WATA RANA Romantic hausa novels complete

Kinyi break fast naki ni kuma ki hanani nayi nikam bbu mai hanani break fast ,baxan hana kiba amma ki dibesa ga cooler “sae kije can kici…
Hba sae kace Wata baby gal.”
Hka ta shiga serving din kanta bata kara bi takan Aunty zulfa ba ,Muje zulfa na saukeki barni da marar kunya.”ya Anas ya harareni na kauda kaina gefe suna fita na juyo kan Aunty Amarya.
Waeni kam Aunty meya kawo Dan naki ne tunda safe gidan mu??”
Wannan irin sammako hka tun kafin ,masu gida suyi break fast yaxo yawani cinye muna abinci meye amfanin Auren Aunty Amarya tayi murmushi Asma’u kenan meya hana ki tambayesa ,mama ta karbe xancen da fadin Atooh…
“Dan Allah mama kina saukeni A skull kafin ki wuce hospital ,ban maki alkawariba ina drivern ku??”
Dan Allah mana mama ke karki rokeni fah hka ta juyo gurin Aunty Amarya ta waeni shagwabe fuska aunty xaki saukeni Dan Allah ??”
Ina nima sauri nake kae idan dae baka da moto a gidan nan kaji haushi ni yah hameed dina yaxo ya dawo ,na huta da shan wulakanci dama kuma hameed A Zaria yake aiki A babbar Asibitin ((SHIKA ))” dake Zaria.
Ko ynxu sae ki kirasa kice ya dawo mama tayi mganar gamida mikewa tsaye tabar dinning area din.”
A mota sae famar kiran Rahama nake ina tambayar ta malamin da xai yimana test ya shigo ta fada min bai shigoba amma tace nayi sauri.”
Wani ikon Allah har na isa skull na shiga lecture hall” baixoba sae kusan 8:30@m. Sae gashi Anan ya bamu test.
“Misalin karfe biyu na rana muna capteria ,Na dukufa ga wayata ina chat a group din (Asmy b Aliyu novel’s))”..
Kamar ance na pita na kira Em a waya ina kiransa na farko bae dagaba.”
Nayi sa’a na biyu ya shiga maimakon naji muryarsa sae naji sabanin hka macce ce ta dauki wyar gabana naji ya fadi ,saurin kashe wyar nayi jin wani Abu ya tokaremin kirji meya hada Wyr Em. Da macce kuma??”
Raina ne naji ya baci kusan minti talatin da faruwar haka sae ga kiransa ya shigo a wyana.” Wani haushi ya kamani sae na dauka batare da nayi mgana ba.”
“My habibaty !!
Shuru na masa sae da ya kara kiran sunan sannan na amsa a dakile ,Cikin tashin hnkali yake tambaya ta meya faru??”..
Em meya hada wyarka da macce??..
” macce kuma? Look Em.karka raina min hnkali nakira ka macce ta daga wyar.
Ajiar heart ya sauke wandda ta jiyo hkan “Am sowiee na manta munje gidan Abokin daddy na barwa zee zee wyar ne ,wacece kuma zee zee??”
Ta fada rae A bace ya’r Abokin daddy ne.”
Badan ta yarda ba .yyi saurin kauda xance ,gamida dauko wta hirar ya test din ?”
Hop tayi miki ddi?”
Tayi man ina saleema bata da kirki ko kirana batayi ba har ynxu gata nan xaune tana jinka.”
Hira kadan muka taba sa’annan mukayi sallama akan xuwa anjima xae kirani idan muka koma gida.
★★★★
“Karfe Tara da rabi na dare ina kwance a dakina Kayan barci ne ajikina Riga da wando pink colour ,na shiga Instagram” naga Em na posting wasu pics shida wata na birthday ,da alamr birthday tayi tana da kyau dae dae da irin nata itama din black beauty ce sae dae yanayin pics dinta na fahimci guntuwa ce sosae ,kusan duka pics din tareda Em sukayi sa wani ajikinsa wani ta saka masa cake shima” yabata haka na dinga ganin pics kala-kala.”
Wani irin kishi naji ya rufeni hka naji raina yyi balai,n baci badae Emran yaudarata yakeyi ba??”
“Na daga wya na kirasa kusan 5 miss calls bae daga ba.”
Haka na daure na kira sally kira daya ta daga bbu abunda ta fara fadi sae ..
Asmy dear yne??”
Dae-dae sally ya mommy qlau take meya faru naji muryarki wani iri??”
Sally pics din waye naga Em na posting dinsu A Instagram?? “..
Tambayar sally taji wani iri sae da tayi Jim sa’annan tace zee-zee ce ya’r abokin daddy ne Friend dinsa ce ohkey sae da safe bata jira amsar sally ba ta datse kiran.
