WATA RANA Romantic hausa novels complete

Nan tayiwa friends nata sallama. Bayan sun gaisa da Maman su inda take fadin Rahama baxata shigo su sauketa a gida ba tunda unguwa daya suke ,kutafi kurum mama driver baxai ji ddiba .idan yaxo ya tarar da bana nan…
“A hanya Dr.hadiza ke kallon ya’rtata wadda taga ta Dan fada batace komae ba Dan tasan fitinar Asma’u kurum nasa ta rame hka wandda ta rasa mai ya sauya tunanin ya’rtata a wannan lokacin..
” gyaran murya tayi bakida lpia ne? Mama kaina keyimin ciwo idan mun isa gida sae kici Abinci kisha mgani sae ki kwanta anyya mama barcin nan xai yuyu kuwa?”
Ina son naje islamiyya yau da kam yafi mki Dan duk ranar da daddy yasan kina shan ruwan tsuntsaye islamiyya baza kuyi haduwa mai kyau ba.”
“Yayan Ku ma ya dawo zuwa anjima sae kuje Ku gaishesa keda su Zulfa’u shaye da toka na kalli mama ,yaushe yah Anas din ya dawo??”
Dazun nan munyi wya dashi lokacin ma suna hanya dganan taja bakinta tayi shuru da hka suka karasa a gida……
Next page xuwa anjima insha Allahu.”..
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association….
23
“Tana cikin uniform dinta na islamiyya ta nufi dakin Maman su anan ta tarar dasu Aunty shema da kuma Aunty zulfa dae-dae lokacin Mama ta fito daga toilet.
” mama xan wuce islamiyya plzzz kidan bani Dari biyu nasa kati bana da canji Asma’u ki tambayi yayunki gasu nan maybe baxa’a rasa ba Aunty shema Dan Allah xan Dan samu Dari biyu?”
Dan Allah ta Dan marairaice cike da ladabi take mgana bana da nima ya’n 1k ne kurum aunty zulfa.?”
Zulfa ta Dan harareta plzzz mana Auntyna Dan Allah ta fada a shagwabance ,Aunty zulfa ta jawo handbag “nata anan ta fitar da Dari biyr Dari biyu din da kk ce ita xaki dauka ki dawomin da canji na nasan halinki da rike canji mutum.
” nagode Aunty zulfa na!
Anan tayi masu sallama fitowar takenan daga gidan su kai tsaye gidan su Rahama ta nufa.
Momin su tasamu A falo anan ta gaisheta tana tambayar ta Rahama fah??”
Tana ciki barci ma takeyi na Nada mata duka a baya a fiegice ta tashi xaune Tana raba ido ganina yasa ta dauki pillow ta jefe ni dashi bakida kirki Asmy ganinta da uniform yasa ,Rahama ta saki baki Tana kallonta ina xuwa hka??”
Islamiyya mana amma a xahirin gaskiyya ba acan na nufa ba ynxu ina.son na hadu da Em.ne gama jakana ki tafi daita xanje na fara ganin Em.tukuna xan biyo bayan ki.”
“Asma’u kiyi ma kanki fada ban yarda da wannan Emran din nan ba ke kawae ke haukan son sa nidae banga wani so da yake yimaki ba.”
Naji mallamr kinga tafiata baxamu shirya ba muddin Rahama baxaki daena kushemin Em dina ba.”
Anan tafita tana yiwa Rahama mita gamida yima momi sallama ”
“Shagon Yusuf ta nufa Dan ta sae kati dae dae kuma lokacin AJ. Ya fito daga gidan su nura hangota yyi tana tahowa wya rike a hnnunta baki wangalu ya saki yana kallonta uniform din bakaramin karbarta sukayi ba tayi kyau sosae wani irin murmushi ya saki wandda shi kansa baima San yanayi ba nura ne ya kula dashi ,ganin inda yake kallo yasa ya zuba ma wurin ido saurin dauke kansa yyi…
Har ta shige shagon Yusuf AJ.baidaina kallonta ba.
Kallonsa ya maida kan nura dama tana xuwa islamiyya??” Tambayar da yyiwa abokin nasa kenan gaya a zahiri kana gani gaskiyya ina farin ciki da wannan rana kasan ina son macce wadda tasan addinin Islam sosae tabe baki nura yyi Mln mukara sa naga akwae hadari a garin…
Tana fitowa daga Shagon dae-dae lokacin da suka shige motar ga mmkin nura sae yaga ta nufi bayan layin su ,tsaki Nura yyi Ina maccen arziki anan waya sani ko yawon iskanci xataje aka fake da xuwa islamiyya.”
