna.

       Rassss taji gaban ta ya fad’i ko kad’an bata ji dad’in abunda ya fad’a ba…..Sadeeq d’anta ne dole taji zafin goranta mishi asalin da yayi amma da ta tuno abunda Datti ya fad’a mishi sai ta d’auki hakan a matsayin ramawa yayi shima.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Leave a Reply

Back to top button