WATA RANA Romantic hausa novels complete

Mai makon tayi mgana sae yaga ta Mike tsaye jiki a sabule hka ta fara tattaki har takai bakin kofar fita daga falon ,kenan baka da kudin da zaka sayamin mota??”
Baka da kudin da zaka sakani skull??”…nikam na hkura baxan aure kaba!!
Bata waiwayesa ba ta fice falon da gudu lokaci daya yabita da ido ,cike da kissima abubuwa da yawa akanta.”
*******
Sosae hajja ta nuna murnarta akan Al’amari hkama Aunty salma,itakam Rukaiyya gefe ta koma ta zama ya’r kallo.”
Tana kwance A dakin Aunty salma ya shigo da sallamr sa hnkalinta na kan chart din da takeyi Ta amsa batareda ta kallesa ba ,Dan tun ranar da yyi mata tsawa a hospital ta fita sabgarsa .”
Yasan laifinsa sae ya xauna bakin gado cikin zolaya yake fadin wae nikam menayiwa dear Rak ! Dina ne??”
Ka’mshin turarensa ya fitine ta Mike zaune tana kallonsa yana cikin farar shadda ta kaftani ya kafa hula ,wadda ta da’ce sa samfarin shaddar kallo daya zakayi masa kasan yana cikin farin ciki.” Shima kafeta da idonsa yyi masu gigitata .”
“Rakkiya nazo ayimin ko zan samu??…Kawae ka tafiyan ka bana jin zan iya yin rakkiyr ta fada idonta taf da kwallah.” Zuciyar sa yaji bbu ddi “Am sorry da abunda ya faru Asibiti nasan shine a mind dinki.” Duk da bansan Rak !dina xata iya yin fushi dani har haka ba.
“Am sowiee nayi làipi ina Neman Afuwa mgana na karshe nagode da gudummuwar da kk bada ,acikin soyayyata yana fadin haka yasa kai ya fice daga dakin ko bata fada ba ,tasan gidan su Asmy ya nufa ” Hawayen bakin ciki suka zubo a idonta itakam tashiga ukku wannan wace irin wahalalliyr soyayya ce take yima yayan nata??” Tana fama da tsananin sonsa baima San tana yiba.
**********
“A can gidan su Asmy da misalin karfe Tara da Rabi na dare daddy ne ke tattaunawa da AJ .da kuma Abokinsa Nura sosae daddy ya yaba da hnkalin yaron haka ma sun gaisa da mama da Aunty itama mama tayi murna tabbas Addu’arta ta ka’rbu gun ubangiji irin mijin da take mafarkin ya’rtata ta aura kenan ,Daddy ya amince Akan gobe ya turo iyayensa da biki sauran kwana hudu karya damu kansa da wani lefe ” tunda lokaci ya ku’re cike da ladabi AJ .”ya russuna yana fadin A’ah daddy baza ayi haka ba ha’kkina ne nayi mata.”
“Dan haka karka damu ko zuwa jibi za’a kawo mata lefenta anan daddy ya shiga samasa Albarka.”
Tana can kudundume kan gadon mama wani zazzabi taji ya rufeta lokaci daya” Tunda suka baro gidan su mumin taji ta sare. ” ko saka lallae da kyar da sidin goshi ta yarda aka saka.”
“Mama CE ta sameta a dakin kitashi ga ba’kin ki can A falon ba’ki cikin sanyin muryarta tamarasa lpia take fadin mama bana jin ddi ne!
” Haka dae zaki lallaba ki tafi hijab ta nema ta saka da kyar ta nufi dakin bakin kamshin turaren da tafara shaka ne ya tabbatar mata da ko waye??”
Cikin siririyr murya tayi sallama” zuba mata ido yyi gabadae yaga yanayin ta ya canja gabansa ,yaji ya fadi Can nesa dasu ta zauna nura ya kalleta A Dan kaikace “Amaryar mu sannu da fitowa..”
Banza tayi masa shima nura yasan bazata amsa saba.”tsam ya mike tsaye gamida kallon AJ.Wanda hnkalinsa gaba dae yana gurinta “A kufule yake fadin idan ka gama ka sameni A waje,bai jira amsar saba A fusace yabar masu falon.”…
” Ajiyar zuciya ya sauke husna meyasa kikeyin haka??” Ko kadan ba girman ki bane ya kamata ki manta baya ki tari gaba ,ko banza yanxu nura Abokina ne kamata yyi ki dinga basa girmansa gaya kuma yana matsayin malaminki.”
“Daga ido tayi tana kallonsa bazai gama laifin abokin nasa ba ,dake yimata kallon kashi sae itace zaya ga laifinta ” shin meye nata aciki??……..
