WATA RANA Romantic hausa novels complete

” yaushe na canja mki mota da kike mganar canja wani??”…
Kai yah AJ.shekara 2 fa yanxu Angel kina da rigima ne ,mexakiyi da mota keda ke karatu.”
Ni dae plzzzz bros ,xan Dan jima shi yasa ba sae na barwa rukayya nawa ba .” Angama my Angel idan aka kawo sae kowa ya xabi dai daya, keda Aliya….hugging dinsa tayi tana tsallen murna.
“Murna kamar meye hka bakin Mimi yaxama A ranar Aunty sadiya da yah saifullahi da kuma Rukaiyya ya’nyata kenan manya ,harda su a air port gurin tarbonta ,granny mom narasa da Wanda xan fara runguma kai tsaye wurin granny nayi na kankame ta sosae ina dariyar farin ciki itama daria tayi ,Anan na shiga gaisawa da mutanen gida gaba dayan mu muka nupi gida yah AJ.da ya nufi office Wanda ya saifullahi ne ya dauka sa A motar sa.
” mom tarasa inda xata sa kanta da tsananin murnar ganin Mimin ta ,Estate din granny aka nufa duka har mom ,yyinda Aliya tayi part dinta Abunta.
Bata kara jin hayaniyar suba.sae bayan magrib da mom ta shigo tayi mata sannu da xuwa bbu yabo ,bbu fallasa Aliya ta amsa ,daganan bata kara kallon mom ba hasalima tashi tayi ta shigewar ta daki.
Washe gari …..
Suna gama break fast AJ ..ya kira Aliya a wya Dan tana dakinta ,shi kuma lokacin yna tareda Angel nasa.”
“Cikin wata bingilar rigar body hook ta fito ,da kadan ta wuce gwiwoyin ta dark blue kanta kuma da hula red ” ta roba ,jeki canxo kayanki kixo xamu fita Mimi baki iya gaisuwa bane?”
AJ .yace da kanwar tasa ina kwana!
“A yatsine Aliya ta kalleta kin tashi lpia??”
Da haka ta juya ta koma ciki yah Abdul bari naje na dauko hijab da handbag dina “daga can xanje gidan su Aunty sadiya ohkey…..
Aliya da AJ.a gaban mota sae kuma Mimi dake baya ta damesa akan ina xasuje ??”
Ki xuba eyes naki kurum” kisha kallo, A company sameer meera motor’s taga sun tsaya itama Aliya takasa boye murnarta ,wowwww sweetheart karka cemin mota xan xaba?”
Kwabe baki yyi ya kalleta ko bakya sone?”
Batasan lokacin da ta rungumesa ba ,sae godia take ,xuba masa gaba dae ta rude Mimi ta Dan ja tsaki aranta tace taga mota manyya gayyar mayu “duk ta wani bi ta rude …
Motoci ne kala biyu baka da kuma Ruwan toka a gefe” kirar *4matic*” E350 , AJ. Ya kalli Aliya yace ta fara xaba nan take Aliya murna ya karu A hnkali ta fara xagayen motan tana duddubawa ,karshe ta dauki bakar car key yabata sannan ya mikawa Mimi dayan key din.
Angel ki dauki “Ash din nan ta amsa tana tsallen murna …..
Tom.kuxo mu tafi xuwa anjima sae akai maku su gida ko ,why not yanxu mu Dan Dana yah Abdul ..hohoho!
Angel kina dae bari ayi setting nata sa’annan kuma ayi mata full tank …
Da haka ya juya dasu gida yna aje Aliya Mimi ta axa rigima akan lallai sae ya kaita gidan Aunty sadiya …..hka ya juya kan motar suka nufi gidan Aunty sadiya dake unguwar fariah suites..
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu…
©Haske Writer’s Association…
15
Tare suka shiga gidan Aunty sadiya shigar su falo suka isko Rukaiyya na tikar rawa cikin Riga da Wando na English west”.
Aunty Rukaiyya ga yah AJ. Nan na kallonki cewar safeeya wadda itake biwa Rukaiyya cak! Ta tsaya hka takasa juyowa ,kunya gabadai ta rufeta jin tayi anyi hugging back nata hka taji ihu a kunnenta Wanda tasan Mimi ce da gudu ta kwaci kanta ta gudu…
“Safeeya tayi daria wadda shekarunta baxasu wuce sha ukku ba Ina wuni yah AJ.lapia qlau safeeyatu yah kk.?”
Toro baki tayi a hnkali tana buga kafafun ta a kasa ni Allah yah AJ.kai daine ke batamin suna ,Dan Allah ka daina karkasa Kamal yaje skull ya fada Dan karamin kaninta kenan.”
“Dariya AJ.yyi gamida rike baki eyeeeh cikakken sunan ki fane ,ta turo baki cike da shagwaba ni bana son wannan sunan nafison,ka kirani da Safeeya na.
