Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

WATA RANA !

[Posted on 26 July 2017 .@t 8:30pm]

By~Asmy b Aliyu..

34

“Share Hawayenki babbar yarinya daina zubar dasu kar Al’ameen yyi galaba akanki .” yah Hameed yyi mganar cikin taushin murya bbu musu ko na shiga goge hawayen idona.”

“Wyarsa ce ta katse mana mganar da mukeyi.”

Daga wyar yyi ni gani ma A gida ohkey tom.” Ganinan fitowa yah Hameed ya kalleni cike da kulawa ,xanje na dawo my Asmy kije ki kwanta ki huta zankira ki “A waya cikin shagawaba take fadin Yah Aliyu ya karbe wyar.” Idonta taf da kwallah murmushi yyi karki damu zankira zulfa sae ta kaimaki wayar daga kai tayi har kofar babban falo ta rakosa .” dai dai kuma lokacin Rahama ta shigo Falon anan take gaisheda yah Hameed ya amsa cikin Sakin fuska.”

“Yana wucewa tace ke lpian ki kuwa?..Galla mata harara tayi  da ban kwana lpia ba da baxaki gani haka ba.”   Aeni wallhi Rahama na maidake cikin ,makiyana irin su Yah Anas daria Rahama tayi kai haba Amarya kawallin ki face muje kiji yah Al’ameen ma ya aikoni Nan take yanayin ta ya canja ,Rahama taga haka Sae dae batayi mgana ba suka nufi dakin Asmy din.”

***********

“Granny ta zuba ma jikan nata Ido na tsawon lokaci duk yabi ya rame ya fita hayacinsa Rak! Na gefensa Ta saka hannunta cikin nasa sae famar damunsa takeyi da tambaya Yah AJ.meya sameka haka bakada lpia ne??..

” lokaci Daya yasha mur.”nikam hajja meyasa kikaxo min da Rak ! Ne.”Mae sa mutum ciwon. kai .cikin shagwaba da turo baki tace auh nice Mae saka ka ciwon kae??

“Ae dole ce Abdul waini kam Salma meke damun wannan Dan naki kodae yyi Rashin lpia ne??”

“Aunty Salma tayi daria Kin dai San halin sa hajja  ko yana ciwo ina xan sani miskilancin sa yyi yawane ,kullum tamabayr da Abban su Nana keyi masa kenan yace bbu komae maybe yana missing Aliya ne!!

” Nan take AJ. Yabata Rai Mikewa tsaye yyi ya nufi hanyar fita daga falon lokaci Daya hajja tabisa da kallo hka tana karantr duk wani motsi nasa.”

“Ajiar zuciya ta saki Alamun sun nuna  Salma da gaskiyyar ki ba matarsa yake yawan tunani ba .” yau watansa nawa da rashin macce kowan nan kawae zae saka sa a wani hali.”

“Ajiar zuciya Aunty Salma ta sauke Shina gani hajja ina tsoron yaxo ya fara Neman mata duk da nasan mayuwacin Abune Abdul jabbar ya kusanci zina .” Na karance sa tsaf!!

“Harda Rashin macce na damunsa Hajja fa yyi ko’kari ba kadan ba .” Amma ni hajja ga shawara Mae xai hana A hadasa da Rukaiyya tunda A Bauchi take karatun ta.”

“Idan tasamu Hutu sae ta dinga zuwa kano hakane pah Salma kinyi tunani amma fa.” Ni bana son na takurawa yaron nan duk da Rukaiyya jininsa ce nasan baxai kitaba. Amma gara a tambayi Ra’ayinsa hakane kuma hajja kibarni dashi xuwa anjima xamuyi mgana.”

“Yawwa hajja yanxu kidan watsa ruwa sae ki huta xuwa anjima kinga tafiar motace kuka yi.” Haka za’ayi Salma Allah yyi Albarka ya kara daukaka Amin.”

“Anan Aunty Salma ta hadama hajja ruwan wanka…

********

Waeni kam Nura meke damun AJ. Ne??”

Rukaiyya tayiwa Nura tambayr tareda folding din hnnunta a kirjinta .ta zuba masa ido da alamr shi take saurare ..” Murmushi Nura yyi kunfi kowa sanin yayan naku ,Zurfin cikinsa yyi yawa ni ina tsoron ma ciwonsa ya tashi wlhi ni kanà yimin magana “A dunkule ya kamata kayimin bayani mana.”

“Bbu Abunda keda mun yayanku sae dae ya fada cikin Tarkon wata ” Karuwa!!

“What??

Rukaiyya ta fada cike da tashin hnkali meya hadasa daita ? Anan Nura ya fayyace mata komae ,Yana wahalar da kansa ne kurum dan yasan Hajja baxata barsa ya aureta ba !!

Haba Nura ka daina ma danganta Aurensa da karuwa ,to wlhi yau za’ayita ta kare xanje na fadawa hajja.”

“Da sauri Nura ya dakatar daita karkiyi hka muje dakin sa muyi mgana kai tsaye dakinsa suka nufa ….

