WATA RANA Romantic hausa novels complete

A hka ya cigaba da jagorantar dukiar mahaifinsa ,haka kuma abun mmki dukiar sae kara habaka takeyi Dan Abdul jabbar kamar yafi mahaifinsa kwarewa akan harkar kasuwan cin .”
Mom ganin bata aje ko kwae a gidan ba ,takara samun gurin xama ta cigaba da kula dasu Abdul jabbar ba wae Dan tana son suba hnya take nema ta samu ta kashe Abdul jabbar Dan ta cigaba da jagorancin dukiar tunda taga su Aunty sadiya da salma basu damu da dukiar ba uwa uba hajja suna gida daya amma sae tayi sati bata sa hajja a ido ba.”
A ynxu hka shekarar AJ 34 A dunia duk wannan tsawon shekarun nasa baita ba kula wata macce ba da sunan so duk da kuwa ya’mmata sun sha sukawo masa hari ,hajja tayi fadan rashin Auren sa har ta gaji hka ma su Aunty sadiya .
Akwae wata rana da aunty sadiya ke fada masa idan baifi tar da mata ba xata hadasa da ya’rta ta biyu wadda sa’annin junan suke da Mimi ,Rukaiyya haka kuma kawaye ne Mimi tana yawan xuwa gidan tayi kwana 2.
- Yakan yi daria haba Aunty sadiya daena hadani Da Rak! Mana hka yake kiran Rukaiyya karamar yarinya CE fa ni har yau ban ga matar aure ba ne shiyasa.
Hka suka xuba masa ido Dan likitan sa ya tabbatar masu da cewa ciwon sa baison yawan damuwa .”
A hka Abdul jabbar ya buda wani babban Asibiti da sunan mahaifinsa [Sameer meera hospital] haka ma makaranta islamiyya da na boko.” Duka private ne.
Kwatsama wata rana wata kawar Hajia jummai ta kawo mata ziyara dake xaune a garin Lego’s ita da ya’rta Aliya ,Dora idonta akan Abdul jabbar shikenan ta rude da kyawon sa …
Suna a xaune take tambayar mom wannan pah?”
Wae Abdul jabbar!
Dan maigida nane margayi mom yq xa’ayi ki shigar dani a gurinsa wallahi ya riga ya lashe xuciyata ina sonsa !.
Ido waje mom ke kallon Aliya ,nan take mahaifiyar Aliya tayi kicin -kicin da rai meye hka Jummai?” Naga kin wani fiddo da ido.
Ajiar zuciya mom ta sauke ,ba haka bane Hajia azumi yaron nan baya son Aure rayuwarsa haka ba’a so a takurama Rayuwarsa Dan yana da ciwon zuciya ko wane lokaci yana iya tashi uwar ubansa ma tayi fada ta gaji baran. Tana ni ..
Mamar Aliya taja tsaki ,bansan yaushe kikayi sanyi ba hka ba jummai.”
Tunda Aliya ta tabbatar da tana son Mr.meera ai mu da talauci har Abada ke kanki xakiyi mmkin dukiar da xaki Tara anan gaba kawo kunnen ki kiji kawata.
Anan Hajia jummai taba kawar tata kunne sae naga ta murmusa kai Azumi baki da dama to ynxu yaushe xa’a kawo min jibi insha allahu !
Xakiga yarda Abdul xai xamar maki bawa sae abunda kikace nasan aurensa da Aliya cikin wata daya an gama komae..
Gaba dayan su suka kyalkyale da daria har Aliya ..
OMG!
Mamy na!
Dan haka nake tsananin sonki I love yhu so much mamy !
Allah ya bar manke ….
2 dayz letter .
Aka aikoma da Hajia jummai kulin mgani a Daren ranar tasaka ma AJ. Shi a abinci ,washe gari ta tunkaresa da mganar Aliya!
Ga mmkin ta sae taga ya amince bbu gardama hka ta gargadesa akan kar ya fada ma hajja ya’n uwanta maxa tasaka aka je ne marwa Abdul auren Aliya a garin Lego’s da yake ubanta bayer rabe ne yaga kudi nan take ya amince.
Anan aka biya sadaki da komae ,hka mom taje Dubai itada Aliya suka hado lefe na gani na fada .”
Har wannan lokacin Abdul jabbar baita ba tsayawa da Aliya ba Dan shi har ga Allah baya jin son Aliya ko kadan a ransa Dan dae baya iya yiwa mom dinsa musu ne kurum.
Aliya irin yaran nan ne sangartattu gogaggun ya’n bariki hka idonta ya bude sosae akan kudi ..itada uwar ta!
Sae dae muce Allah ya kyauta kurum.
