WATA RANA Romantic hausa novels complete

24
Bayan magrib tana xaune a main falo tana juya cornflakes dake xube a cikin bowl juyasa take da spoon “A hnkali ta kasa sha hka tayi nisa sosae cikin duniar tunani.
“Aunty shema ta Dade sosae akanta tana kallo ikon Allah to ita wannan meye damuwar ta.”
Xaunawa tayi gabda ita gamida Dan dafa kafadan ta a Dan tsorace Asmy ta jiyo tana kallon yayar tata ajiyar zuciya ta sauqe kai aunty shema har kin bani tsoro wlhi …hararar ta tayi ke meye damuwar ki ??”
Bbu komae bbu komae ki xauna ki hau tunani murmushi yake tayi na fada maki bbu komae aunty shema ,Ina yah Faisal din har ya tafi ne??”
Ya wuce yana ta Neman ki kuyi sallama.”
Jibi ma xasu kawo lefe washe da baki nake kallon aunty shema yehhhh kice muna da biki tashi tsaye tayi ta aje bowl din hnnunta .” ta shiga taka rawa ina hango ranar bikin ki keda Aunty zulfa ranar akwae bidiri uwa uba na yayana Abokina yah hameed.”
Shigowar Aunty zulfa ta katseta ke lpian ki kuwa?” Ta fada gamida bin Asma’u da kallo wadda take cikin shigar farin wandon 34 da kuma bakar shirt .”mai guntun hnnu sae manya -manyan kalaban dake reto a tsakiyar bayan ta.”
Aunty shema ta kwabe baki wae daga na fada mata Ya’n gidan su Faisal xasu kawo lefe jibi shine take wannan murna.”.
Gaskiyya Aunty zulfa kema ya kamata kexo ki tsaida gwanin ki ta fada shaye da toka hka tana turo bakinta gamida cinnosa.”
Harara tabita dashi gamida Jan dogon (Mtswww)”.kanki akeji gulmamma “ni Dan Allah bani canji na xan aika a siyomin creadet .”
Nan kuma Asmy ta marairace fuska Dan Allah aunty zulfa kiyi…cikin sauri zulfa ta katseta karki gayamin mganar banxa Asma’u karki kuskura ki bani hkuri ya mukayi dake??”
Wlhi Aunty zulfa na Dari biyu baya isata ,kuma dama data na siya cike da takaici zulfa Kebin kanwarta ta da kallo kwafa tayi tabar falon gwalo tayi mata caraf aunty shema ta kamata “rankwashi ta kai mata wayyo mama!
Da gudu tafita daga falon xuwa dakin Maman su ,tun kafin ta xauna sai ga sageer ya shigo dakin mama.” Da sallama.
“Aunty Asma’u wae daddy yace kizo. Kwalalo ido waje tayi gamida dafe kirjinta hka ta Dora hnnunta akae wayyo na shiga ukku !???? mekuma ya hadani da daddy?”mama ta harareta waya sani wannan tsakanin ku kije kiji maana rashin jin mganar ki shike jamaki Ae.
” da sallama na shiga falon daddy Yana xaune dai daga cikin kujorun dake zagaye a falon yana kallon Aljazira Aunty zulfa na gefen sa.
“Ido hudu mukayi dashi Naxo na xauna nima gefensa sannu da xuwa ,daddy yawwa sannun ki husna ya gida??”
Lpia qlau .”
Sunan da yake yawan kiranta dashi kenan a yawancin lokuta .”
Ganin yarda yaga tanayi yasan bata da gaskiyya ko kadan.”
Gyaran murya yyi meya hadaki da aunty ki kuma yau??”..
Kame-kame ta shigayi sannan ta bude baki da kyar ta fara mgana Dan Allah daddy kayi hkuri ni kikayiwa laipi da xaki bani hkuri ,nan ta fada masa abunda ya faru ke kuwa Ma’u ana hakanan daga taimako ??”..
Iyaka waya’ndda kika nema ta baki meye kuma na dauka gaba daya ki kashe ,daddy ganin nayi baxasu isa ba kuma ni bawae na dauka duka bane gobe idan aka bani na xuwa skull xan maida mata abunta Dari biyr din ma duka .” ta karasa xancen cikin fushi tana zabgawa Aunty zulfa harara .daddy kagan ta ko ?”
“Tana hararata Dan tana marar kunya.”
Kyaleni daita zulfa auhh bakyason kudin kenan duka xaki maida mata da kayanta Ehhh ta fada tana turo baki gamida cinnosa.”
“Murmushi daddy yyi husna kenan ya’r rigimar daddy kenan kinyi fushi??”
