Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Ya rage daga ita sae pant da brezia.”

Cikin wani irin salo ya kwantar da ita akan gado anan taga ya koma zindir haihuwar uwarsa ,Saurin kawar da kanta tayi tana ji tana gani ya fara wasa da jikinta haka ya samu ya rabata da breazia dinta Wanda pant din jikinta kawae ya rage bakinsa yakai kan na fulaninta.”

Ya fara shan su tamkar yasamu alawa lokaci daya Asmy ta firgice ta fara fita hayacinta jinta ta farayi cikin wani  bakon yanayi…    tabata da Em.yake baeta ba wuce iyakah ba irin haka.”

“Haka ya dinga Shafa kowace gaba ta jikinta ,gabadan su sun pita hayacinsu kokarin xare pant din jikinta yake wani karfi taji yaxo mata tayi saurin turesa ta rarumi hijab dinta cikin wani irin yanayi yake kallonta ,haka ta hango bacin rae tsantsa acikin idanunsa ,kayanta ta kwasa ta wuce bathroom ta kwashi minti talatin aciki sae gata ta fito cikin wata hadaddiyar Riga ta english west mai santsi dark green  ,Wandda take da tsaguwa baya haka ta kamata sosae.”

Ta Daura head baki akae simple make up kurum tayi tayi kyau sosae Amma fa ta hade rae sosae wasu irin uban hills ne akafan ta masu belt …

“Shima yana cikin shigar bakaken suite coat yyi kyau” sae xuba kamshi yakeyi ,Rika hnnunta yyi sukayi waje batareda ya yaba da kwaliyyar taba.”

Suna a mota sae famar kiransa friends dinsa suke ,haka ya sharesu can kiran zee-zee dinsa ya shigo ya dauka murya kasa kasa ya soma mgana ganinan xuwa Zeey Barni kawae ina cikin wani haline.”

Basu tsaya koina ba sae “A (RAIHAN HOTEL))…..suna gama parking ya fito daga motar batareda yyi mata mgana ba ,yyi gaba abunsa jikinta qlau yyi sanyi sauri tayi ta cimmasa tamkar wasu taurari haka suka jera suka karasa cikin hall din tamkar wasu taurari isowarsu ya suka anka saki wani slow music.”

“Hango mutane sukayi maza da mata cikin hall din kowa sai sha’anin gabansa yakeyi ,Anan Mc.ya fara yimana kirari Haka su TK.suka karaso wurin mu suka bawa Emran big hug haka nima ya rungumeni tamkar yarda yyi ma Emran amma na lura ko ajikinsa hka naji raina ya baci sae dae nayi kokarin danne bacin raina.”

Anan muka shiga gaisawa da mutane dae dae kuma lokacin Wata budurwa ta karaso gaban Emran tayi  hugging dinsa tana cikin shiga ta alfarma!!

“Tana dago kanta muka hada ido nan take gabana ya fadi. Tabbas itace taga yana  posting din  pics dinta ” A Instagram….

Harara ta zabga min bansan lokacin da na mayar mata da martani ba sally taxo ta jani gefe ,ke ya’mmata kinyi kyau!

……..yaushe kk karaso tareda Em. Muka taho hankalinta ta maida kan Em Wanda zee zee ke famar yimata shisshigi ,Ranta taji ya kara baci …

Sally ta juyo da ita ke wai mekike kallo murmushi ta Dan kwakwalo bbu komae Anan aka yanka cake “maimakon taga Em ya fara bata sae taga ya bawa zee zee nan wuri ya kaure da ihu haka itama ta basa anan aka yankawa kowa nasa wani irin bakin ciki ya xiyarci xuciyarta me Emran yake nupi??

” Dan ya wulakanta ta ya gayyace ta xuwa wannan wurin?”

“Anan kowa ya kama gal friend nasa aka shiga tikar rawa itama Sally tuni ta nupi wurin T.K. ganin yarda Em.ke rawa da Zee zee yyi balain bakanta ranta .”

Nan kuma aka tsaida kida aka shiga ciye -ciye da lashe lashe .”

Itadae Asmy Tana gefe tana kallon ikon Allah Karasawa tayi wajen Tk. Tana tambayar sa Emran fah?”

Kai tsaye ya mata bayanin dakin da yake kae tsaye ta nupi dakin knocking ka tashi gayi shuru take ji haka taji xuciyarta na wani irin harbawa .”Wanda tarasa dalili .”

Wata zuciyar take fada mata ta shiga kowae murda kofar dakin tayi a bude take tasa kai cikin dakin innalillahi wainna ilaihir raji’un abunda take maimaitawa kenan aranta Emran ne shida zee zee haihuwar uwarsa suna aikata masha’a ..