Anan mom ta shiga gayyatar manyan kawayenta da kuma ya’n uwanta ana gobe daurin Aure hajja taji lbr itada ya’yanta ko shi mijin Aunty sadiya yaxo mata da lbrn.
Hajja tayi mmki sosae ,shiyasa ta kullaci Abdul aran ta.
Ita kuma Mimi dama bata kasar tana kasar india tana karanta medicine “Dan shine burinta tun tana karama Wannan kenan))…
Cigaban lbr…..
WATA RANA!
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association.????
5
Da hka hajja ta shiga ciyar dashi kallonta kurum yakeyi har yau fuskarta akwae tarin damuwa acikinta hnnunsa yasa ya debo dakakkiyar sakwarar da taji Jan miya a hnkali ya isa kan bakinta daita hka ya tsareta da manyan idanunsa ,bbu musu ta buda baki ya saka mata da hka suka shiga ciyar da junan su.”
Aunty sadiya da Aunty salma na gefe suna kallon su soyayyar da hajja da Abdul jabbar sae Allah bayan sun kammala cin Abinci ya Dan kalli aunty salma da murmushi Aunty yaushe kika xo??
“Daxun nan ta jirgi ma na biyo daga kano xuwa Bauchi jia da dare Aunty sadiya ta kirani take sanarda ni Aurenka ” Ashe ka canja ya’n uwa bamu sani ba Abdul jabbar murmushi yyi a hnkali gamida cije leben sa na kasa hka ya kama kunnensa duka biyu ya langabe kansa yana kallon Aunt’s din nasa am sowiee nayi laipi kaina bisa wuyana ni na isa na canja mahaifana !!
“Aunty sadiya ta zabga masa harara nikam na fasa basa Rukaiyya ynxu kam Rukaiyya tafi karfinka kamata tsufa sae kai sae Aliya waya sani ma Age mate dinka ce.
Shaye da toka yake kallon Aunty sadiya sae kuma ya Dan tabe baki ni mexan yi da Rak! Ae tayi min karama wollah A hnkali ya mike tsaye ya kallesu xanje na huta !
Ya Dan subbaci goshin hajja I love yhu hajja .” murmushi tayi a hnkali gamida Shafa lallausar sumar kansa tareda fadin “bless yhu my child da sassarfa ya bar part din hajja .
Hajja anan ta maida hnkalinta kan ya’yan nata ajiyar xuciya ta sauke yaron nan tausayi yake bani ,kunsan meyasa na kasa yimasa mgana?? Gabadan su suka girgixa kai lokaci daya hka suka xuba ma mahaifiyar tasu Ido idan muka nuna masa bama so ,xai daga hnkalinsa ne ina tsoron ciwonsa ya tashi ne kawae muyi masa fatan Alkhairi kurum.
Abunda nakeso ynxu Ku tashi yanxu Ku shiga wajen jummai cike da bin umurni suka mike dukan su xuwa side din mom.
Yna kwance akan coach farar best ce ajikinsa sae bakin wandon Tree quarter wyar sa dake gefe tayi kara ganin sunan dake yawo akan screen wyar yasa yyi banxa da mai kiran.
Karo na biyu wyar ya kara shigowa a fusace ya daga wayar meke kuma ya faru??”
Sassauta murya sagir yyi kana Ina ne gani a gida ina ta Neman ka mom tace ka shigo amma ka fita ,ina son muyi mgana ina part dina ohkey gani nan zuwa .” datse wyar yyi cikin minti biyar sae gaya part din nasa da sallama ya shiga kira’ar Abdul Rahman Sudais kawae ke tashi a kayataccen falon nasa wandda aka kawata sa da komai fari Sol.
Sagir ya xauna dae daga cikin kujorun dage xagaye da falon yana fuskartar abokin nasa “Remote ya dauka ya tsayar da karatun .
Wai meke faruwa ne AJ??”
Da yake hka friends nasa suke kiran sa Nigeria da wajenta ga Aliya can tana kuka da sauri ya kalli friend din nasa .
Kana son ka sani ? Yyi mganar fuskarsa bbu walwala. Baxanje Dener ba !!???????? shine kawae amma gobe su hajja xasu hada kayatattar waleema nipa kasan duk wannan bidi’ar baya gabana sageer!!
So plzzz mubar ma wannan mganar haka na fadawa mom sagir xubama abokin nasa ido kurum yyi yasan halinsa fiye da sauran friends nasa idan yace no bbu mai sashi yyi haka ma idan yace yes bbu Wanda ya isa ya canja sa .”
Sageer ya mike tsaye hannayen sa duka xube cikin aljihun wandon sa ohryt .” Ni xan tafi gida na huta !
Su barak suna hotel xuwa anjima dae xamu hadu anan yasa kai yabar sa batare da ya jira amsar daxai basa ba.