Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Ya kashe fitilan dakin yabar marar Haske ((Dim light))..

” tafi minti ukku a hka da haka tabar dakin nasa gamida rufo masa kofar .tana isa daki ta kira mom A wya cike da murna take fada mata ae yasha itama mom murna ta hauyi….

_Washe gari_….

“Yana dawowa sallar Asuba misalin karfe biyar da rabi yah  shirya luggage’s dinsa.

_car key dinsa ya dauka  na  frado ya kwashe duka muhimman document’s dinsa ,har lokacin Aliya bata San meke faruwa ba tana can tasaki baki tana kwasar barci ,mota ya kaisu ya dawo_”.

“_gidan hajja ya nufa Lokacin tana xaune akan sallaya tana azkar kamar yarda tasaba ya shigo da sallama ya xauna gab daita hka tasamu ta takaita azkar din Dan tasan bayada isasshen tym.” Haske ya fara fitowa Anan yake gaisheda Hajja ta amsa jiki sanyayye ,ya lura da haka sae ya basar hajja xan kama hanya.”

Sosae hajja ta nuna damuwar ta Nasiha tashiga yimasa A duk inda ya tsinci kansa kada ya kus’kura ya kusanci zina ko wani aikin alfasha ” Da sanyin jikinta ta mike tsaye kai tsaye kiching ta nufa sae gata tafito dauke da katuwar kula da kuma flask Dan karamin da cup tea mika masa tayi ..

Meye wannan hajja dambun na mane nayi mka wannan kuma ruwan Lipton ne ,ko kan hanya xaka iyasha Allah yakae lpia da haka ta juya xuwa dakinta .

_”hka idonta ya cicciko da kwallah jikin AJ. Qlau yyi sanyi ,haka yaji xuciyarsa bbu ddi aje kayan hnnunsa yyi ya rungumeta sosae a jikinsa sun dde a hka plzzzz hajja karki daga ma kanki hnkali muje daki na rakaki ki kwanta kina bukatar Hutu granny_”..

_A hka ya rikata xuwa bedroom dinta ya taimaka mata ta kwanta kan gadonta yaja mata blanket a hnkali ya rage tsawonsa ya subbaci goshinta tareda fadin I love yhu granny._

_ya juya yabar bedroom din nata wannan shine karo na farko a rayuwarsa da xai nisanci granny haka ,dama kuma shi tafiye -tafiye basa cikin tsarin rayuwarsa tun dawowarsa ,daga kasar waje baitaba yin tafia haka ba_”

_hajja bayansa ta zuba ma ido har ya wuce da sassarfa cikin takunsa na kasaita_”…..

_ya dde xaune a mota kafin yyi karfin halin saka mata key body guard nasa xasu biyosa ya dga masu hnnu da mmki suka kalli junan su ,Dan wannan shine karo na farko da ya taba fita shi daya batareda suba.”_

“Indae a moto ne meke damun maigidan sune? Da haka maigadi ya wangale masa get ya fice da mugun gudu….

★★★★★

” Bayero university kano……

“Yammata da samari ne keta kai da kawo hka kowa yana harkar gabansa wasu suna sauri su shiga lecture wasu kuma sun fito …

” Asmy Kinsan halin mutum men nan wae dole nikam sae kinga Emran a ynxu?”

Kinga rahama idan baxaki tsaya nagan sa ba kawae kiyi tafiyan ki sally kuma munyi wya suna kan hanya.”

Kwana nawa banga Em.” Ba Dan Allah ki tausayamin mna Rahama !  wadda naji an kira da Rahama ta saki baki wangalau tana kallonta tana cikin Riga da skirt na Atamfa sae Dan yololon mayafin da ta yafa akanta sae kuma handbag dinta kalan veil dinta.

Ita kuma Asmy tana cikin shigar rigar body hook dark blue Mae tsayi sae boy friend jacket dinda ta Daura a kai baka itama ta robace sae bakin mayafin da ta aza akanta  irin na rolling din nan wandda ya tsaya dae dae kafadun ta. talkamin kafanta irin rufaffun nanne (kwaba shoe)” dark blue black beauty ce kallo daya xakayi mata kaga kakkyawar karshe. Tana rike da long book A hnnunta tana dubawa .”

Asmy !!

Kina da matsala yau kin jamana hasarar shiga class”  tayi mganar tana  jifanta da mugun kallo, itakam hnkalinta gaba dae baya kan Rahama ta xuba eyes nata kurum taga  inda king din nata xai fito..

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu..

©Haske Writer’s Association….