“Wani irin karfi taji ya xomata gamida wata irin xuciya ta finciko zee zee daga kan gado ta sauke mata yatsunta biyar Nan emran ya nemi abunda xai suturce jikinsa dogon wandonsa ya mayar haka Asmy ta finciki hnnun zee zee ta turata waje ta datso kofar wani irin mugun kallo emran ke aika mata dashi …

” A hnkali ya xube jagaf! Akan doguwar coach din dake ,dakin Emran ina son xamuyi mgana !

“Plzzz leave me a lone am not in d good moon ” dole ka saurareni ynxu Em.!!

Ta fada hawayen bakin ciki na xubo mata bai damuba ya kalleta ,I will talk to yhu latter.”

“Iam really disturb now!!

Ynxu nakeso dole ka saurareni Dan wannan shine karo na karshe da xaka kara ganin fuskata a rayuwarka.”

“Ka shirya aurena yanxu??”…

Kina son kiji ehhh tafada a zuciya ohryt !!

Baxan aureki ba!! Meyayi saura Wanda ban sani naki ba ,Allah ya sauwake na aureki !

” get out of my Room ya mike a xuciya ya finciki hnnunta yyi waje da ita ya turata a xuciya ya bugo kofar Manyyan kawae!

Bin kofar tayi da kallo haka hawayen idonta sun kasa tsayawa ,da kyar ta mike tsaye tana jin saitin xuciyar ta yarda yake wani irin tafasa …..

“Tafia take bata San inda xata ba haka tayi nisa sosae da hotel din ta duba wyarta taga kusan karfe goma da rabi na dare.”

“Daga nesa ya hangota tamkar a mafarki da karfi ya furta Drama Queen” saurin taka burki yyi .”

Ganin mota ta tsaya gafda ita itama taja ta tsaya ,da Sauri ya fito daga motar Ganin sa cikin rawar murya ta Furta *MUMIN*!!!

“Har a ransa yaji sunan xubewa tayi a gabansa tana xubar hawaye.”

Note!

Ina mai Baku hkuri gobe baxan samu damr yin typing ba  shiyasa yau nayi 3 pages Dan gobe ina busy…..

*TEAM ABDUL-JABBAR MEERA*(( *Mr.AJ*))????…

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

*”Sakon gaisuwa da fatan alkahiri ga masoyan wannan littafin naga sakunan Ku na gode itama Asmy din tana kaunarku a koda yaushe kamar yarda kuke kaunar ta ,haka kar big fan’s dina su manta gobe ne pah Birthday dina  haka ina gayyatar ku birthday party na ,da fatan xaku amsa gayyatana?” Bbu damuwa nasan xaku samu hallara idan ma wasun Ku  basu samu hallara  ba nasan manyyan masoyana xasu xo kamar su Ummy Aysha hajjace party zahra Munay Teema luff  Aseey khaleel Autar Hajia Aysha Aliyu Garkuwa ,Ayusher Muha’d Da kuma queen Supy…kai duka masoyana nasan kuna murnar wannan rana ta gobe allah ya kaimu goben*..”????

_”Sakon gaisuwa da fatan Alkhairi ga ya’n group dina “wato Asmy b Aliyu novel’s da kuma dandalin Asmy b Aliyu nagode da soyayyar Ku a gareni Allah yabar zumunci_”…

30

“Lokaci daya AJ. Hnkalinsa yaji ya tashi meya sameta haka? Ina tafito acikin wannan Daren??

Bbu Mae Amsa masa tambayoyin sa face ita dake durkushe a gabansa ba, gabansa yaji ya fadi a karo na biyu badae biyar maza takeyi ba??”

“Wata xuciyar tayi saurin kwabar sa no Abdul jabbar karka fara kayiwa ” Drama queen dinka wannan zargin kasan ba halinka bane nan ,nan take yyi saurin kawar da tunanin aransa hnnu yasa da nufi ya rikota sae yaga tayi saurin ja da baya a tsorace hka lokaci daya ta mike tsaye.”

“Dan allah ka taimakeni ka daukeni a wannan wurin koma ina kakeson kaini na baka dama kai koma kasheni xakayi nafi farin ciki da haka plzzzz  ” na rokeka ta fada gamida folding din hnnunta haka hawayenta suka kasa tsayawa.”

Nan take yaji ta karya masa da zuciya da tasan yarda kukanta ke ta’basa ba da bata yiba hnnunsa yasa ya bude mata kofar  motan bbu musu ta shiga ya rufe sannan ya zagaya ya shiga side din Driver ” Mahaifina yyimin komae “A rayuwa tun ina ya’r kankanuwa ta har na kai wannan shekarun yana bani damata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button