WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Nasan ya’rtawa bata da tsoro.” Cike da jin kunya Asmy ta sunne ,kanta kasa.”
“Anan kuma Aunty sadiya ta karayi mata Nasiha ,yyinda hajja tace nikam gobe zan bar kano.” Ina sa ran zuwan ku a koda yaushe .” duk da yace zakuje Indian Mimi ta matsa masa ,da rigima murmushi kurum Asmy tayi.”
Nima wannan karon zan bisa ,hajja.”cewar Rukaiyya aunty sadiya tace ae kunfi kusa mukam gobe da izinin Allah zamubar kano.” ….bayan la’asr sukayi shirin tafia yyinda Asmy ta cikasu da kayan Arziki sae samata Albarka sukeyi.”
Suna tafia sae kuma ga ya’n gidan su .”matan yayunta da wasu danginta .”
.suma sae ana sallar magrib suka tafi….suna ficewa ta fada wanka.”Wanda har lokacin bata hadu da AJ. Ba.”
★★★
“Misalin karfe takwas na dare naji ka’rar dannan ka’rarrawar shigowa falon lokacin ma.” Ina kiching ina cikin shigar,English west .” Riga da wando rigr mai hnnun supghaiti. Ruwan Zuma sae wandon Jean’s fari Sol’ Wanda ya kamani har ya fitowa da hips dina.”
Karasawa nayi jikin kofar ,na bude mukayi ido biyu da wandda ke tsaye jikin ko’far sanyen yake cikin shaddar (Hilton))” sky blue kansa bbu hula ,sae naga yadan rame haka tamakr yana cikin damuwa.”
“Sae naga bbu fara’ar ko kadan akan kyakkayawan fuskarsa .”na basa hanya ya shigo Na amshi manyan ledojin dake hnnunsa ina masa sannu da zuwa.”
Ya amsa cikin wani irin yanayi a hadamin dener Queen ina jin yinwa.”yarda yyi magnr yabani tausayi.
“Abinci yake ci .yana bata lbrn jibi zasubar kano zuwa India daga can zasu wuce Bauchi.”
Cikin zolaya take fadin “Kayi missing din Aliya kenan??” ,nan take taga yanayin sa ya canja.”wani irin kallo taga yana binta dashi Wanda takasa fassara sa.”
Wani irin faduwar Gaba naji lokaci daya.” Banyie aune ba naji gaba dae ya jawoni a jikinsa ina jin yarda saitin zuciyrsa ke halbawa da sauri da sauri ” lalubar bakina ya somayi “..A tsorace na ware manyyan idona akansa.” Kmr jira yake na dago kaina .”yyi hanzarin sanya bakinsa Cikin nawa.”
“Ya soma kissing dina tamkar wani mahaukaci lokaci daya ya rude ya fita hayacinsa.”
_*Asmy b Aliyu novel’s*_….????
WATA RANA ! [posted on 4 .”August 2017 @t 8:10pm.]
By~Asmy b Aliyu.
43
“Sae da suka kwa’shi fiye da minti goma a hka da kya’r ta samu ta kwaci kanta. ” A hnnunsa ,da gudu ta nufi dakinta …Cikin wani irin yanayi yabi bayanta da kallo ,hnnunsa ya saka Cikin sumar kansa “gamida brushing dinta da hnnu.”
….”Ana gobe. “Zasu tafi taje gida haka taje gidan su Aunty zulfa .”
“Gurin Rahama ne kurum bataje ba ,sabida tayi tafia itada momyn su zuwa Zaria.”
*”INDIAN*….
“Mimi tayi murna da ganin yayan nata da kuma ya’r uwarta Rukaiyya ,Asmy ce kurum batasani ba .” sae da suka kebe da AJ.anan take tambayr sa .”
“Yayah!..
Wannan fah?”.
” she iz my wife and my life…
Ido waje Mimi ke kallon yayan nata .”
“But my darling brother how comes??..
” Ta fada cike da rashin jin ddin xancensa,nan take mood din ta ya canja.”
“Folding din hnnunta tayi ,akan kirjinta ta wani bata rae haka nan take kwa’llah ta cika idonta.”
“Meya kaika Yayah?” Meyasa kayi haka ..”ka manta balain da ka shiga akan macce?”….zokiji my Angel .” zaunar daita yyi gefensa.
“Listing to me very carefully .”.. My Angel bazan taba na dmar kasanceer drama Queen. Acikin rayuwata ba Mimi.”
“Did yhu know why??”
Cikin sanyi jiki ta girgiza kanta almr .”A’ahhhhhhh!!
” Asma’u ba irin matan da ake yiwa rikon saka saka bane ,tana da abubuwa da dama da na keson Abokiyr rayuwata dasu…”She was All d qualities and All d Attributes to be loved upon.. ”
“Anan ya zayyana mata duk yarda Auren su ya kasance,Abu daya yasan ya bo’ye mata ” Contract marriage .”dinsu da Drama Queen.”
“Wowwwww My darling brother ,nan Gaba kadan zakayi beautiful Relationship kaida ..” *Drama Queen* dinka.” Am so happy for yhu my own brother in d world.”