Yana zaune A gefen gado Yana rike da karamin window size na photon ta  ya ku’rama masa ido sun dde tsaye A kansa A fusace Rukaiyya ta fisge frame din pic din lokaci daya tabi pic din da kallo wata kyakkyawar budurwaace Ajin farko ta hadu ta koina   black beauty ce haka kyakkyawar karshe ce Bata San lokacin da tayi watsi da frame din ba ya tarwatse A tsakiyar falon …Kan wannan karuwar zaka nemi kashe kanka yah AJ.haba yah Abdu……….saukar mari taji A fusace A tsorace tabi yayan nata da kallo wandda idonsa yyi jajawur ,bata taba ganin fushinsa irin yau ba! Jikinsa har tsuma yakeyi yna so yyi mgana ya kasa Bakinsa sae rawa yakeyi ” Anan kuma ya dafe saitin zuciyarsa dake masa Zogi Gaba dae Rukaiyya ta  Rude.” Tama   manta da marin da ya zabga mata.” Taga -Taga yaje zai fadi Nura ne yyi saurin Rikosa Numfashinsa dakyar yake fita sae ynxu Hawaye sukayi nasarar Zubowa a idonsa haka lokaci daya kuma ya lumshe Idonsa Da sauri Numfashin sa ke fita kafin ya tsaya cak!

*Ma’u*????

WATA RANA!

N@ Asmy b Aliyu..

©Haske Writer’s Association..

35

“Likitoci biyar ne Akan sa suna kokarin ceto Ransa Sunfi Awa ukku akansa ,da dakyar sukayi nasarar samo kan matsalar Haka suka saka masa( oxygen) yayinda Hajja ta jingina da kofar (Emergency Room) da yake ciki haka tana hango fuskarsa cikin Oxygen da aka makala masa.” Tana karanta duk Addu’ar da tazo bakinta.”

“Aunty Salma na xaune a gefe ta xuba ta gumi yyinda Rukaiyya hawaye suka dinga zuba a fuskarta bbu alamr tsayawar su ,tana tunanin duk ita taja masa shiga wannan halin Abban Nana ne mai karfin halin lallashinta shida Nura amma fafur taki ,sae da hajja ta daka mata tsawa.”

.zakiyi mana shurune ko kuwa da ciwonsa zamuji shida ke kwance magashin cikin wani hali koda kukan ki ..kai Nura xoka maidata gida kama baki Rukaiyya tayi gamida xubewa a gaban hajja na tuba hajja baxan kara ba ,Dan Allah karki sa “A maidani gida hajja tayi tsaki gamida dauke kai .”

Dai-dai kuma lokaci likitatocin suka fito daga emergency room din” Babban su ne ya dubi mijin Aunty Salma yace ya samesa a office ,hajja najin haka ta mike tsaye tabi bayan sa itada Aunty Salma cike da tashin hnkali.”

Gabadan su Xaune suke sun xubama Dr. Ido sunajin mae fada  gyaran murya yyi sa’annan ya fara yimasu bayani kamar haka…..

“Kusan Yana da ciwon zuciya ne??..

Tambayar da Dr.basheer galadima ya jefo masu kenan cikin karfin hali Aunty Salma tace Ehhh Dr.”

“Kunsan da haka kuka fada masa Abunda ya girgixa sa har jininsa ya hau ,mugun hawa kuwa haka yyi sanadiyar tashin ciwon zuciyar sa kenan ,amma yanxu mun shawo kan matsalar Dan Allah ku guji yimasa maganar Da zata taba zuciyar sa ynxu gayanan ya haifar masa da wani ciwon kai na gefen kai daya ,domin yakan haifar da Harbin kwa’kwalwa har ya haifar da (Depression)…Dan haka a kiyayye saka shi acikin damuwa plzzzzz ,ciwon sa baya bukatar   hnkali.

***********

” Misalin karfe bakawae dai – dai na yamma Agogon Asibitin ya nuna dai dai lokacin da AJ.ya bude idonsa haka ya dinga bin dakin da Kallo ido hudu sukayi Da .dr. basheer murmushin Samun nasara yyi gamida Cirema sa Oxygen din da aka saka masa A hanci.

“Sannu Abdul !

Cewar dr. basheer taimaka masa yyi ya Dan tashi xaune nan yyi ido biyu da Rukaiyya ,nan ya tuno abunda tacewa Drama Queen nasa harda fasa pic nata ganin irin kallon tuhumar da yake yimata tayi Saurin dauke kanta .” Dr. Basheer ya kalli Rukaiyya ina sauran suke? Yyi mata tamabayr gamida zuba mata ido cikin farin gilashin sa .A sanyayaye tace sun tafi massalaci ,ohkey ki zauna dashi zanje nima nayi sallar yyi hanyar fita yyinda Rukaiyya ta dawo kusa ga Aje har ta tana gogar tasa ,sa’annan ta Daura kanta a kafadar sa saurin tura ta gefe yyi  gamida matsawa kusa daita A tsorace take kallonsa idonta cike da kwallah Bakida kirki Rak!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button