UNCLE DATTI Page 51 to 60 (The End)

“Runtse ido tayi wasu sabobin hawaye masu uban d’umi suka fara Rolling a saman fuskar ta har cikin ranta taji tausayin yar’uwar ta na ratsa ta.
” Lallashin ta tayi murya na breaking tace” kiyi hakuri Nana da iyayen mu suka d’auka sun yi shi ne cikin b’acin rai……..,abu d’aya nake so ki min shine ki aure Datti idan kika yi hakan kin ga kin samu wata damar da d’anki zai koma hannun ki, abu na biyu kuma kin taimake ni ne kuma kin taimake d’an uwan ki daga muguwar kaddarar da yake cikin ta”.
Cakkkkk taji hawayen ya tsaya mata ta tsaya tana kallon Aunty Aina da wani irin yanayi……., har ga ko da ba’ace mijin Aunty Aina bane a yanda ya cutar da ita ya wulakanta ta ba zata tab’a amincewa ta aure shi ba balle ace mijin y’ar uwar ta wacce ta d’auki son duniya ta d’ora mishi har bata son ganin laifin shi.
“Ba zan ammince da auren shi ba wallahi……., da na d’auka a duk sanda kika samu labarin cin amanar da yayi miki zaki fini jin zafin abun amma sai nayi mamakin da bakin ki kika cewa na aure shi…….., ko kin manta cewa” *UNCLE DATTI JIKINA YAKE SO*!, k’almar so da yake ikirarin yana min ba komai ne ya saka shi hakan ba illah dan kawai ya san jikina na ne mamorar shi, kin ga kenan ba dan Allah yake sona ba……da ace zai samu wata wacce zata zam mishi magani da ba lallai ne ya furta k’almar so a gare ni ba”,.
“Majina Aina ta ja da hancin ta irin ta mai yin kuka, har yanzu Nana bata fahimci abunda take nufi bane……., ta yaya zata rabu da wanda yafi kowa tsananin bukatan ta?
“Muryar ta har tsarkewa yake tace” ba don shi ba ko dan ni ki amince da shi…….yafi kowa deserving d’in ki…….yanzu idan aka ce kin aure wani bayan shi bakya tunanin kin jefa rayuwar shi cikin hatsari?
Ko me zaki fad’a sai dai ki fad’a amma na gama yanke magana ta, fuuuuuu ta tashi taje b’angaren Ummin ta ta kwanta a saman cinyar ta tana kuka tana cewa” Ummi yanzu baza ki sa baki a bar min Sadeeq ba? “. Uban shi ne yayi laifi ba shi ba me yasa za’a had’a da shi bai san komai ba”, Ummi kina gani fa yace baya son shi kuma babu hanyar da bai bi ba dan ya dakatar da shi ya zo duniya amma, amma kuka bar mishi shi.
” Ummi anya ke ce kika haife ni……? kin san zafin haihuwa kuwa?kin san wahalar d’awainiya da ciki kuwa…….anya ina da gata a gidan nan?sai ta fashe da matsanancin kuka mai tsuma rai.
Shafa kanta Ummi tayi tana mai jin zafin watsi da d’iyar ta da ta yi……yarinya ace kamar ta har ta san dad’in namiji itama ta ajiye d’a a duniya? Ita tafi kowa laifi akan halin da y’arta take ciki…….ta jefa ta acikin pains.
“Hawaye taji ya fara zubo mata tayi sauri ta goge tana shafar suman kanta bata ce mata komai ba idan tace zata bud’e baki tayi magana sai kuka ya zo mata, and she have to be strong dun ta lallashe ta”.
Washe gari da matsanancin ciwon kai Datti ya tashi da shi cuz through out daren jiya bai runtsa ba da raino ya k’are daren shi cuz Sadeeq yayi ta mishi rigima sosai sai wajen sallar asuba kafin nan barci ya d’auke shi, shine Datti ya samu damar rarrafawa ya shiga band’aki ya d’auro alwalla ya gabatar da sallah, ya jima sasai yana addu’a tare da rokon Allah ya yafe mishi idan baby alkhairi ce a rayuwar shi Allah ya dawo mishi da ita, Allah ya raba shi da lalurar nan da ke damunta, daga baya yakoma gefe ya kwanta sai barci mai nauyi ya d’auke shi.
Sai wajen karfe goma na safe ya farka a gigice kukan Sadeeq ne ya cika mishi kunne ya karad’e d’akin tun yana iya daurewa har ya kasa shine ya taso ya d’auki yaron yana jijjiga shi ko zaiyi shiru.