Samun kanta tayi da fadin kayi hkuri na daina haka idonta sunyi rau-rau ,murmushi mai kyau yyi mata “Da alamr baxai wahala wurin shawo kanta ba.”
Ya karaso wurinta Ya mika mata ledojin hnnunsa ,da mmki take kallonsa “meye aciki yana kallonta yake fadin duba ki gani chaculates ta fara cin karo dasu tsadaddin gaske” da kuma phones masu tsadar gaske har kwa’ya biyu.”
Iphone6 ta gani da Note5 ,baki wangalau ta saki tana kallonsa ina yasamu kudin siyan way’annan manyan wayoyi haka??” Shida yace bayada kudi ,ya katse mata zance. Zucin da takeyi ta hanyr fadin Yaushe zaku fara Events??”
“Gobe ne!
Mexa kuyi goben??”
“Kamu .kina so naxo ne??…samun kanta tayi da daga masa kae ,baxan samu damar shigowa gobe ba,husna xanyi tafia kinsan ni ba Dan nan bane.”
Zan dae wakilta abokina nura kafin na dawo ,da sauri ta katse sa idan bazaka samu damar xuwa ba shikenan bbu damuwa yarda tayi mganar ya basa daria matuka .”
Kibani Account number naki nasan zaki bukaci kudi, zan turo maka .”A hnkali take fadin nagode itakam binsa takeyi da ido tamkar ba mumin ba.”
Sun Dan taba hira daga bisanin yyi mata sallama ,gamida cika kannenta Da kudi “da kuma su Aunty shema haka ya tafi yana kara jadadda mata ta buda wayoyin akwae chargi aciki da sim card.”
Zai kuma kirata idan ya isa gida jiki sabule ta dawo daga rakkiyarsa hka ta isko su Aunty zulfa na jujjuya wayoyin kai ma’u ina kika samu wannan Rich man din haka??….
Ita kam jinsu kurum takeyi afra ce ta shigo da gudu Aunty Asma’u wae kije inji daddy sae da zuciyrta ta kusan tsinkewa itakam ynxu tana tsoron kiran daddy “a sabule Ta nufi side din daddy tankar kazar da kwai ya fashema wa.”
Lokaci daya taji jikinta yyi sanyi..”[Truncated by WhatsApp “..]
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu..
©Haske Writer’s Association.
_”Mmn Haneef “(naja’atu bello Gusau)” where are yhu?? Your page is here my sweetest “Angel yaushe kk zama ya’r Gatan haske Writer’s haka? Duk inda na juya acikin haske sae yabonki sukeyi….Kungiyr haske sunga sakonki sun gode Allah ,yabar so da kauna Dan haka wannan kyautar page naki ne ke kadae ” We Luv yhu to sae dae muce Allah yabar zumunci_”
40
Batayi mmkin jin yarda mahaifin nata kemata Nasiha ba,itakam takasa fahimtr komae “Yah hameed nason mumin hkama daddy mama,tom wae me hakan ke nufi??” Tambayr da takeyiwa kanta kenan har ta baro gurin dady.
*****
“Kwan’ce take a katafaren gadon ta sae juyi take ,A hnkali bbu almr jin barci.” a idanunta.”
“Daga kai tayi ta kalli agogon dake manne A bangon dakin Sha biyu dae -dae na dare,dae dae -kuma lokacin.” Taji baburet din wyar ta “zu’bur ta mike daga kwa’ciyr da tayi ….tana mmkin inda take jiyo karar wyar ,cikin sanyin jiki tayi nasarar ku’nna fitilar da’kin haske ya bayyana.”
“A can kan mirror dressing ta hangi wyar sae ynxu ma ta tuna da wayoyin.”
” ko ba’a fada mata ba tasan mai kiran ,da sassarfa ta isa ta dauki wyr “sae dae ta tsinke ” k’urama sunan ido tayi ,haka ta shiga maimata sunan “A ranta ” *Husband Luv*…hka ta gani a rubuce samun kanta tayi da hararar sunan ,Kiran ya sake shigowa a hnkali ta zauna kan bed din gamida daga wyar.”
“Assallamu Alaikum ! .” sallama irin ta .”Addinin musulunci,ga masoyiyata Wanda zan aura nan bada da dewaba.”
“Muryar taji har cikin ranta Amsa sallamar tayi a ataikace .”
“Waye masoyiyr taka??”
Nifa na fada maka.’’ gaskiyya mumin I’am not in Luv with yhu!!
“Ina ga Auren da zamuyi bawae na soyayya bane ,Kaima kana son na taimaka maka ne ” Duk da har yau banji taimakon kaba.”
Plzzz na rokeka idan muna mgana kadaina sanya ” *SO* “Aciki sabida I don’t want to hear All of dis ” Any more….yarda take mganr yasan cikin fushi takeyin ta.