Ni bansan ina kika koyo wannan halin ba na fitina yayata Sam bata da fada hakama hadiza balanta nani…”
“Ynxu dae ko a gaba karki sake yin haka iya waya’ndda kika tambaya su yakamata kiyi amfani dasu ,daddy dama haka take lashe moneyn canji ce aunty zulfa ta fada gamida yimata gwalo ,murmushi daddy yyi A’ah Zulfa’u karki wuce iyakar ki Auntyna ba lashi money canji bace ,ko ba haka ba Ma’u na daddy ya fada murmushi kwance a fuskarsa A shagwabe ta gyada kai oya jeki A bedroom dina ki daukomin 20k. Da murna ta nupi saman daddy bata jima ba sae gata ta fito da 20k ya’n Dari biyu-biyu bandir daya.”
Anan ya yaba kowace 5k yace asa credit hka yabawa Zulfa’u yace takaiwa shema’u nan ko Asma’u ta kalli mahaifinta shaye da toka Gaskiyya daddy karka bata ta girma pah?”
Bata na da yaya faisal ba kasan iya kudin da ma yake bata muda bama da saurayi mu yakamata ka baiwaaa…ta karasa mganar cike da rigimaa”.
“Tsaki Aunty zulfa tayi tace daddy mungode Allah ya qara bude Lokaci dya Tabi zulfa da harara falon ya rage daga ita sae ,daddy Meyasa kikema ya’n uwanki haka husna??”
Shuru tayi bata ba Daddy amsa ba ,haka yasa ya Mike tsaye nixan tafi masallaci tunda bakida Amsar tambayana kayi hkuri daddy idan ka dawo muyi mgana Allah ya kaika lpia ya dawo dakai lpia Amin amin husna tare suka fito daga falon nasu ,shi ya nupi masallaci itakuma ta karasa side din Maman su.”
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association….
25
########
The following day.”
“Yau garin na kano antashi da ni,imar gaske haka garin yyi luf tamkar xa’a sauke da ruwan sama hadari ne sosae a garin yyinda hadarin ya saki tsananin sanyi misalin karfe 7:30@m.
Na safe fitowa ta kenan daga wnka na nufi gaban mirror dressing ina goge jikina da da karamin towel din dake hnnuna.”
“Wyar Emran ce ta shigo dama kuma wyar na ajiye akan mirror dressing ,daga wyar nayi na kara a kunne na .
Daga bangaren sa ” yace .
Yah dae??”
Dae-dae yah kk qlau ynxu fa xamu kama hanya ,auh dama bata jirgi xakubi ba ?”
“Nop !
Tafian mota ce amma da driver ko A’ah ni xanja daddy ohkey tom .Allah ya tsare hanya nima gani nan ina shirin xuwa skull ,xuwa 8:00@m. Muna da text Allah ya taimaka Ameen.
Sae munyi wya .”
Ohkey tom.
Bye….
Bye-bye dire wyar tayi ta cigaba da shirinta a gurguje ….
Gaban wadrop dinta ta tsaya ta tarasa wane kalan kaayaa xata sa Dan tsaki tayi(mtsww..) Tunda em dinta baya nan zaben kayan meye doguwar rigar abaya ta fitar da mahadinta ,anan ta shiga shirya kanta .”
Tayi kyau sosae a cikin kayan duk da kasancewar ta bakar fata bbu kwaliyyar komae akan fuskarta turarene Jere akan mirror dressing dinta ,Wanda yafi kala goma” kusan kala biyr ta feshe ma jikinta ,Jakarta ta laptop ta dauka dan yau xasuyi using da ita a skull .”fitowar ta kenan kusan cin karo sukayi da Aunty zulfa Dan Allah mallama kiyi sauri karkisa na makara na murguda mata baki amma dae kinsan sae nayi break fast ko ??”
Taf dijam!
Nice xan tsaya kiyi break fast ,wlhi kuwa sae dae yaje ya kaini ya dawo kinga tafiata tare muka nufi dinning area Anan na tarar da ya’n gidan suna break fast wandda suke xuwa skull Afra da sageer sae kuma aunty amarya da mama suma dama suna xuwa aiki ,nasan daddy kuma sae 10:00@m.” Yake fita kasuwa.
“Yah Anas na hango a tsakiyar su shima break fast din yakeyi nayi mmkin wannan sammako hka ,sae kace bayada iyali?” Kuma naji mama na fadin tare suka tafo dga Abuja yah Haidar kuma yana Lego’s. ”
Anan na gaida mama da aunty Amarya na juya kan ya anas ,ina masa ina kwana ya harareni da ban kwana ba da xaki ganni ne?”..
Baxan amsa ba kowa jia yaje yyi min ya hanya banda ke !!
Na Dan turo baki naje islamiyya ne shiyasa tabe baki yyi tom ya karatun inace ana maida hnkali??”
“Araina nace Dan kininbibi A fili kuma nayi murmushi nace Alhmdullh nan naja kujera na xauna Aunty zulfa da masifa ta kalleni ke bafa xan tsaya jiranki ba ,yah Anas kayi mata mgana ” tun yaushe na tsaya ina jiranta ta tsaya kwaliyya da bata Lokaci.