Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Ajiyar heart ya sauke ” cool down .”my drama queen duk meyayi zafi haka kuma ??” Daga magana !!

“Hawaye taji sun wanke mata fuska ita kanta bata da wani dalili da zata iya basa akan kin da takeyi masa ” A matsayinsa na mai qaunarta,  haka kurum ta tsinci kanta cikin Rashin son Sa.” Haka kuma baya wuce nasaba da ya’rda EM.”ya nuna mata halinsu na maza.”

“Husna!!

” Ya fada cikin sarkewar murya .”tana jinsa takasa amsa sa ka’rshema kashe wayr tayi duka.”

“Fa’dawa tayi akan bed gamida saka kuka mai tsuma rae.”

“Washe gari…cikin barci taji ana buga mata kofa tamkr za’a karyata jiki sa bule ta diro daga kan bed” jikin kofar ta nufa tana tambayr waye ne?”

“Muryar Rahama taji tamakr A mafarki jiki sabule ta bude ko’far kallo daya Rahama tayi mata ta dauke kae ” kan soofa Rahama ta zauna.”

“Ynxu kika tashi kenan??” Cewar Rahaama “shigowarki CE ta tasheni .”

Ayya sowiee na takuraki da yawa .”

“Smiling Asmy ta saki mai burgewa ,karma ko kinsan barcin bai isheni ba.”

Meyasa yau baki fita skull ba??” Kin manta ana bikin babban yaya ! Bancin haka kuma kinsan farkon “Semester ne.

Hakane kuma so yah akayi ne??”

Nan take Rahama ta hade fuska ,A tunanina Asma’u kawancen mu ya wuce haka bai kamata ba.”Dan kinki yah Al’ameen nima ki kaurace min ba,wae sae jia nakeji mijin da zaki aura sun xo gaisuwa gurin daddy.”

“Nan take Asmy ta rikice itakam kunyar Rahama takeji ,sae take ganin idan ta fada mata kamr cin fuskane ,tayi mata .” Ajiyar zuciya ta sauke kiyi hkuri My Rahama abun ne yazo bbu shiri,naso na sanar dake  .”naga kina fushi dani ko kiranki nayi da wayr mama idan kikaji muryarta sae ki kashe.” Kinfi kowa sanin matsalata.

“Ta kama kunnenta duka biyu idan nayi laipi ki yafemin Aminiyata …” Yarda tayi yaba Rahama daria ,naji na hkura nima nasan bazan iya fushi dake ba.”

“Ynxu sae ki tashi kiyi wanka ga mai lalle nan ta iso.”

Harta gama dasu Aunty zulfa ke ya’r mulki kina nan kina barci.”

Kwa’lalo ido waje Asmy tayi duk yaushe haka ya faru?”…A tohhhh.” Ina zaki sani ya’r mulki kina can kina mafarkin “Prince charming dinki.daria Asmy tayi gamida shigewa bathroom.

” *KAMU DAY”…*

6:15pm.na yamma Amare ne na hango tsakiyyar ha’ll cikin shigar Alfarma sun hade ,cikin weeding gown tasu ta “Amare Red sae silver head da suka saka akansu ” sunyi kyau na ban mmki Angwaye ma ,Anko ne wato Faisal da Al’ameen cikin shigar wani Ash colour materia na maza yaji dinki ya’r ciki da babbr,Riga.”

“A wurin AJ kurum ne bayanan Amma ya wakilta Nura ” wandda ya dinga yima Amarya Asmy watsen daloli da sauran ya’n uwanta.”

Haka aka gama taro lpia aka watse.”

“Ban garen AJ .kuwa booking din flight sukayi shida Aunty sadiya zuwa ” Dubai hado kayan lefen Asmy “tun ranar da sukayi wya bai kara Neman ta ba.”

“Amma Nura ya turo masa pics din Amryar tasa ,tayi kyau sosae hakama Aunty salma.” Taje kamu .”itada yaranta sae dae bata ga Rukaiyya ba.” Tasha mmkin Rashin zuwanta…

“Ranar kuma AJ.” Ya turo wakilansa Aka yanka masa sadaki dubu da’ri kamar yarda aka ya’nka na ya’n uwanta.”

“Ranar Jumu’a akayi Arabian night …aranar kuma aka kawo lefen Asmy ” lefen da ya girgixata ,haka ya zama abun mgana cikin dangin “wandda kowa ya dinga fadin Albarkacin bakinsa.”

“A can na hango ya’n group din Asmy b Aliyu suna duba lefen suna sabbatunsa.” Irinsu Tawakkaltu Dr.zee jameela Jegawa “Surry Bauchi.” Acan gefe na hango kawalli Munay rike da jakkar gwala-gwalai lolzzz lefe kan sae Wanda yagani Mr.AJ.” ya nuna ma dunia Kaunace……lolz????

“Ranar Assabar kuma aka Daura auren “Shema’u Omar omra da Faisal Zulfa’u umar Omar da Al’ameen sae ,kuma takwara ” Asma’u Omar omra da Abdul jabbar meera.”daurin Auren da manya-manyan ya’n kasuwan gwamnati kosasshin ya’n siyasa suka ziyarta.”

