WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Nasan kin gane manufata da kuma dangantakar dake tsakanin mu amma duk sae ki dinga mayar daita wasa ,ynxu lokaci yyi da xaki fuskance ni duk da kinsan da ina sonki kike kauce hkan.”
“Asma’u ina sonki kibani damar na fadawa su Abba hkan ina son yaje ya nemar min auren ki gurin daddy ,duk da nasan bbu matsala tunda aminan juna ne da gaske nake kena ke son aura kece mafarkina kice ko mae nawa tun kafin kisan kanki nake dakon sonki bana jin xan iya rayuwar aure da wata y’a macce face ke…
Asma’u yawan irin son da nake maki ,son da baki baxae iya furtawa ba ko fasaltawa duk yawan irin son nan da nake maki baxan maki dole ba idan bakya sona shi kenan amma ki sani baxan taba daena sonki ba.”
“Harko xuwa ranar da xan koma ga mahaliccina.”
“Ya kika gani xaki iya xama dani A matsayin abokin rayuwar ki Ehh ko A’ah? Bana tunanin idan na rasaki xanyi aure.”
Naji abunda kace amma mganar gaskiyya yah Al’ameen ina mai baka hkuri tuni nayiwa wani alkawarin Aurena!!
Kayi hkuri kama cire batun aure a tsakanin mu ,Dan ina maka kallon wanda muka fito aciki daya ne mutsaya matsayin mu na abokai na fito na fada maka gaskiyya ne ,Dan bbu boye-boye a tsakanin mu.da fatan xaka fahimci mgana ta??…
Idan kuma mgana ta ta bata maka rae kayi hkuri Dan bana son na bata maka rae. Tana gama fadin haka ta mike tsaye ni xan tafi gida.”
“Xaki iya tafia yabata amsa kai tsaye kayi hkuri da fatan ban bata maka raiba….waye ya fada maki?” Kan me raina xaibaci akan wadda bata damu da farin ciki na ba? Jin furucin sa tasan cikin fushi yake mganar ficewa tayi abunta amma tabbas bataji ddi ba .”wannan shine karo na farko da suka samu matsala da yah Al’ameen dinta….
One week latter….
Bbu wata jituwa a tsakanin su bbu wandda yake Neman wani haka ya dauke kafa daga xuwa gidan su ,sae taje skull yake shigowa ya gaishe da su mama.ya juya abunsa haka Rahama tayi nacin dunia akan ya fada mata ya suka karasa yaki sanar mata karshe ma ya fada mata basuyi mgana ba.”
Bbu abunda ya dameta ,tunda ta shirya da Em dinta har ya dawo kuma sun cigaba da soyayyar su. Har ta manta da wani yah Al’ameen..
“Ranar laraba da yamma tana dakinta yau ake birthday din Em dinta batasan yarda xata fita daga gidan nan ba.”
Haka ta xauna a daki ta saka wannan ta kwance wanccan.
********
Sanda ta shigayi tana tafia a hnkali tana duba bayanta dae-dae ta kawo bakin get fita daga cikin gidan .
Karaf!
“Suka ci karo.”
Da sauri ta ja da baya gamida zaro ido ,wani mugun kallo ya shiga aika mata cike da tsoro tayi jefa da talkamin dake hnnunta .”
Gidan ubanwa xakije kuma??”
“Cikin ina ina ” tafara fadin anan gidan su Rahama xan shiga takara sa xancen cike da tsoron yayan nata .”
Saukar mari taji akan cheeks nata wandda ya kusan xautar daita “wani irin ihu tasaka tamkar wadda aka rufe da duka hka ta falfala da gudu cikin gida.” A tsakiyar falo ta baje “anan ta shiga ihu ,da gudu mutanen gidan suka fito jin kururuwar ta !!
Mama ce ta fara fitowa cike da tsoro Aunty amarya ta biyo bayanta sa’annan su aunty shema dama su Afra na islamiyya ..
” Tsaki aunty zulfa tayi “dae-dae lokacin yah Anas ya shigo cikin falon ,ganinsa yasa tayi bayan Aunty da gudu kae Anas lpia??”
“Barni da ya’r iskar yarinyar nan Aunty kinsan daddy ya kafa mata dokar fita da yamma kun Masan fitar ta??”
“Ya fada yana kallon mama fuska bbu walwala ,cike da tsoro mama ke kallon yah Anas ni yaushe xan San fitar ta gyaran wadrop din su Afra na sakata sabida mai Aikin su tatafi ganin gida.” Shine har tasaci hanyar fita.”
Lallae Asma’u kinyi nisa sae dae nace Allah ya shiryaki .”
“Ae wlhi yah Anas kayi mata shegen duka cewar aunty shema.”
