WATA RANA Romantic hausa novels complete

Sam-sam halin mu baizo daya da Rahama ba Dan ita macce ce mai sanyi yyinda ni nake da zafi ko fada aka tareta Nike sayewa islamiya da makaratar boko har girman mu kuwa ……iyakarmu wata 3 a jami’ar Bayero Aka kawo wata student mai suna saleema ,itama ajin mu daya jinin mu yaxo dya haka rawar kanmu daya….kwatsam Emran ya fado acikin rayuwata wandda ya sauyamin duniata da tunanina wandda A sanadiyar sa na fara samun matsala da mahaifina ………..
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association.
20
“Haduwar mu da Emran ya samo A saline yaje daukar kanwarsa saleema ,to ranar dama ni daya naxo skull aunty zulfa bata da lecture ranar.
Muna fitowa sae ga kiran mama wae nashiga adai daita sahu sabida xata Aiki Mln sallau yakaiwa Abba abincinsa ” A kasuwa ,hka naji tamkar nayi kuka sabida ba abunda nafi tsana a rayuwata kamar na shiga motar haya gashi rahama itama bataxo ranar ba sabida bata jin ddi,muna tsaye da saleema taga ynayina ya canja anan take tambaya na meya faru nan nake shaida mata akan driven mu baxai samu damar xuwa ba.
Ki bari mu wuce dake mna Asmy nima driven nke jira.
” da farko naki amincewa da hkan sae da ta nuna min bacin ranta sa’annan bamu jima ba sae ga motar gidan su maimakon muga driver sae mukaga sabanin hka ,Emran ne saleema ce ta bude man side din baya.
Yyinda ta bude na gaban ,ta shiga Nan na daga ido na gaishesa “muna hada ido sae da gabana ya fadi ya amsamin tamkar ansa sa a dole ,naji haushi ba kadan ba.”
Yah Emran saukar yaushe??”
“Daxun nan tare muga dawo da senior da matar sa hirar su sukeyi sama-sama ina jinsu ban shiga hirar tasu ba Dan da alamr guy din nan xaiyi jin kae.
Har kofar gida suka ajeni nayi godia na fito daga motar ,nashige gida abina.
” kwana biyu da faruwar hka kullum sae mun hadu da Emran “A makaranta . yakae sally ko xai daukota ,abunda na lura dashi shine yana jin kansa da yawaa..
Sae Naji na fara tsanarsa a raina .wandda bansan dalilin tsanar ba hka kurum Naji baimin ba wata rana muna hirar sa da sally nake cemata nikam yayanta baiyi min ba ya cika ji da kansa ,tayi daria Abunta baki dae fahimce sa bane kawae Asmy amma wlhi yah Emran yana da sauqin kai sosae anan to take bani tarihin ya’n gidan su mata 3 ga daddyn su dayan ta rasu hka itada Emran sune a daki daya ,momyn suce ta ukku a gidan suna da yawaa sosae a gidansu A takaice…….
Emran shine babba a dakinsu sae saleema sadiya da kuma sadiq gabadae maxan gidan su basa karatu a Nigeria har nake tambayar ta meyasa shi baya karatu shine take fadamin ya fara A Cyprus “ya kuma dawo wae bayason skull din.”
Ynxu kuma malesia yakeso nayi daria lallae yayan nan nki dan rainin hnkaline.
“Mun fara shiri da emran ne lokacin da akayi wani bikin Aure a gidan su bna mantawa sally tabarni a dakinta ta shiga side din momyn su kwatsam ,saiga emran ya fado dakin da sallama na Amsa fuska bbu walwala .”
Asma’u ya gida ??”
Yarda ya kira sunana Naji sunan har araina ,A hnkali na dago muka hada ido da mmki shi din ne ,wani irin kallo yake yimin wandda na kasa fassara sa.”
Yaki dauke kansa akaina sae nice nayi saurin dauke idona.”
Zoben hnnu na nashiga wasa dashi ,baxaki amsani ba sabida kin tsaneni “da Sauri na dgo na kallesa karo na biyu ni yaushe nace na tsaneka sabida Allah?” Nayi mganar gamida turo baki abunda yaba sa daria kenan karo na farko da nafara ganin dariar sa kenan haka na koma tamkar wata shasha ina kallonsa ,ya tsagaita da dariar tasa bansan lokacin da na fada masa ka cigaba da daria wlhi kafi kyau.” Make kafada yyi naki wayon.
Murmushi nayi mai kyau wandda sae da kumatuna suka lotsa ,dae dae kuma lokacin sally ta dawo ganin yayan nata a daki tasha mmki .”
“Bros yah??”
Tayi mganar gamida aje katon tray a hnnunta qlau ,nida kawar nan taki mna tana jin kanta da yawaa.
