Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Kar aje a cutar da yaron mutane duk da shi yaji ya gani xai iya kwasar ki ” A haka bana son in kara ganin kafarki ta taka koda harabar gidan nan ne bbu ke bbu fita sae Ranar da mijinki yaxo ya kwasheki da kansa shashashar banza shashar wofi.”

“Hannu nasa akae na zunduma ihu haka kuma yasa nayi saurin mikewa ” A tsaye Daddy kayimin Rai bana son Aure wallahi!

“Nayi alkawari a wannan karon xan dinga jin mganarka amma wlhi bana son yayah Al’ameen tafada cikin ihu da hargagi Sakin baki daddy yyi yana kallon fitinar ta !

Da gudu Taje ta kankame mama tana gunjin kuka mama nasan kexaki fahimceni kinfi kowa sanin ciwona kiyimin Rai ki fadawa daddy yajanye wannan auren bana son Yah Al’ameen bana kaunar s……jintayi an fincikota jikin mama Gamida bata tagawayen mari har. Kwa’ra biyu ..

” Wanda suka kusa zautar daita ido biyu tayi da Yah Aliyu haka yana korarin cire belt din wandon sa  Ya Al’ameen ne yyi saurin dakatar dashi Kabar sa ya dakeni din.”.

“Wallahi baxanyi wannana auren ba !! Tacire hijab din jikinta A zuciya Aliyu yyi cikinta ubanwa kike yiwa rashin kunya ko zaki mutu sae kinyi wannan Auren tun muna mu biyu ki dauki hijab dinki ki saka ki wuce muje Asibiti ayi maki gwajin kanjamau”..

Wani sabon ihu ta Saki gamida bajewa a kasa Kalmar da tafi tsana kenan fiye da komae A dunia kururuwa ta hauyi masu haka lokaci daya ta haukace masu ,ni na fada maku bana da komae kunbi kun isheni shin Ku baxaku fahimci matsala ta bane??

Ta fada cikin dasheshiyar murya anki a fahimta Cewar yah Aliyu yah Al’ameen ne ya fara lallashina akan na tashi mutafi wani banza kallo na dinga jefan sa dashi inajin tsanarsa A raina banyi aune ba naji saukar belt ihu na saka gamida zabura ,naje na kankame daddy haka yasa daddy ya dakatar da Ya Aliyu .”

“Fashewa nayi da matsanacin kuka daddy ka daina sona ko??”

Na fada maku ba Abunda kuke zargina dashi bane ya sameni meyasa kowa ya kasa fahimta ta laipine na Riga na aikata “Amma ynxu anyimin hnkalin da koda kudi akace na  kalli da Namiji .ban isa na kallesu ba.”

“Daddy nafika jin ciwon abunda na aikata inajin tsanar maza araina bana son wannan auren plzzzzzz…”

Zubewa tayi a gabansa tana famar rokonsa Wani irin tausayin ya’rtasa yakeji Amma baxai nuna mata ba har sae ya nuna mata kuskurenta.”

“Haidar Ka dauketa kuje Asibiti yana gama fadin haka yasa kai ya fice daga falon ,itama mama side dinta ta nufa cike da takaicin ya’rtata.”

” Duk wata kalan haukanki baxata tsorata ni ba .bbu daddy bbu mama lallasa ki zanyi kitashi muje da arziki ko na illataki !!

Yyi maganar cikin fushi Abu ga soja bbu musu ta mike tsaye ta dauki hijab nata badan wae taji tsoron kalaman sa bane A’ah tanajin bakin cikin yarda mahaifan nata. Suka kasa yarda daita.”

To ina gashi wandda Akeso ta aura ta tabbata bayan aurensu sae taga wulakanci. Da tozarci amma ta kudiri aniyar bazata auri Al’ameen ba komae zai faru.

Da gudu ta shige bayan mota yyinda Aliyu da Al’ameen ke agaban mota tana fatar Allah ya dauki ranta kafin sukai Asibiti.

“Ta tsani maza bata son su bata kaunar su..

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

32

“Fitowar su kenan daga Asibitin Mln Aminu kano yah Aliyu sae jifana yake da mugun kallo kinci arziki baki da cutarnan a jikinki sae a kiyaye gaba ban kulasa ba na shige  mota abuna.

” Daddy ya kira a waya ya masa bayani bansan dae me daddy yace ba sa’annan yyima motar key muka nufo gida.

★★★

“Yana kwance bisa gadon alfarma ya xubawa wyar tasa ido da suke vedio call da kanwar tasa Wanda a zahirin gaskiyya hnkalin  sa baya kanta.

” Yaya na!

Yes my angel ya fada haka ya zuba mata ido meke damunka ne A ya’n kwanakkin nan duk kabi karame??

