WATA RANA Romantic hausa novels complete

Tala!Tala!
Mama ta shiga kwalama mai’aiki kira da sauri Talan taxo ta zube gaban Mama gani Hajia nuna mata dakin Asma’u…sa’annan kixo ki dauki Abun motsa baki ki kaimata daga baya to hajia.anan Rukaiyya ta mike tsaye gamida bin bayan Tala kae tsaye up stairs suka nufa.”
Sae da Tala tayi knocking kusan sau biyu shuru sae ana ukkun “A fusace Asmy ke fadin wae waye ne??”
Cikin Rawar murya Tala ke fadin nice Asma’u dama bakuwa Hajia tace na kawo maki dogon tsuka taja ki shigo daita Mana.”
A hnkali Tala ta murda kofar Dakin gimbiyar tana kwance akan Gado Fuskarta bata ma kallon Kofa itakam Rukaiyya ta matsu tayi tozali da Fuskar wannan Asma’un da ta Rikita yayan nasu lokaci daya.”wani fannin kuma kishi ne fal A ranta.”..[Truncated by WhatsApp “Asmy b Aliyu novel’s]..
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu..
©Haske Writer’s Association….
37
“Sanye take cikin wata farar Armless top da Red din 3quater,hka gaba dae bakin gashinta ya zubo a bayanta Wanda ya rufe mata fuska sallama Rukaiyya tayi A hnkali ta juyo da fuskarta tana fuskantr ta kallo-kallo suka farayi wa junan su na ya’n sakwanni ” Cikin karfin hali Asmy ke fadin sannun ki da xuwa nuni tayi mata da Duguwar coach dake gefen gadonta almr ta xauna bbu musu Rukiayya ta zuuna gamida Dan bin dakin da kallo sa’annan ta tabe bakin ta.
“Kafarta daya ta Daura akan daya ta shiga wasa da wyar hnnunta.
” ki’rar galaxy 65 dinta anan kuma ta shiga ka’rema Asmy kallo.
“Ko kusa bata da muni koka dan ta hadu ta koina sae dae kurum ita bakar fata CE .”
Batasan meye AJ. Ya gani ajikin Asmy ba Wanda ita bata dashi ,Dan siririn tsaki tayi Wanda bata ma San ya fito ba.
“Da yake Asmy din yar jin kai ce ,sae ta Dan jingina da bayanta kan bed din ta dauki pillow daya ta rungume a jikinta ” sa’anan ta kalli Rukaiyya gamida sakin wani malalacin murmushi.”
Dae-dae kuma lokacin Tala tayi sallama dauke da katon tray a hnnunta cike da cima kala-kala irin na tarbon bako dae haka .taja karamin center table gamida ajesa A gaban Rukaiyya har xata juya Asmy tayi saurin dakatar daita “tala ki zuba mata ko drink din mana”
” Ta fada cikin hadaddiyar muryarta.”
Har tala ta dauki glass cup da nufin ta zubawa Rukaiyya lemun five alive …tayi saurin dakatar daita tare da fadin kibarsa kurum idan nayi ra’ayi zan sha.”
“Abun ya kara kular da Asmy kenan ita wacece da zata shigo har gidan su A dakin barcin ta tana mata wannan gadarar ,malalacin murmushi ta saki Ok. Tala barta kurum da haka tala tasa kai ta fice….
” Mae da hankali Rukaiyya tayi kan wyarta cike da jin kai da,isa.
Sa’anan ta bude baki da kyar ta jefowa Asmy tambaya.”
“Dama kece keson Kashe yayana!!
” Da dam ! Gaban Asmy ya buga jin tambayr wata iri.
“Cikin dakewar zuciya take fadin ban fahimci zancenki ba.” Kawata.
Nasan kinsan menake nufi ??” Ban fahimta ba gaskiyya Idan nasan da zancen “y not na fito na fada maki tunda ba tsoronki nakeji ba……Duk da na fahimce cewa kedin kina ji da kanki kmr yarda nima nakeji da kaena …kinga kuwa angamu a dace….Asmy ta karasa zancen Gamida kashe ma Rak! Ido daya ,iyakar kuluwa Rukaiyya ta kulu lallai wannan yarinyr cikakkar ya’r barki CE.!!
” Gaskiyar Nura Dan ga alamomi nan sun nuna.”.
“Girgiza kai Rukaiyya tayi cike da takaici ,Amma shi wandda kikasa a wani halin yafi karfin yyi maki karya Dan baki San waye shiba.??”
“Tabe baki Asmy tayi cike da kosawa da zance waye shi kuwa in banda makaryaci dan nasan karya yyi maku.”
Cikin ku’luwa Rukaiyya ta mika mata wyar wannan ne zakice baki San saba.??”
