WATA RANA Romantic hausa novels complete

WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association.
16
*This page goes to yhu khansa’u Muhammad Isah tnx for d ” care And the support Writing*…#one love#.
“Aza kansa yyi akan kafadar ta haka hajja ta dinga jin saukar hawayen sa ,cikin sanyin murya da nuna soyayyar ta a garesa ta fara mgana ynxu Abdul jabbar dama akwae abunda xaka boye min?” Ashe ban isa nasan damuwar ka ba.”
Girgiza kansa yyi ya rike hannayenta ga gam ,tamkar xata gudu tabarsa cike da tashin hnkali ya fara yiwa kakar tasa bayani abunda ya faru da tattainawar dasu mom keyi mmki tsoro lokaci daya ya kama hajja ,Dama nasan akwae ((Wata Rana !)) Da gaskiyya xatayi halinta Abdul jabbar kasan nasha fada mka haka jummai ba mutunniyar kirki bace nasan da haka tun ubanku na Raye ynxu meyayi saura ?
“Ki saurareni granny kibar komae a hnnu na nayi maki alkawarin xan gyara komae taya ya Abdul jabbar gaba dae zuciyata neman take ta tsinke kana ganin xasu barka ne ?”
Idan a wannan hanyar basuyi nasara ba xasu samo wata ne .”
“No granny baxasu yi ma nasara ba baxan sha duk Abunda xai fito dga hnnun suba.” mafita daya itace xanbar garin nan na Dan wani lokaci kinga xasu fahimci nasha kenan ,baka da hnkali dukiyar ka xaka bar masu ,A’ah granny ” ki saurareni” very cerefully kinga sageer shine manager a company na ko ba hakaba ,kinga idan bana nan xai iya yin settling din komae.”
Zan basu damar su samu miliyan ko biyar ne ,granny ta bata rae kana da hnkali ni wannan shawarar batayi min ba .”kiramin commissiona ya’n sanda kaga yarda xa’a aikasu gidan yari no granny xan dawo daukar fansa tane ,plzzzz ki taimakeni ba wasu kudi fane xasu samu ba.”
Kinga Aliya gobe xata hau kujerata ta office ,xata hau matsayina ..”mata fa ne ba wata kwakwalwa suke dashi ba “kuma basu San komae ba kuma ga sageer nasan xai iya jure wulakanci Aliya .” indai akan companyn mune ,xan kira sageer xamu hadu mu tattauna A yau komae dare.
Banki taka ba Abdul jabbar ina xaka tafi ynxu kabar ni ? Ina xaka nufa oh granny ba nisa xanyi ba xan xauna acikin Nigeria ne bazan fita ba xan xauna wani gari hka . naje nayi rayuwar ko wta biyr ne hka.
Ina kenan??”
Dafe kansa yyi granny baxata taba fahimtar sa ba. Kano ya fada mata hakane Dan ta kwantar da hnkalinta shi kansa baesan inda yakeso xuwa ba ,ynxu xan kira aunty sadiya nayi mata bayanin komae itada mijinta har ma Aunty salma ,dama Mimi ce kurum matsala ta kuma ta koma skull xuwa lokacin da xata dawo nayi settling din komae.”
Uban tagumi hajja ta buga sae famar binsa take da kallo A gabanta ya kira Aunty sadiya yyi mata bayanin komae ,itama Aunty sadiya ba karamin mmki tasha ba hka itama hnkalinta ya tashi matuka “sae dae jin xai koma kano da xama na Dan wani lokaci yasa hnkalinta ya kwanta nan take ta dinga tsinewa mom.”
“A yinin ranar yna tareda sageer hka ya kashe wayoyin sa duka ,a part din granny yaci Abinci rana da dare sae karfe Tara dai dai na dare yyi shirin wucewa part dinsa nan ma granny hnkalinta yakasa kwanciya ” hnnunsa na dama tarike idan xaka shiga gidan ka ka karanta duk addu’ar da taxo bakin ka kadae gane ya subbaci goshinta gamida Dan rungumota a jikinsa yafi minti biyu a hka sannan ya saketa yaja mata kofar ya nufi gidansa…”
“Acan kuma bangaren mom har xuwa wnnan lkcin bata ga Abdul ba tayi mmki sosae ,hka kuma taji woyoyinsa a kashe ,Dan haka ta hada msa ruwan Lipton da Dan karamin flasks ta xubesu sa’annan ta zuba mganin akae ta bawa Aliya akan idan ya dawo ” tayi kokarin taga yasha tunda taga yau bata gansa A part dinta ba” ta tabbata rashin kunyar sace ya motsa.