Sae dae muce Allah yaba su zaman lpia.”

“Sosae iyayen nasu ke masu Nasiha ” inbada kuka bbu abinda sukeyi”..

Misalin karfe 8:00pm.na dare Alh.omra ne ya shigo falon gidan yana ,”kwa’lama mama kira .”

“Daddy lpia??”

Wae me ake jira da baza’a bawa kowace mijinta ya wuce daita ba??” Mama ta sassauta murya ina jin ko dener zasu tafi haka Hameed ya fada daga can sae kowace tayi gidan ta.”

“Mganar banza !

Kenan…” Inaa hameed din ya shiga ne.. ??”

Dae -dae nan hameed ya bayyana cikin bakaken suit .”Wanda sukayi balain karbarsa ,kafin yyi mgana yah Anas yah Aliyu suka karaso suma kusan shigarsu iri daya .”

“Yah Anas yake fadin ka gafarce mu daddy.” Mun nemi izinin yin haka a wajen mazajen sune .”

“Yah Anas yah kalli Hameed jeka kace masu su fito …

” shema CE.”A motar yah Anas itada Faisal a baya .”sae shi dake” A gaban motar  yana jansu..

Sae Aliyu da ya dauki zulfa da Al’ameen …

“Sae kuma Mr.Hameed omra Wanda ya dauki Asmy da AJ. Acikin sabuwar BMW M4 dinshi..

“Angwa’ye ne ciki shigar wani bakin le’ss na maza mai tsadar gaske ,Wanda kudinsa zasu kai kimanin dubu Dari biyu da hamsin.”

Yyinda A mare suka hade cikin Wata irin wedding gown peach colour,Head dinsu da jakar hnnu hill’s shoe duka Dark blue ne.”

“A haka suka dauki hanyr zuwa dener a kunne ya shiga rada mata.” My drama Queen kinfi jia kyau !

“Dago kanta tayi ta zuba masa Golding,eyes dinta.”

Sae taga yyi mata kyau fiye da kullum” haka kuma ta kasa dauke idonta akansa ,shima din ita yake kallo .” komae ta tuno sae kuma tayi saurin dauke kanta.”

Ta wani bata rae.”lokaci daya ,duk yarda yaso su kara hada ido fi’r taki…

Note!

Plzzz my Real fan’s “A saka Ummy Aysha cikin Addu’a tana rubuta Exam”  ubangiji Rabbi ya basu ,sa’a “Wato marubuciyar…. *MIJINA SIRRINA!*????

WATA RANA!

N@ Asmy b Aliyu..

©Haske Writer’s Association…

41

“Alhmdullhi dener ta ka’yatar anci Ansha Anyi rawa.karfe goma sha daya na dare.” Kowane Ango ya dauki “Amaryarsa zuwa gidan sa.

“Shema ce.” A NNDC Quaters.”

Sae zulfa da take sultan Road.”duk da  ba’a kano zasu zauna ba.” Mijin nata sokoto yake aiki.

Sae mrs.Meera da suke xaune.”A lamido crecet.”wandda kowane tym.”zasu iya barin kano zuwa bauchi…”

“Gaba dae gidajen su ba na rainawa aciki .” bata lokaci ne tsayawa tsara gidajen nasu.” Sae dae kawae kuxo kallo Readers “idan kunyu Ra’ayin hakan.”

“Zuba ma ” Mansion din da take ciki ido tayi haka tana jin qaunar mahaifanta.”batasan da mexata saka masu ba qaunar da suka nuna A gareta.”

“Gidanta Falo ukku ne aciki.”..

Sae 2 bedroom… Falon ta na farko kujurun sa dark blue ne haka ma fentin falon komae na falon dae blue.

” sae na biyu Wanda ya kasance White &black na ukkun kuma Red ne hakama ” dakunan barcinta.

“Dakin barcinsa.komae black &white ne yyinda nata ya kasance blue & Red.” Sae kiching da store .”A gefe.a takaice dae bbu abunda bbu na more …rayuwa aciki Bangaren swimming pool daban .”hakama guarding…

“Itakam gaba dae kudin AJ.” Sun gama gigitata shine ranr yake “fada mata Baya aiki …dole tasan Aikin da yake , wata zuciyr take fada mata hkn.”

“Karfe sha biyu da rabi na dare ya turo kofar dakin nata ,Dauke da madaidaicin Tire a hnnunta .” yaja center table ya Daura akai.”

“Tana sanye cikin Riga da wando na barci ,masu kauri kalan sararin samaniya “… “Dan yau taji garin na Kano akawe sanyi ga hadari ya hadu wandda ya sakarda sanyi gaske.” amma bbu alamr ruwa .”

“Kallo yabita dashi itama din haka yana sanye cikin milk jallabiya mai ya’nkken hnnu..” Wadda ana hango gashin ki’rjinsa wandda yake kwance lu’f baki…gwanin Sha’awa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button