A zahirin gaskiyya AJ. Baiji dadin furucin da Nura yyiwa drama queen dinsa ba sae dae baice komai ba ya tada motar ,nura ganin yyi yabi ta bayan layi mekuma ya kaimu anan ga hanyr da Yakama ta mubi.
Dae -dae kuma lokacin kuma Suka ga Asma’u ta shige cikin Wata mota kirar Siena wani irin burki AJ. Ya taka haka yaji ransa ya baci nura ya kallesa mai kuma ya tsayar dakai??”
Nan take nura yaga yanayin sa ya canja daurewa yyi ya karasa gabda motar ,samun kansa yyi da fitowa daga motar ya karasa wajen motar Em.Tana xaune gaban mota da mmki take kallonsa tana son ta tuna fuskar.”
Mln lpia??”
Ta fada fuska bbu walwala.”
Lpiar kenan yabata amsa shima fuska bbu walwala ,xuwa islamiyar kenan??”
Mmki tsoro suka bayyana akan fuskarta haka taga Emran ya zuba mata ido cike da tuhuma ,a zuciya ta fito daga motar Anan ta hango Mln nura ya harde hannayensa yana jikin mota yana kallon drama dinsu.”
“Wa’azi AJ. Ya fara yimata wani mugun kallo ta dinga aika masa dashi ,hka tayi saurin katse sa Sannu (MUMIN))”….
Haka yaji sunan har aransa sae ka rike wa’azin naka bana bukata taja wani tsaki ta shige motar haka Emran ya tada motar ya badesa da kuraaa…
” rike dariyar cikinsa nura yyi Yana mmkin abokin nasa da shiga rayuwar wannan yarinyar marar tarbiya …
Yana kula da nura bai kula saba yaxo ya shige motar ,nura baima idar da rufe kofa ba yaja motar a xuciya……
#######
Shi kuma wannan fah?”
Emran ya fada cikin fushi abunda Asmy ta tsana kenan ya daga mata murya waya sani na sansa ne A unguwar nan yake abokin yah hameed ne ,tafada ne Dan bata tari jin rigimar Emran ba ynxu.
Yaushe xaka dawo ?”ina jin sae nayi sati daya shaye da toka take kallonsa ,gaskiyya yyi yawa daddy ne ya tsara hka bani ba.” Ke kanki kin sani bana iya jure rashin ki yana mganar yana murxa hnnunta haka ta dinga jin sonsa hade fuskarsa yyi datata ,haka yaga ta lumshe idonta yana hango sonsa tattare daita .”
Bakinsa taji anata anan ya shige yimata wani irin romantic kisses ,hnnunsa daya cikin rigarta yana Shafa breast dinta .”
Sae nishi suke fitarwa a hnkali sun dauki kusan minti goma a hka.” Da kyar ya saita kansa ya gyara mata hijab dinta sa’annan ya manna mata kiss a gefen cheek nata tareda furta “I love yhu.”
“Anan ya fitar da 20k ya damka mata kiyi manage da wannan nasan baki da kudi xuwa anjima xan turo .maki kati nesa da islamiyya ya sauketa ,dakyar tabarsa ya tafi Dan yaga tana shirin yimasa kuka.”
“Rahama tana ganin yanayinta ta zuba mata ido tamkar wacce aka aikoma sakon mutuwa” har aka tashi jikinta sanyaye yake.”
**************
BAUCHI..
“Look belly baxaki gane bane amma idan nace maki banyi missing din Abdul jabbar ba nayi maki karya.”..
Ina son Abdul jabbar ya kara dawowa a cikin rayuwata a karo na biyu ,ban San ynxu wace irin rayuwa yakeyi ba a inda yake ba.” Bansan mata nawa ke harinsa ba billy??”
“Burina ya cika na zama hamshakiyar mai kudi wandda xan iya shiga cikin kowace irin hamshakiyar mai kudi ” Amma wlhi billy jikina kawae ne anan ,zuciyata tana tareda AJ. Bansan wace irin rayuwa yakeyi a inda yake ba.”
Baisa ba da wahala ba a tsayin rayuwarsa .”
Billy na fara damar abunda na aikatawa Abdul dina ,tafada kwallah ta taru a idonta.”
Hkuri xakiyi Aliya kici gaba da hkuri tun kafin aje koina kin fara karaya??”
Yanxu fa iyaka 2 month kibari sae kin dawo Dubai sae ki tunkari mamin ki da xancen nasan xata saurare ki ,ynxu ki tashi mu fita wurin shaqatawa hka xai debe maki damuwar da kk ciki….murmushi Aliya tayi gamida rungume billy Dan haka nake sonki Kawasaki Allah yabar minke….[@t 6:26pm.by Asmy b Aliyu]…
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association….