Friend dinsa ce!
Hka tata maimaita Kalmar a ranta.” Taya akayi bata taba sanint ba ??”
Wta zuciyr take fada mata sabida kishin ki baya so ki sani ,Whatssapp ta hau anan ta tarar da kan dp dinsa pics dinta ne.
Haka yyi mata status Wanda ta ma kasa fahimtar kalmomin soyayya ne ko na minene ,Wanda tayi imani da Allah ba only friendship kurum suka tsaya ba .”
“Hawaye masu xafi taji suna xuba akan fuskarta ,me Emran ke nufi badae yaudarar ta yake shirin yiba??”
Sae da yasan xuciyar ta ta Riga tayi ammana dashi ,xae yaudareta a hka ta kwana tana kuka Mae tsanani Mae makon taji haushinsa sae ma kara jin sabon sonsa takeyi ,har xuwa wayewar gari bata kunna wyarta ba..
*MA”U*????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
26
Washe gari….
Da zazzabi ta tashi Wanda da kyar tasamu ta sallaci sallar Asuba yau bata samu wani dogon azkar ba ,haka kuma week end ne bbu skull ta koma ta dunkule kanta cikin blanket. ”
Har kusan karfe goma sha daya mama bataji motsin Asma’u ba suna ta cikiniyar tarbar bakin da xasu kawo lefen shema amma bbu ta ba alamrta.”
Mama aunty Amarya Aunty shema,da kuma Aunty zulfa duka suna a kiching suna ta aiki mama ta kalli Aunty zulfa yau meya hana Asma’u saukowa a kasa ??”
Inajin ko break fast batayi ba cewar Aunty shema .
Aunty zulfa ta karbe xancen da fadin kema mama kinsan halin ya’rtaki da barci da kuma son jiki maybe barci takeyi .”
Amma Bara naje na dubata dae-dae nan kuma suka yi kicibis da Rahama ta shigo da sallama Anan ta gaishesu ,cike da girmamawa.”
Sa’annan ta kalli aunty zulfa …aunty zulfa Asmy pah??”
Nima ynxu xan nupi dakin nata tun safe bata lekomu ba tare suka nufi dakinta sunyi sa’a a bude yake hangota sukayi dunkule cikin blanket “..
Rahama ta karasa gareta gamida sa hnnu ta yaye blanket din.” Haka ta taba jikinta taji zau ,da A xamar ta tayi saurin janye hnnunta .”
Ta juya kan Aunty zulfa wadda ta xuba mata ido “Aunty zulfa bata da lpia ne??..
Cewar Rahama ina xan sani Rahama anan suka shiga tashinta can ta shiga bude idonta a hnkali hka sukayi biyu da kawar tata da kuma Aunty zulfa.”
“Bakida lpia shine kika ki sanar da kowa??”..
Aunty zulfa tayi mganar .” cike da tausayin kanwar tata zazzabi ne kurum ki samu kiyi wanka ki fito mama ta dubaki ta baki mgani ko ayi maki Allura tana fadin hka tabar dakin gamida Ja masu kofa.”
Kallon Rahama tayi cikin murya mara sa lpia take fadin yaushe kk shigo??”
“Yanxu nan kuma naxo na tarar da bakya jin ddi dama kuma xuwa nayi na fada maki Yah al’ameen ya dawo duk da nasan bakya rasa sani tunda kedin ya’r hnnun damar sace.”
Ya fada min tun jia yake Neman layin ki a kashe shiyasa ma na biyo sahunki.”
Da kyar ta yunkura ta mike tsaye Bara na shiga wnka Rahama jirani anan akwae mganar da nakeso mu tattauna akae ta fada cikin rawar murya.”
Rahama binta da ido kurum tayi anan ta gano akwae abunda ke damun kawar tata.”
“Mintuna kalilan kuma sae gaya ta fito daure da karamin towel wandda santala -santalan cinyoyinta duka a waje.”
“Komae bata Shafa ba sae body sprayn dinda kurum ta feshe jikinta dashi.”
English west ta Ciro Riga da skirt dark purple masu Rastin baki ajikin su ,Rahama itadae binta kurum take da kallo .”
Mun sauka kasa mama ta dubaki Asma’u gaya bbu komae acikin ki cewar Rahama ,karki damu Rahama nasan matsalar ciwo na !! Em yana gabda haifar man da ciwon zuciya!!.
“Subhanalliahi!
Meya kawo wannan mganar kuma Ma’u?? Rahama bana son zargina ya tabbata akan Emran ina tsoron rasa sa a rayuwata kinfi kowa sanin irin kaunar da nake masa.