WATA RANA Romantic hausa novels complete

Na tuba !
Daddy nabi Allah “baki tuba ba Asma’u har Sae na aurar dake ,haba mana daddy nice fa Asma’u mai sunan yayar ka!
Fisgota yah Anas yyi tana ihu ya nufi hanyar store daita ,Sae famar ba yayan nata hkuri take hka tana kwalawa Maman su ….
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu..
©Haske Writer’s Association….
13
“Nura dama kasan yarinyar nan ” yama abokin nasa tambaya batare da ya kallesa ba Dan hnkalin sa duka yana kan driving” A kufule Nura ya kallesa unguwar mu daya sae kuma meye?”
“Dan murmushi AJ.yyi hba mana Abokina Dan Allah ka sauko hka nan kasan mata ya’ntattali ne ,banda wannan shaidaniyar yarinyar Nura yyi mgana a zuciya.”
Har cikin ransa AJ.yaji Kalmar ta shedanci da Nura ya kirama drama queen dinsa.”
Kadaina kiranta shaidaniyya mana! Da mmki Nura ya kalli abokinsa ya bata rae sabida baka so aga laifinta ba.”
AJ.yaushe ka canja??”…ba hka bane Nura ba laipin ta bane nawa ne ,ohkey ! Nan Nura ya shiga nodding din kansa. ” Daga lokacin Nura yaja bakin sa yyi shuru Dan ya lura Abokin nasa akwae sakar da yake yi aransa”.
“Yana son yaji Karin bayanin Asalin drama queen dinsa”.
Yana gudun kar Nura ya tuhume sa ,Dan haka yaja bakin sa yyi shuru amma ya dau Alkawari ” WATA RANA !! Sae ya nemota .
Dae-dae lokacin da sukayi parking “a dai dai lokacin kuma Aliya ta fito dga cikin wata mota (406) nan take ynayin AJ. Ya canja ya dai hngo macce da na miji a gaban motar wadda namijin shine matukin motar sae a side dinsa macce yyinda Aliya ta fito a bayan motar.
” wa nake gani kamar Aliya AJ. Bai kulasa ba ya shiga dannawa mai gadi horn ,haka aliya ta hango motar tasu AJ. Amma ko ajikinta sae ma bin motar da tayi da harara.”
Ya ina tambayar ka kayimin shuru ??” Cewar Nura car key dinsa yabasa ,da dare xan shigo unguwar Ku da haka AJ.” Yyi gaba yyinda Nura ya saki baki ,wangalau yna kallon Abokin nasa .”
A falo ya tarar da Aunty salma da maigidan ta da kuma Autan ta sameer wandda suke kira jeniour da fara’a Mijin Aunty salma ya tari AJ’ har ka dawo kenan??”
Nan sukayi musabaha dae-dae kuma lokacin Aliya ta shigo Anan ta gaida mae gidan Aunty salma.” Dama tareda madam kake kenan??
Ehhhhh uncle tare muka zo Aliya ta nufi up stairs ainahin bedroom din Aunty salma yyinda AJ. Ya cigaba da hirar sa Da uncle jabir da kuma Aunty salma.”
Aunty wae ina Angel ta shiga ne??”..
Tana barci ne agogon dake sakale A hnnunsa ya duba barci hka yamma yyi fa sosae hop tayi sallar la’asar ta kwanta ,sae da tayi ma tayi shirin barcin ta fitine mu da rigima kuma ba.”
Murmushi AJ.yyi nasan laipina aunty uncle jafar yyi dariar su ta manyya ina ruwan mimi har yau ganin kanta take yarinya uncle bara naje na watsa ruwa naga magrib yna gabatowa ” Anan ya haura sama ya shiga daki mae kallon na Aunty wandda nan suka sauka hka ya samu Aliya da ya’r bingilar Riga ta shan iska xuwa lokacin har tayi wanka tana xaune ne akan soofa tayi crossing leg’s ” dinta wya takeyi kasa-kasa tana jin karar bude kofar ,tayi saurin fadawa mamin.. Xasuyi mgana xuwa anjima ” bae kulata ba ya rage kayan jikinsa ya nufi bathroom saurin shan gabansa tayi ,yna daure da brown din towel a kugunsa” sumar jikinsa baka wuluk ..
Hka ta kwanta luf daita gwanin Sha’awa.
Lpia ??”
Ya fada yna kallonta “Am sowiee xan hada maka ruwan wnka .”
” sae aka fada maki bana da hannuwan hadasu ,plzzzz matsamin a hnya.
Yyi mganar bbu wasa a fuskarsa daure fuska tayi gamida yin folding din hnnunta akan kirjinta ,baxan matsa ba !
Tayi mganar cikin fushi tunda muka diro garin nan kake wulakanta ni wae menayi mka ne A rayuwa?”
