Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Gefen Gado ya zauna Ga abinci nan nasan zaki bukaci hakan .” sae kuma mekike so??” Kanta ta sunne a kasa ,tareda wasa da yatsun hnnunta .”yana son macce mai kunya.”

“Cikin siririyr muryrta ta.” Take fadin bana bukatar komae.”

“A hnkali ta dago ta zuba masa ido .” murya can ciki.” take fadin .MUMIN!!

” Sae da yaji tsikar jikinsa ta tashi wani irin yar yaji.”…

“Kyawawan idanunsa ya zuba mata ,A Dan shagwabe take fadin Shine ranar kake fadin baka Aiki to duk  ,waye yabaka kudin wannan hidimr.??”

“Yarda tayi mganar tabasa daria sae dae baiyi daria ba … smiling yyi bita dashi yana mata kallon So. ” A banki na aro idan na fara aiki zan biyasu ..”

“Zaro ido tayi gamida dafe kirjinta.” Har yaushe xaka samu aiki?” har ka biyasu..” Wata rana ! Insha allahu ..”Addu’arki kurum.” Nake bukata.

Ko bazaki min ba.??” Mexai hana zan maka mana.

Anan yyi serving dinta.”ya fara ciyar daita gasashiyr kazar da Ya Anas ya siyama kowane “Ango ….yana bata yana kallon yanayin bakinta.

Kai bazaka ci bane?”

“Da’ga kai yyi Alamr ehhhh..” Meyasa ??” Ta tambayesa ka’ro na biyu …har aransa yaji ddin  yarda take kula dashi haka.”

“Bana jin yinwa Queen.!!

Yyi mganar ,tamkar karamin yaro hakan yasa ta kya’lkyale da daria baki wangalau ya saki yana kallonta .” baeyi  aune ba yaji hnnunta kan cikinsa.”

Kai mumin karya fa haram.”ga cikin ka nan tamakr baka saka masa  komae.”

“Runtse idonsa yyi A hnkali yana jin hnnunta acikinsa.”…

Baiyi Aune ba yaji kazar a bakin sa.”

Bude idonsa yyi A hnkali yana kallonta Dan har ya fara jin sa cikin wani ,yanayi.” Itama ta lura da sauyawar da yyi ..”baka da lpiane??” Tayi maganr cikin nuna kulawa A garesa.”

“Mikewa yyi tsaye. Queen zanje na kwanta kema da kin gama kiyi ,Addu’a kafin ki kwanta.” Ya Dan  russuna ya subabbaci goshinta.”

“Gud nyt!

” da sassarfa yabar dakin binsa tayi da kallo ,itama jin tayi kazar ta isheta .”Dan haka ta ture plate  din gefe tareda .” tsiyaya fresh milk A glass cup tasha..”

“Mikewa tayi toilet ta nufa brush tayi gamida dauro ..Alwala shafa,i da wutri tayi sa’annan tayi nafila raka’a biyu sae kusan 1 ta kwanta.”

“A bangaren AJ. A daddafe yakai bedroom dinsa zubewa yyi A gado yana maida numfashi “… Dan yasan koxai mutu.” Drama Queen.” baza ta basa abunda yakeso ba.”a haka xai ta lalabata kurum.” Tunda ya lura tana da saurin sabo da mutane.”

“Shima nafilolin sa ya gabatar ,gamida bin lpiar gado.”

*MA’U* …

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu…

©Haske Writer’s Association…..

42

Washe gari…..

“Karfe biyu na Rana hajja dasu Aunty sadiya suka ido gidan AJ. Da kulolin abincin su.

Yana xaune A falo yana waya da Mimi yaji ana danna ka’rrawar shigowa ,falon yana  wayar  ya nufi ko’far yana bude kofar yyi tozali dasu Aunty sadiya ,dakuma hajja.”

“Angel I will call yhu back.” Baijira Mae zata fada ba yyi saurin datse kiran nata.

“Rungume hajja yyi tamkar wani karamin yaro ,hajja ta Dan turasa gefe ta wani bata rae ya langabar da kae yna kallon ta.”

“In a low tone ..” Yake fadin plzzz saki fuskarki granny fushinki yna ban tsoro.” Gaba daya  suka saka daria hka suka rankaya zuwa falo.”…

“Ina takwarar tawane ?” Hajja tayi mganar tana kallonsa ,yyinda Rukaiyya ta nufi denning side “ta aje kulolin da suka , taho dasu.”

“Tana ciki hajja bara na dubata na lura ,hajja kinfi kaunar Queen akaina.”……bbu karya acikin maganar ka tabbas ynxu nafison Asma’u dakae murmushi maii kyau ya saki ,gamida Shafa kyakkaywan sajensa ,bbu damuwa hajja banji haushi ba.” Nama ji ddin haka.”

“Ya mike tsaye bara na duba maku ita.” Kai tsaye dakinta ya nufa yyinda Rukaiyya tabisa da kallo ,hka taji idanunta sun ciko da kwa’llah.”