“Dan waro ido Asmy tayi ganin pic dinsa acikin gallery din Rukaiyya,A hnkali kuma ta furta ” MUMIN.”
Ko kadan Rukaiyya bata fahimce taba.”ganin yarda ta zuba ma wyar ido ta fahimci tabbas tasan sa ,mika mata wyar tayi cikin hade rae take fadin nikam bbu wata alaka tsakanina da wannan guy din.”
“Meya fada maki ne??” Asmy tayi mganar shaye da toka….
“Wani kallon Raini Rukaiyya tayi ganin take Asmy tagama Raena mata hnkali ta koina…Anan ta Ciro farar takarda da bairo ta danyi guntun note !!
” Da harshen Turanci Ta aza mata akan cinyar ta ta Dan kalleta ni xan tafi babe Anytime Idan kina da Sha’awar kirana ..”ga digits nan Zube ajikin takardar ,da haka tasa kai ta fice cike da mmki Asmy tabita da kallo har tabar dakin jin tayi Ranta ya baci.”
“Kallonta ta maiyar jikin takardar…”
Idan har kinsan “HA’KKIN SO…zaki iya ziyartar yayana! Dan yana cikin matsanaciayr damuwa sabida Rashinki idan kinyi Sha’awa ga Digits nawa nan da kuma full Address na gidan mu.” Duk cikin harshen turanci tayi maganar jujjuya takardar ta somayi haka tana nazarin maganganun Rukaiyya.”
“Zaga dakin nata ta farayi ta saka wannan ta kwance waccen ,murmushi mai kyau ta saki Dan ta nemarwa kanta solution ..wata zuciyar take fadin toke Asma’u yana da kudin da zaki tunkaresa da wannan zancen??
” Idan ba Rich man bane fa??” Tadan tabe baki Any way’s ta Dan taga kafada Zata kawoma daddy Wanda takeso A yau badan wae Dan tana son Mumin bane .”ita kawae tasan abunda take sakawa da warwara a zuciyarta.
******
Aunty plzzz kidan bani Aron wyar ki zan kira Yah hameed bbu musu Aunty ta mika mata wyar Anan ta shiga Neman layin yayan nata har ya tsinke bai dagaba.” Karo na biyu ta kara danna masa call. Gabda xata tsinke yyi nasarar dagawa cikin magagin barci ,ya daga wyar.”
Yaya na! Jin muryarta yasa yyi saurin dirowa daga kan gado bbu shiri…
“Ya dae Asmy na!!
Ina son muyi mgana kana ina gani a dakina .”lpia ? Kawae ina son mufita akwae inda xamu tafi .olryt bari nayi wnka nayi break fast Allah yasa tafian alkhairi CE ??
Cike da shagwaba gamida Dan turo baki plzzz,nidae kayi sauri sae ka fadawa Mama tare zamu fita kasan yau za’a saka su Aunty shema lallae kuma wae hardani Dan haka ba inda xan fita ni dae ka tayani shawo kanta.” Karki damu jekiyi wanka ki shirya Dan ihu ta saki gamida yima yayan nata godia.”
Ajema Aunty wyar tayi Dan bata ma dakin lokacin ta fice…
Kai tsaye dakinta ta koma ,ta cire kayan jikinta ta nufi toilet gamida sakarma kanta shower……….
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu…
©Haske Writer’s Association….
38
“Yah hameed tsaya anan!
Bbu musu yyi parking ina tunanin nan ne kofar gidansu.
” cikin zolaya yake fadin kina ma tunani kenan??” Gidan su mijin da zaki Aura bakima sani ba.”kae Asmy anya aljannu basu shafar manke ba??..
“Cike da shagwaba da toro baki ta ba’lle marfin motar ,shima ya fito yana mata daria ki Dan saki fuskar mata qanwata!
Karki bata kwaliyyarki kinga yarda kikayi wani irin kyau.”
“Kayataccen murmushi ta saki tana kara kallon kanta ta ,glasses din motar ba abinda tafi qauna irin a fada mata tana da kyau.”
Kanta ta shiga karema kallo tana cikin shigar,doguwar Abaya Golding sae kwaliyyar da akayiwa gaban rigar da wasu irin duwatsu masu qal’qalin gaske black &white sae Dan karamin veil wandda tayi Rolling din kanta dashi baki.
“Haka akwae powder a fuskarta da kuma jan janbaki sae sae silver black” handbag “nata da kuma talkamin kafar ta waya’nda suka kasance plat shoe.
Suma silver black sae agogonta na mata mai tambarin zyros,Golding ” sae uban kamshi take zubawa tabbas tasan bbu wani namijin da xai kalleta batare da ya kara kallaba ,wani irin smilling ta saki Wanda ita kawae tasan meaning nasa.”