18

“A hnkali motar ke nufowa wurinsu gaba dae suka maida hnkali akanta wadda tayi balain tafia da imanin su kirar((Toyota Priusde Anaconda))”.. Baka wuluk sae sheki take ba’a hngo wandda ke cikin motar sabida gaba dae rufe take da bakin tinted.”

Saleema ce ta fara fitowa dga motar ganin ta yasa Asmy sakin wani kayataccen murmushi ,cikin shigar Alfarma sally ta iso gurinsu ‘….wani hadadden guy ne ya fito dga side din driver yna cikin shigar kananan kaya brown din T.shirt ce a jikinsa Mae dogon hnnu ta Dan kama sa kadan kasancewar yau garin na kano tamkar a sauke da ruwan sama sae wandon Jean’s milk Wanda ya Dan kama sa ,black beauty ne ba wani kykkyawa bne Emran sae dae akwae Aji na karshe ya tara wata irin suma akansa wadda taci kudi gurin gyaranta.

“Rufaffun tallamine a kafansa bakake na maza ,sae glass din frada bki dake mnne a idonsa ,dogone sosae hka bayada yna da jiki  Dan ko  kusa ba’a sashi layin marasa su kiba.”haka kodan ba bbu tarin gashi akan fuskarsa kamar yarda wasu samarin keyi.

“Emran hasheem kenan cikakken saurayi wandda baxai wuce shekara a kalla ishirin da biyar ba A dunia Hutu da jin ddi da ya samu yasa ya koma wani irin ingarmar mutum tamkar Dan shekara Talatin a dunia.”

“Hannnayen sa duka xube cikin Aljihun wandon sa ,yana binta da wani irin kallo duk da glass din dake manne a idonsa bai hanata  kasa gane yna kallonta ta ba.

Cikin takunta na kasaita ta nufi gurinsa  hannayen sa ya bude mata ,tana xuwa ta shige jikinsa rugume juna sosae sukayi yyinda Emran din ya sauke wata nauyayyiyar ajiyar zuciya ,lokaci daya Rahama ta dauke kanta akan su hka ranta taji ya baci idan da sabo ta saba ….Dan Abun Asma’u kullum kara karuwa yakeyi.”

“Itace ta fara jaye jikinta cikin nasa ,tayi folding din hnnunta a kirjinta ta Dan jingina jikinta da mota sa’anan kuma ta bata rai sosae tamkar baita bace mai fara’ar nan ta daxu ba.”

Sae Abun ya basa daria duk da kuwa yasan laifinsa.”

“Karasowa gab daita yyi yadan sun kuyo yna leken fuskarta ” cikin wata hadaddiyar murya ya fara mgana meya faru kuma baby na??”

Da alamr bakiyi  missing dina ba.” Ya karasa mganar yna kallonta ,kauda kanta tayi wani gefe sa’annan ta fara mgana a shagwaban ce bakai bane sabida Allah minti nawa kasan mun dauka anan ,xakaje kayi xamanka ynxu kasa munki Attending din wannan lecture din ,kuma kasan malamin nan ba yada kirki takara sa mganar tamkar xata saka masa kuka.”

“Dan murmushi yyi idan da sabo ya saba da wannan rigimar ynxu xasuyi wasa da daria lokaci daya kuma sae ta birkice masa ,Am sowieee plzzzzzz sweetheart wlhi laipin saleema ne ta tsaya jiran dad ne kowae xata karbi wasu kudi daga hnnunsa .A  nesa ta hango wasu yammata sun xubawa Emran ido ,nan take taji ranta ya baci ta juya tana kallonsa sae taga gaba dae hnkalinsa na kanta shaye da toka ta kallesa ,ka tafi gida xuwa anjima ka dawo idan mun fito dga lecture ” xan kiraka make kafada yyi alamr baisan xancen ba.”

“Xan jiraki ni dae yyi mganar a shagwanban ce ” A zuciya tayi gaba a bunta tabarsa anan dama su sally sun karasa “A department yana kwala mata kira bata koma saurarensa ba ,shima a zuciya ya juya ya shige motar sa ya mata key yabar cikin skull din.

” A yinin ranar hka suka kare  lecture’s bata kula kowa ba ,suma friends din nata sun gane tayi fada da hero din nata kamar yarda friends dinta ke kiransa Wato Rahama da kuma sally Wanda kanwar Emran din ce.

Sae 4 suka gama lecture draver ta tsaya jira itada Aunty Zulfa’u wadda tana shekarar ta na karshe ne. duk da kasancewar unguwar su daya da Rahama hka layin su daya ,itama drivern ta yaxo ya dauketa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button