“Daria sally tayi auhh wae Asmy ita din.”
Xan fita idan ta tashi xuwa gida ki kirani ni xan maidata ,hka ysa kai ya fice dga dakin nan nabi bayansa da kallo ,Ashe duk yadda na fassara sa ba haka bane.
Kaini gida da Emran yyi ya amshi digit,dina daga nan kuma muka fara wata irin soyayya dashi ni kaina nasan ina son Emran ina yimasa wani irin so wandda bantaba tunanin ni Asmy xanyiwa da namiji Shiba a rayuwata ,haka lokaci yaja kwanakki suka shude A gaban kowa bana iya boye son emran Rahama tasha yimin Nasiha akan na rage wannan son da nake masa kar wata rana yazo yyimin illah dan ba lallai bane A rayuwa ka samu Abunda kakeso nakan ce da Rahama kina tunanin Akwae ( WATA RANA !)) Da xata xo wadda baxan iya samun Em dina ba?” Plzzzz Rahama ki daina yimin wannan bakin dan Allah ,bance Ku Rabu ba Asma’u na daice ki rage rawar kae Akansa.”
Yawan cin maganga nun da kanwar tata kemata kenan a yawancin lokutta.
Wasa-wasa muka kwashe wata biyar da emran batareda kowa ya sani ba a gidan mu iyaka muyi wya ko mu hadu A skull ko yawancin lokuta ,idan ina kewarsa naje gidan su har dakinsa na barci …wannan shine babban kuskuren da na fara Aikatawa a rayuwata na yarda da soyayyarsa fiye da zaton mai karatu nayi ammana da bbu wata macce Azuciyar emran saeni Asma’u Umar omra .” tunda muka hadu dashi ban kara kula wani da namiji ba ko friends dina maza na kyale kowa kasancewr Emran mutun ne mai kishin gaske ,haka nima yna da saurin daukar xafi muyi fada mu shirya haka rayuwa ta cigaba da tafia sannu a hnkali hallayya na ya fara canjawa. Bna jin shakkar emran ya taba jikina ko a ina ne nariga nagama yarda dashi ..
Wannan kenan Atakaice…..
“A ranar fushi na hauyi da kowa a gidan emran ya kirani baya kirguwa naki na dagawa ,haka shima ya shareni mun hadu ” WhatsApp na aza dp. Wani friend dina nasan kuma xaiji haushi dan haka na Daura sa akai kuma nasan xaiyi mgana ne.
“Nan naga ya fara typing….”
“Da alamr mgana xaiyi min .
Sae can ya rubuto min plzzzz ki cire wannan pic din A dpn ki ,sharesa nayi ban maida masa reply ba .”.
Karshe ma na sauka gamida kashe wayan duka duk abunda xaiji haushi nasan nayi sa a ranar ,duk da ni kaina dauriya kurum nakeyi bana iya jure fushi da Em dina…
★★★★
” fitowar sa kenan da makulli mota a hnnunsa ta kallesa cike da fara’a sae kuma ina Abdul??” Cewar Aunty salma tana kallonsa cike da kulawa ,ya tsine fuska yyi xanje nan B.U.K . Aunty ina son na hadu da nura Kinsan acan yake lecturing .” kace yau xaka sha kallo ga ya’mmatan b.u.k !
“Shaye da toka yake kallon Auntyn nasa ,me kuma ya kawo wannan mganar Aunty ??” ..karkisa na fasa xuwa Kinsan bana son yawan kallo hasalima na tsani hkan ke dae kiyimin addu’a Allah ya hadani da drama queen dita itace kurum “A zuciyar Abdul jabbar!
Aunty salma tayi daria sabon salo Abdul jabbar yaushe kafara son wata a ranka??”….. Iz a long story aunty sae na dawo kiyimin addu’a ae kullum muna kanyin ta …daxu ma hajja ta kira wae bata samun wyar ka .”
“Oh gosh!!
Nama hajja laipi ba kadan ba ,idan na fita xan sae sabon layi xan kirata anan yama Aunty salma ya fice daga falon.”..
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu ..
©Haske Writer’s Association…
21
“ynxu kuna ganin idan nakai masa Assignment din nan ba baxai nemi ya wulakanta ni ba mussaman idan yaga ina rokonsa.
” Rahama baxan fa yarda ya wulakanta ni ba a banxa kefa ke nema Asma’u dole sae kin kai zuciyarki nesa sally ta karbe xancen da haka xakiyi Asmy ki kwantar da kanki ki rokesa ya karbi Assignment din nan ynxu muje muraka ki ki gansa a office dinsa ,haka gabadai suka nufi office din nasa badan xuciyar Asmy ta yarda da friend’s din nata ba.