Hawaye suka xubo akan idonta “nan take jikin AJ.yyi sanyi ta gefenta yabi ya wuce abinsa ,wani irin kuka taji yaxo mata da gudu taje ta fada kan bed” baxata iyaba ba wlhi baxata iya jure wannan wulakan cin nasa ba.”
Mganar mamin tace ta fado mata Arae Aliya shifa na miji Dan tattali ne dole ki aje duk ,wani girman kai naki ki tarairaye sa tamkar yaron goye dole kiyi hkuri da wani wulakanci nasa ,mun basa Dan lokaci ne “kafin mu dawo kansa dolene kiso duk abunda yakeso.
” da hka ta dinga tuna mganganun mamin ta kusan minti goma sha biyar ya kwashe “A toilet kafin taji motsin bude kofar toilet din….
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu..
©Haske writer’s Association…
14
Karfe Tara har da rabi na dare muna cin Abincin Daren da Aunty salma ta girka nida ita da kuma Mimi Wanda bakajin komae sae karar cokula muna cikin cin Abincin ne mukaji kararrawar (door bell)).
Mimi ce ta doshi kofar ta bude, Abdul jabbar ne hnnunsa duka biyu cikin aljihun bakin wandon sa da kuma farar T.shirt mai guntun hnnu wadda ta Dan kamasa sae naga yyi min kyau sosae acikin shigen duk da kuwa bai fiye son kananun kayan ba.
“Yah ina kashiga tun daxu? Cewar Mimi dake rike da hnnunsa na dama sallama yyi a falon kafin yace Mimi kya bari na xauna tambaya hka,ko matata bata damuba baranta na ke ya karasa mganar cike da xolaya nan take ynayinta ya canja A zuciya ta juya ta koma wajen cin Abincin ta.
Auh fushi ma kikayi??
Sharesa tayi Aunty salma tayi daria ina ruwan Mimi kai kuma Abdul baka kyauta ba ta damu dakae shiyasa ta tambayeka tun daxu take Neman layinka ” ix not Available to Aunty bagani ynxu na dawo ba.
Aliya ce tayi saurin mikewa tayi masu sae da safe yyinda Mimi tabita da harara .
“Angel.
Ya kirata cikin wani irin sauti ta turo baki batareda ta kalli inda yake ba,ayi min afuwa ina unguwar su Nura nan ma banxa tamasa Cikin sanyin jiki ya kalli Aunty salma Aunty kice tayi hkuri ta kulani mana.
Bbu ruwana wannan tsakanin Ku kunfi kusa kaga tafia ta anan Aunty salma ta fice…ya rage daga shi sae ita .
Ta kallesa shaye da toka na xuba ma Abincin?” Tunda naga matarka bata damu daka ci Abinci ba ko baka Ciba ,takarasa mganar tamkar xatayi kuka murmushi yyi ya dawo gabda kanwar tasa hnnunta na dama ya rike kina fushi dani Mimi taya xa’ayi naci Abinci.”
Tun saukar ki kasar nan kike fushi dani gayamin meye laipina kiga yarda xan hukunta kaina.” Jikin ta qlau yyi sanyi taji tausayin yyn nata ya kmata ,serving dinsa tafara yi tukuna sannan kanta tashiga basa Abinci.”
Sunfi minti goma a hka kafin yace mata ya koshi Anan ta dauko masa best drink dinsa wato maltina…
Kiyi hkuri Mimi ba laipina bane ,mom keson na Auri Aliya hasalima ban taba sonta ba.
Da mmki Mimi ta dga ido tana kallon yayan nata. ”
Anan AJ.ya bayyana mata komae to ita kuwa mom meyasa ta dage akan lallae lallae sae ka auri Aliya.?”
Tom..Allah ya sa hka shiya fi xama alkhairi amma nikam bros gaskiyya matar nan taka bata yimin ba.” Ina jin baxamu shirya ba ,murmushi AJ. Yyi dolema tayi miki tunda matar yayan kice , nan kuma suka canja hira xuwa na school dinsu anan ya biye mata da kallon pics din friends dinta A waya.
Sae kusan sha daya saura minti goma suka bar falon.”
********
“Washe gari muna gama karya kumallo mukayi shirin tafia Air port Wanda jirgin karfe goma xamubi xuwa Bauchi.
Mimi sae murna take kamar meye ji take tamkar tayi tsuntsuwa ta ganta A Bauchi tare da mom dinta.
Wannan murna fa haka Angel?”.. AJ yyi tambayar wa kanwarsa Yah Abdul na kagara naje naga granny dasu mom ne ..daria AJ .yyi to Idan bamu samu flight din safe fah?”
Nan take yanayin ta ya canja sae ayi tafiar a mota nafiki son mu isa da wuri Angel ina da minti karfe “3 na yamman nan a yau kuma motocin mu xasu iso ,woooowwwww kace xan xabi dya aciki.