★★★★
“Da sallama ya shiga bbn falon gidan hka ya dinga jin karar T.v. kwance take akan doguwar coach tana sanye cikin sleeping dress Riga da Wanda red ” wando iyakarsa cinyoyinta hka ya kama cinyoyinta sosae sae ya’r fingilar rigar su wandda iya karta cibiyar ta haka Rabin breast nata. Duka a waje.”
Kamshin ddi yaji ya xiyarci hncin sa ,haka yyi kamar baigan ta ba da gudu taxo tayi hugging dinsa sosae tamkar xata koma cikin cikinsa, I miss yhu so much ” my sweetheart, ina ka shiga ina ta Neman ka tun safe??”
“Jaye ta yyi a jikinsa muna tare da sageer ne shiyasa.
” ohkey muje kayi wnka hka taja hnnunsa tamkar wani yaronta har master bedroom dinsa…….
Xata tayasa rage kayan jikinsa yyi saurin katseta tareda cemata ya gode da kansa ya Cire kayan ya kalleta ,kifita ki jirani xan shiga wnka yyi haka ne Dan bayason ganinta a tare dashi xuwa wannan lkcin.”
Kusan karfe goma ta koma dakin nasa ,ta iskosa yana ta Aiki kan laptop nasa kirar Apple “dan karamin center table taja ta aje cup tea din ina ta jiran ka kai Ashe ka dde da shiryawa ” ta Dan tabe baki ganin bai kulata ba.”
Ga ruwan Lipton nan mom ta kawo mka ,ta ta jiranka baka shigoba shiyasa tabiyoka dashi ,ynxu sabida Allah ruwan Lipton din ma sae mom ta hada mka “ina matsayin matarka wnnan ae sae kasa ta hadani da mamina ,tace bna mka komae.
” gaskiyya honey kadae na yimin hka ,tun farko ae kekika bata rawarki da tsalle banga laipin mom ba Dan ta hadamin ruwan lipton saunawa xan bukaci ki hadamin kice bakya iyawa bakida lpia “ko ki kawomin banxan uzurinki ,toki barni na huta plzzzz..
Ya karasa mganar a zuciya tsoro ya kamata Mae kuma ya fusata sa hka??”
“A tsorace ta dawo gab dashi ta xauna tareda Dora hnnunta akan kafadar sa tana tsoron karyace baxai shaba duk barikinta yau Sai taji yamata wani irin kwarjini duk da Abdul jabbar din mutunne marar son hayaniya da tashin hnkali.”
“Am sorry idan na bata mka nayi alkawari xan gyara kuskurena kaji mijina!
Tayi mganar cikin sanyi murya.”
Na baka Abaki ??
Ta tambayesa gamida daukar cup tea din har takae bakin sa yyi saurin dauke kae tareda Amsa naji na hkura kawae ki koma dakin ki xansha.”
“Ta langabar dakae tana Shafa sajen fuskarsa.
” promise me?’
I promise bkinta ta aza dae -dae nasa ta fara xagaye lips dinsa hka tana huraa masa ,iskan bkinta cikin wani irin salo ta hade bkinsa da nata ta fara kissing dinsa romantically “tareda Shafa kowace gaba ta jikinsa A hnkali AJ ..ya riko kugunta shima ya shiga tayata burin Aliya a wannan tym.din yafita hnkalinsa kurum yasha ruwan Lipton din nan ,tayi sa’a taga ya fara enjoying dinta.
[11:7:2017/at 10:6@m.by Asmy b Aliyu].
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu…
©Haske Writer’s Association.
17
Sun dauki minti goma sha biyar a hka lokaci daya kuma ya hnkada ta gefe kai tsaye ya Mike xuwa toilet bayansa tabi da kallo ..
“Ya kwashe fiye da minti Ashirin A toilet tana nan xaune sae gaya ya fito daure da towel a kugunsa Ajiyar heart ta sauke honey kar Lipton din nan yyi sanyi pah?”
“A gabanta yyi shirin barci mikewa tayi tsaye ,kije ki rufo kofar falon a gabanta ya dauki cup tea din murna fal a ranta tana barin room din nasa da sassarfa ,ya nufi toilet ya juye Lipton din cikin sink ” ya aje cup din kan center table .
Ya xauna gefen bed ya dafe kansa .”
Dae -dae lokacin Aliya ta dawo hnkalinta ta maeda kan cup tea din ,taga bbu komae da alamr yasha kenan ,baka da lpia ne??”
“Ta fada tana leken fuskansa ,kaina naji yna ciwo Dan murmushi tayi mgani ya fara aiki kenan kasha mgani ka kwanta ohkey xansha yanxu nan ya haye kan gadonsa yaja bargo..