” Ni baxan iya da surutun kiba .plzzzzz,ina Mamy ?” Mami tafita olryt da haka ya Ciro waya ya dannawa angel dinsa kira ni xan tafi ..
Tareda Rukaiyya suka fito ta xuba katon hijab kamar ba ita ce ke rawa a daxuba.
“Ina wuni yah AJ.”
Hararar ta yyi yaushe kk xama haka Rak??” Shuru tayi takasa basa Amsa ,wannan katon hijab fah??”
Nan ma banxa tamasa ,Dan ta gane yana Neman tsokana ne kurum.”
“Olryt ..tunda baxaki Amasani ba kinga tafia ta sai da yakai kofa sannan ta daga murya plzzzz,,yah AJ. Kabar mana Mimi na kwana daya Dan Allah !
” Na barta Ku xauna kuyi ta gulmar mutane ,baxae yuyu ba ki shirya xuwa anjima dake xanxo na tafi kiga amarya tunda na lura bakida kirki tunda nayi aure,baki taka gidana ba.”
“Sabida hka ki shirya xuwa anjima tare xamu koma ,xan turo driver idan ban samu dawowa ba.”
Naji xanje amma ni baxanje gurin matar ka ba!
Da gudu ta nupi up stairs ,yana kwala mata kira bata kulasa ba hka Mimi ta juya tabi bayanta.
_Some Times latter_…..
“Gaba dae Ahlin sameer meera suka shirya xuwa ” umra cikin watan axumin Ramadan dama kuma hka sukeyi duk shekara ,satin su biyu suka dawo…..
_”Ranar wata lahadi kwanan su biyu da dawowa mamin Aliya taxo Bauchi._””
_inda suka kebe itada uwarta da kuma mom,Hajia Azumi bansan meke damun Aliya ba,gabade yanxu ta janye jikinta dga gareni ba dole ba jummai Aliya tana son Abu baxaki iya tursasa Abdul yyi mata ba Alhalin ya daukeki kamar uwa “Aliya tana so ta koma skull sau nawa ,zatayiwa Abdul jabbar mgana?_”””…
_Nazo da shawara wadda a ganina itace mafita tunda yanxu sunyi 6 month da aure hka kuma bbu Wanda xae gane da sa hnnun mu acikin batar Abdul ni naxo da mafita!_…mafitar kuwa shine anan ta bude Jakarta ta fito da wani kullin mgani ta .mikawa mom” jiki na rawa ta karba ,ki saurareni da kyau kiji jummai kuskure daya xai rusa mana shirin mu…
Kece xakiyi wannan Aikin jummai Hka bokana ya tabbatar min. Wannan garin mganin xaki xuba wa Abdul jabbar cikin Abun shan sa ,ma’ana lemu hka .”
_muddin Abdul yasha bokana ya tabbatar min da xaibar gidan nan xaibar dukiyar sa komae nasa ma’ana xaiyi nisa daku wandda baxai kara dawowa ba har sae idan mu muka sa aka dawo dashi …kinga xuwa lokacin mun xama shahararrin masu kudi dukiar sa sae yarda mukayi dashi ,na tabbatar kuma bakin kowa xai rufe ba Wanda xai kara tambayar sa kowa xai cigaba da hidimarsa “Aliya xata cigaba da juya companyn sa da dukiar sa gabaki daya” kowa xai dawo karka shinta.” Akwae layar da boka yabani wadda yaman umurnin nayi rame mai xurfi nasaka ta aciki ,Wanda bbu Wanda xae kara tamabayr Abdul “hka bbu Wanda xai kawo mana matsala ,tundaga kan lauyoyinsa ,komae nasa da kuka sani. Wannan aikin boka ya tabbatar min yna da hadarin gaske …dolene a kiyaye.”
_mom ta sauke ajiyar xuciya kinyi tunani mai kyau ,Jummai xan dauko Dan yayana ya taimakawa ,Aliya xamufa samu kudi da yawa ihun murna Aliya tayi wlhi mom kinyi A rayuwa_””…daga goben nan xan xama billionaire ,murmushi mugunta tayi.
_wani irin gumi yaji ya hada haka kuma yaji lokaci daya wani irin xaxxabi ya rufesa mom!_”””
_Ashe ya dde tun daxu A kofar shiga dakin mom ,dama yana so yabata wasu takaddu ne dai daga cikin filayen daddy Wanda daddyn ya mallaka mata kwaya biyu.”_..
Kai tsaye part din hajja ya nufa tana xaune A falo tana kallon tashar sunna TV..
Ganin Abdul jabbar a rikice yyi balain dga hnkalinta tana tunanin meya dga masa hnkali hka? “Haka tana tsoron tashin ciwonsa, cikin karfin hali ta mike tsaye mmki tsoro suka dirar mata ,ganin hawaye a idonsa wani nabin wani…jagwaf ! Ya fada kan kujerar ta hka ya dafe kansa ,dakyar ta bude baki ta fara tambayar sa cike da tashin hnkali [Truncated by WhatsApp]..