Nan take Mimi ta shiga nuna murnarta sae Rawar jiki takeyi da Asmy itakam .”Rukaiyya ta zama ya’r kallo tana son Yah AJ.” Su tafi masauqin su ta kebe itada Mimi…”
“Shesshekar kukan Rukaiyya ya ishi Mimi ,A fusace ta katseta wae nikam ,Rukaiyya meya faru kinki yimin bayani Komae .”
Cikin fushi itama Rukaiyya ta dakatar da Mimi.” Meyasa zan fada maki damuwa ta?… Mimi kinfi kowa ,sanin soyayyar da nakeyi wa Yah AJ.” Amma ynxu kina Murnar ya auri Asmy …..Hawayen idonta tashiga gogewa ,ohkey fine !….
“Nazata idan na kawo damuwa ta .” zaki fuskanci ni, zaki sharemin hawayena ,Ashe ba haka bane .”
“Wanda kuke ciki daya shi kawae ne naki .” hnkalin Mimi yyi balain.tashi xubewa tayi a gaban ,Rukaiyya tarasa yarda zatayi daita .” hnnunta tasaka ta shiga gogema ta hawayen idonta .”
“Is ohkey !!
My dear sistr kiyi hkuri ki yafemin ,na maki alkawarin Yah AJ.xai soki zai Goya ya’yan da zaki Haifa …I promise hnnu tabata sukayi shaking hand’s…
” kukan farin. Ciki Rukaiyya ta fashe dashi gamida hugging din Mimi.”
“Tana zubar da hawayen farin ciki….”
Kwanan su 3 india sukayi sallama da Mimi tamkar kar su rabu,harda kuka tayi …..suma cikin kewa sukabart a haka ta cika Asmy da tsarabar kananun kaya.”
~~~~*BAUCHI*…..
“Jirginsu Na sauka A garin bauchi yaji wata irin natsuwa ta shigesa.” Kalmr nan ta hausawa yake tuno wa daita ,inda suke fadin.”kowa yabar gida gida yabarshi….
Sageer ne yaxo daukarsu .”cikin tsananin farin ciki ,da kewar junansu suka Rungume junansu.”,
“Lkci daya sageer ya juyo kan Asmy anan yake mata sannu da zuwa .” gidan Aunty sadiya suka nufa acan sukayi dener.”
Sa’annan Sageer ya daukesu zuwa dae daga cikin gidajen sa.” Daren Ranar sunyi shi cikin Aikin yarda zasu bu’llowa su Aliya.”
Sae kusan 12:00pm.sageer yabar gdan suma wanka kurum sukayi sukabi lpiar gado…Dan sun kwa’so gajia sosae.
…..Washe gari.”
Karfe goma na safe Sageer ya diro gidan kasancewr Week end ne.”
“Duka suna A falo AJ.na aiki da laptop cikin Tsokana Asmy ke fadin yau dae xakaje kaga Aliyan ka!
” A fusace ya dago kansa yana kallonta lokaci ,daya ta tuntsire masa da daria shima sageer ya shiga tayata.”
“Ture laptop din .”yyi gefe ya rarumin pillows ya dinga watsa mata da gudu ta tashi A hka suka shiga zagayen ,falon….Anan yyi nasarar damkar ta.”
“Lokaci daya suka fada kan coach ….maeda numfashi ta shigayi ,haka yasa ya tsareta da manyan idonsa.
” Am sowiee plzzz Mr.Abdul jabbar Meera plzzzz kamin nauyi plzzz kaji mana. Tayi mganar A shagwabance.”
“Dogon Hancinta yaja da karfi ni banyi fushi ba Mrs.Abdul jabbar Meera !! Ya fada gamida kashe mata ido dagota yyi oya jeki kiyi wnka ,tym.na tafia….
Yau zakije ki hadu Da Mrs.Aliya Meera ,drama Queen .” Am scared very scared tana da hadarin gaske.
Ta hararesa gamida rike kugunta duka biyu,ta maida kallonta da Sageer,Mr.Sageer kajama wannan friend din naka kunne.” Ko ya mance nice bo’ss dinsa.
“Murmushi mai kyau AJ.ya saki gamida Shafa sumar kansa shima sageer din murmushi yyi……
®HASKE WRITER’S ASSOCIATION..????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
44
“Manya-manyan motoci ne na Alfarma suke ta shigowa a harabar gidan Mr.Meera da Almr ana wani gagarumin Taro A yau.”
……….Tsaye take A hrabar gurin tana Amsa wya cike da masifa tana cikin Shigar Riga da wando way’andda suka karbeta sukayi mata kyau wandon Jean’s ne baki sae kuma rigar T.shirt fara so’l Mae dogon hnnu …..Bbu alamr mayafi abisa kanta wasu uban hill ne a kafafunta kananan kitsone Na ghana Weaving…..wandda aka yishi da gashin doko Wanda yake famar reto a tsakiya bayan ta ,taci uban make up “akan kyakkyawar fuskarta sae kace mai zuwa gasar sarauniyr kyau ta dunia.” Dan nikaina Asmy da ke dauko mako rahota tayimin kyau matuka.”…