Banda kuka babu abunda yaron yake yi a lokacin da Datti zai lura wanka yake bukata a lokacin gashi…….., da dai ya ga yayi lallashin duniya yaki shiru idan yayi shiru can anjima ya sake tsandara kuka sai yayi tunanin ya mishi wanka su fita…….cuz yana son ya fita……
Kitchen ya nufa ya kunna gas ya had’a ruwan zafi tafasheshshe ya juye a bahun ya ajiye a bathroom ya koma ya d’auki Sadeeq da ke ta tsala kuka ya cire mishi riga ya kamo pampas ya hau warwarewa…..to his greatest surprised gani yayi yaron ya tara kashi cikin pampas din ruwa ruwa”…….
Sai yaji wani irin kyankyami ya kama shi yayi sauri ya rufe….., duk sai ya rasa inda zai saka zuciyan shi yaji sauki” yanzu da fa aure suka yi da baby suka same shi da duk wahalar nan da yake sha sai dai tayi yana daga kwance yana kallon ta, sai hawaye ya sauko mishi ya share kafin nan ya sake bud’e pampas d’in ya cuno baki yana toshe hancin shi da shi tare da kaucar da kai gefe……..da haka har ya sumbula hannun shi cikin bahun” sai yaji zafi da sauri ya tsalla ihu mik’e yana yarfe hannu saura kadan Sadeeq din ya fad’i a hannun shi sai ya taro shi saukin shi d’aya bai firgita ba balle ace yayi kuka.
Runtse ido yayi yana jin yanda hannun ke yi mishi zogi da kyar ya ajiye yaron ya nemo ruwa juye ya tab’a sai yaji zafin ya ragu ta yanda mutum zai iya wanka.
Allah ya taimaka ya iya yi ma yara wanka da baby take k’arama shi yake yi mata hakan ya sa bai wani sha wahala ba ya hau wanke kayan shi tasssss, bayan ya gama ya saka mishi kaya shima ya yayi wanka ya shirya safffff ya d’auke shi suka fito parlour ya had’a mishi custard ya bashi, ba laifi ya karba ya fara sha cuz yaji yunwa sosai, bayan ya gama sha ya sab’a shi a kafad’a suka fita.
Office na Usman suka nufa ya tarar da patients a gaban shi yana dubata, kujera ya ja ya zauna ya d’ora Sadeeq a cinyar shi yana wasa da shi.
Sai da ya jira ya sallame patient d’in kafin nan suka ba ma juna hannu suka gaisa” yau kaine a hospital d’in ai na d’auka ba yanzu zaka dawo aiki ba, to ya jikin naka?
“Uhhmmm da sauki amma d’azu dick d’in na itching d’ina amma ba sosai ba, da ma na biya ne dan na duba ka and mu tattauna game da maganar baby, shiru yayi tare da gyara ma Sadeeq kwanciya a jikin shi cuz barci na neman d’aukan shi.
“Hannun Usman na tsarke yana sauraran abokin na shi…….,” ina jin ka friend”.
“Usmannnn”, ya k’ira sunan a raunane” ban san handa zan bullo wa lamarin ba…..Allah ji nake kamar na d’auke baby na gudu……..su ko tausayin halin da nake ciki basa yi ?
“Huji mai zafi ya fuzar shima dai baiji dad’in hukuncin su Abba ba…..,even though Datti deserved punishment but they have to petty him because of his critical condition.
Yana cikin wannan tunanin yaji Datti yace” Usman ko zaka taya ni basu hakuri Allah kaima ka san matsalolin da na fuskan ta kan laifin da na aikata nayi regretting kuma.
“Wa ni? ” ya fad’a cikin d’agun murya Datti ya ji Sadeeq na motsi kamar zai tashi yayi saurin d’ora yatsa a saman lab’a shi” shhhhhhtttt”, alamar kar ya taso shi daga barci ya b’aro mishi aiki sanin kanshi ne idan ya tashi daga barci bai san ta inda zai fara lallashin shi ba cuz da kuka zai fara.
Usman ya bishi da kallo a ranshi yace” cin abun da dad’i amma rainon shege da wahala”.
Sai da ya bari barcin yaron ya nisa kafin nan yace”Na sani amma ni kaina kunyar su nake ji bana tunanin zan iya had’a ido da su a halin yanzu ni ma mai laifi ne a gare su, sun trusting d’ina bayan na breaking, nazo ina backing d’in ka”.