Tana tsaye Agaban mirror dressing ,tsayawa yyi cak ! A bakin kofar shigowa ya zuba mata ido tana daure da “Ash colour din towel Mae Dan girma hka.”

Jin tayi an rugumeta ta baya .”A tsorace ta bude ido tana kallon ikon Allah!…ta cikin madubi suka hada ido sae taga ya daga mata gira.”

“Wayyo mumin kasakar min nauyin ka plzzz..ta fada tana son yin kuka ,Cikin kunne yake rada mata .da gaske ??”

“Kedin na tabbata kinfini nauyi.”  Uhm hmm.banyarda ba .”batayi auneba taji ya sureta sama ya fara zagaye dakin daita.”

“Wayyo allah na!

Dan Allah ka daina .” wani iri. Na keji ,ta kankamesa gagam” tareda tura kanta cikin fadeden kirjinsa.” Tsayawa yyi cak ! Yana kallon yarda ta rufe idonta .” bakinta ya zubama ido .jin ya tsaya tayi yunkurin kwa’ce kanta.”

“Ganin haka yasa ya direta a kasa.” Amma sae dae me??”. takasa tsayuwa.” Baya -baya tayi zata fadi yyi saurin tarota.”ta zube ajikinsa jagwaf” ..tana maida numfashi.’

“Dariya ya soma yimata da almr yama manta dasu hajja dake zaune a falo .” fadawa tayi kan gado “tana maida numfashi haka ,ta zubama selling ido .” kwantawa yyi gefenta gamida tallabo fuskarta .”

“A shagwabe ta buge masa hnnu sae ga hawaye na zuba a idonta.” Abunda ya daga hnkalinsa kenan.”tambyr ta ya somayi hnkali tashe ,meya faru kuma?”..

Bata kulasa ba .”A fusace ta sauka daga kan gado shikam “binta kurum yake da ido ,kayanta yaga ta Ciro kayanta ta shiga shirya kanta.”

Tana gamawa yaga tana shirin walwale towel agaban sa.”yyi saurin kauda kansa gamida mikewa tsaye  ,kishirya su granny na jiranki “A falo da haka yasa kai ya fice.”

*******

“Cikin sanyinta ta nufo su hajja zuba mata ido yyi tana cikin ,doguwar Riga kalar peach mai ya’nkakken hnnu rigar body hook.CE.” sae Dan karamin mayafi shima peach Wanda ta azo akanta.”

Sae kamshi na mussaman takeyi ,A hnkali AJ.ya lumshe idonsa ya lura tana son doguwar Riga a rayuwarta.”haka kuma tana mata kyau.”

“Zubewa tayi agabn su tana gaishesu cike ,da kunya hajja sae tsokanarta takeyi jiki bbu kwari ta mike tsaye ta nufi hanyar kiching.”

Sae da ta Dan yi nisa ta kalli Rukaiyya .”Rak! Zo taimakeni Dan Allah .” cikin jin haushinta tabita da ido bbu musu ta mike tabi bayanta.”

“Drink’s da snacks ta zuba a katon tire tabawa ” Ruakiyya tace ta mika masu ,dae -dae kuma lokacin AJ. Ya shigo kiching din .”batayi aune ba taga ya jawota ajikinsa nan take ta hade Rae hada fuskarsa yyi da tata haka yana gogar ,hancinsa da nata.”..

“Lumshe idonsa yyi yana shakar kamshinta ,kafin ya bude idonsa a hnkali cikin wani irin yanayi yake fadin “.. Kinyi kyau my drama queen!!

” ina son kamshin nan naki ta hararesa gamida dauke ,kanta wae mumin yaushe kazama hakane??”…..

“Da sauri ya saketa ” Am sorry na daina.”in a low tone “…yyi mganar.

” muje ki hadamin Ruwa nayi wanka hnnunta ya Rike ,A tsorace ta zaro ido.”tana kokarin kwa’ce hnnunta cikin nasa girgixa mata kai yyi sae ta mairairaice .”murya to ka sakarmin hnnu mana.”

Baiyi musuba ya sakar mata hnnun da gudu tabar kiching din.”anan yabita  da kallon so.”….

************

“Asma’u nayi farin cikin shigowarki cikin Rayuwar Abdul jabbar.” Kece kawae zaki xamr masa “Garkuwa wajen ya’kar makiyansa.”….

” Ita kam Asmy jikinta yyi sanyi sosae ta tausayawa mumin dinta.” Anya kuwa zata iya wannan Aikin??”..

Tamkar hajja tasan abunda yake ranta,tayi saurin katseta.”gamida fadin karki damu Asma’u ,tunda basa taba tunanin kematar sace. ” zasu dauka ke Bo’ss dinsa CE .na wani Dan lokaci fatana Allah ubangiji yabaki sa’ar lashe jarabawrki Amin hajja na gode.”. Aunty salma ke fadin insha allahu plant din mu xai tafi yarda akeso….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button