Cike da tsiwa na murguda mata baki ke kuma ina ruwanki gulmammu kawae bbu abunda suka iya sae gulma.” A harxuke suka nufo ni duka yayun nawa ,su ukku yah Anas aunty shema,da kuma aunty zulfa wandda nasan bugun mutuwa xasuyi min na lafe bayan Aunty amarya.
Anan tayi saurin dakatar dasu cikin daka masu tsawa.”.
Kibarni aunty na lallasa wannan marar kunyar cewar yah Anas cikin fushi yake mganar ,Anas bacemin daganan cikin bin umurninta yabar falon na bisa da harara caraf!!
Suka hada ido da aunty.”
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association..
29
Nayi saurin dauke idona akan Aunty na wuce dakina hka na xauna a daki har aka kira sallar magrib sae ga kiran Em. Ya shigo cikin rawar jiki na daga wyar .”
Har yau baki samu pitowa ba haba Asmy kina Abu tamkar ba ya’r jami’a ba.
Hajiar heart ta sauke kayi hkuri Em.kadai San yarda tsaron gidan mu yake ,amma insha allahu ynxu xan fito ina xamu hadu??”
Kisa meni a gida mana kin San sae isha,i xa’a fara ohkey tom. Ka saurari xuwa na a ko yaushe ya kashe wyar saman bene ta dinga leken kasa kasancewa gabadae dakunan su suna a sama ita da aunty shema da kuma zulfa natane a tsakiya su mama kuma dama a kasa suke bbu kowa a falon kasa.”
“Da alamr suna wurin sallah sauri tayi ta koma daki handbag” Mae Dan girma ta samu ta xuba sexy dress nata.” Da sauran kayan make up dinta.
Dogon hijab ta samu ,ta xumbula har kasa haka ta dinga komae cikin sauri .”ta dauki wyarta da makullin dakinta ta rufe dakin da key.”
Cikin sauri ta sauko daga down stairs din har tabar falon bata hadu da kowa ,ba mai gadi kuma ya Shiga masallaci …..
Sae da tayi nisa ta saki wata ajiyar zuciya a daidaita sahu ta nema sae unguwar su Emran.”
Ana ajeta ta daga wya ta kirasa ki shigo mana kai tsaye kiyo part dina ,anya Emran baka tunanin wani xai iya ganina ??
Kasan fa gidan Ku da yawa oh my Allah !!bbu wandda xai ganki habibaty duhu fane !
Ohkey tom.”
“Anan ma sae da maigadin su ya raina mata hnkali ,nan take ta kira Em ta hada sa dashi cikin gaggawa kuwa ya bude mata kofa gamida binta da kallo a zuciyar sa yake fadin Allah ya kyauta.” Ya kuma kara shirya mana xuri’ar mu.
“Tana shiga falon nasa aka dauke wutar lantarki dae dae kuma lokacin taji ya rungume ta duk da ta tsorata cikin muryar rada yake fada mata ke matsoraciya nine fah?”
Ajiar heart ta sauke cikin shagwaba take fadin ka tsorata nine dae dae kuma lokacin aka tayar masu da generator.”
Haske ya bayyana daga shi sae farar singlet ce ajikinsa da kuma boxer Wanda ana hango cinyoyinsa Wanda gashi ya kwanta acikin su.
Ta Dan ja baya kadan Ta kallesa Em. Ayi partyn nan da wuri kasan halin daddy ynxu ma dakyar na samu na fito ta fada cikin yanayin damuwa.”
Ynxu xamu tafi ae su T.K. ma suna ta kirana a wya nace tare xamu taho dake xomuje kiji hka yaja hnnunta xuwa bedroom dinsa ta xauna bakin gadonsa to kashirya mana ni xanje na shirya wurin sally.”
Zauna wa yyi gabda ita ki shiryawarki anan mana haka yyi kokarin cire hijab dinta ya kuma samu nasarar rabata da hijab din.”
“Dinki doguwar rigar atamfa ce a jikinta pitted gown”..
Wadda ta kamata sosae har ana hango albarkatun kirjinta a waje ,aza kansa yyi a kafadar ta nan take taga yanayin sa ya canja kokarin tashi take ya hanata murya kasa-kasa yake fadin ina kuma xaki my habibaty??”
“Kinsan fa mun dde bamu haduba tun kafin naje Abuja plzzz my habibaty yau ki daure ki bani kanki koda na rana dayane ,ki bani shi a matsayin birthday gift dina na cika shekara ashirin da shidda a dunia Em ..amma…shitthhhhh yyi saurin Daura yatsan sa akan labbansa hnnu daya yasa ya shiga xuge zip din rigarta tana ji tana gani takasa hanasa rabata da rigar yyi. .”