Murmushi ya kwa’kwalo idonki daene kiyi maki gizon haka!!

“Are yhu fall in love wit some one else??”

“Da sauri ya kalleta cike da mmki ,meyasa kikace haka??”..

Gayanan ana ganewa A idonka plzzz karkaxo ka dagama kanka hankali Yaya kasan ciwonka bayason damuwa ko kadan ” wani sati ya kamata kaxo India ta fada cike da shagwaba.” Baxan samu xuwa ba Mimi sae dae ki kara hkuri.

Cikin fushi tace Sabida matarka ta Riga ta gama dakai ko??..

No ba haka bane Angel “Aiki yyimin yawa ne shiya sa kullum haka kake fada yanxu bansan meke damunka ba duk kabi ka canja ni na fada maka dole kaxo wani sati india xan hada ka da wani likita Dan ni Sam hankalina bai kwanta da kaiba.”

“Tana gama fadin haka ta datse kiran pic nata ya zuba ma ido dake kan screen din wayarsa Doguwar ajiar xuciya ya sauke.”

Bansan ya zanyi da rigimar ki ba Mimi banjin xanje india xuwa wani sati bansan wane hali Drama Queen dina take ciki ba.kwana biyu kenan yana xuwa skull nasu baita ba ganin ta  ba haka unguwar su Duk lokacin da xasu tafi islamiyya sae dae yaga kannenta da kuma kawarta .”

Wadda mgana wannan bata taba hadasa daita ba yarasa yarda xai tunkareta ya tambayeta ,haka yana ji ajikinsa Drama Queen bata cikin natsuwarta A cikin kwanakkin nan.”

Samun kansa yyi da kiran granny dinsa yana cikin kewarta ,kira daya ta dauka cike da murna jin muryasa kasa -kasa yasa Ta fara tambayrsa ko bayada lpia ne??”

“Idonsa yaji ya ciko da kwallah .” granny ina. Sonta bansan taya xan sameta ba ina bukatar ki kusa gareni ,acikin xuciyarsa yake mganar.

“Abdul jabbar !!

Na’am granny ! Meke faruwa ne ??” Bbu komae granny kawae dae ina kewar Ku plzzz kixo kano granny Dan Allah ya fada cikin muryar tausayi.”

“Ajiar xuciya ta sauke Anyya kuwa zuwan nan xai yuyu Abdul ” matsalolin gidan nan sunyi yawa Abdul jabbar ynxu Aliya itake juya komae na gidan nan Abinci ma kokarin gagarata yakeyi duka ta kora ya’n aikina!

Baka ga yarda nake Rayuwa bane kullum Sadiya ke aiko driver da abincina na break fast lunch,dener duk safiya ta Allah.”

Abdul jabbar sae addu’a idan da kaga yarda ake shigowa da manyyan Alhazzai a gidan Ku sae abun ya girgixaka kwanakkin baya korar kare Aliya tayiwa sageer A company dinku.”

Sae da kyar da sidin goshi sageer ya samu ta maidashi.”

Bakaramin kokari sageer ya maka ba Wani irin bakin ciki Abdul jabbar yakeji a ransa ji yake tamkar yabar kano a yau yaje ga granny dinsa.

“Amma bbu damar haka Cike da lallashi ya fara mgana hajjata kwantar da hankalinki ki shirya kayanki gobe xakixo kano kiyi kwana biyu xanyi mgana da Aunty sadiya da haka ya datse wayar …

Tunani ya farayi a ransa baxai bar kano ba sae ya mallaki Asma’u a matsayin matarsa ta auro ,da itaje xaiyi amfani daita wajen daukar fansa .”

*******

Shirye shiryen biki akeyi a kowane bangare .”

Karfe Tara na safe na killace kaina A daki haka yyi dae dae sauran kwana bakwai bikin mu “A wannan lokacin duk wandda ya sani baxai shaida niba nayi baki na Rame na fita hayacina !!

” Ya’n gidan mu bamae shiga sabgata kallon marar hankali ma sukeyi min Daddy yace a zuba min ido xan gaji da haukata ne na daina aure dae bbu fashi sae “An Daura ….

Ko ynxu xaune nake a dakina ina risgar kuka da naga bbu abunda kukan xai tsinanamin haka kuma bbu mai lallashina na aza hannuna akan kai na shiga zunduma ihu” gamida ruguza kayan dakina ,tunda ga kan mirror dressing da kananan Abubuwa.

Na shiga kwarara ihu da saurin karfina ina bubbuga hannuwana jikin bango jama’ar gidan jin ihuna gabadae sukayo dakina suna tunanin ko wani mugun Abu ya sameni .”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button