Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Haka ta tsuke kunkurun ta da bakin belt ,haka yabaiwa mazauna ta damar fitowa.”

“Billy ce takaraso gurinta Itama tana cikin shigar body hook” Riga da skirt.”…

“Aliya wat wrong with yhu?? Mekike yi anan ?” Lokaci yyi da zaki yanka cake ,kinki tsayawa guri daya.”

“Am sorry billy ina jin kaina wani iri ne a yau duk da yau Ranar farin ciki ne a gareni ,kuma gashi har yau Haseen bai karasoba.” Gaba dae wayoyin sa kashe.”…ki fadamin mexanyi?

“Tayi mganar damuwa karara a fuskarta….

Kibi komae A hnkali Aliya maybe baida chagi a wyansa,mukoma ciki mom na nemanki….”

**********

“Tana cikin shigar wani material Fari ka’l Dan ubansu ,Wanda kudinsa xasu kai kimanin Naira dubu dari da hamsin.

Doguwar Rigace ” dinki A1 sae gaban rigar da akayi sa da wasu irin duwatsu masu Ado bakake masu,kya’kyalin gaske.”

“Faraen Vincci hi’ll ne ” A kafanta masu belt …..”sae Dan karamin veil da ta yane kanta dashi ,su uban kamshi take zubawa tabbas tayi kyau “duk da simple make up ne a fuskarta.”

“Takun tafiyrta su AJ sukaji da sauri suka dago suka kalleta shima yana cikin Bakaken suit ” ganin irin kallon da sageer kemata yaji kishi ya kamasa, da Sauri ya mike tsaye ya kalli Naila wadda itama Aiki zatayi tareda Asmy tana cikin uniform dinta na body guard na mata.”

Naila karbi handbag nata mana da sauri ,ta karasa gurin Asmy ta amshi jakar hnnunta “cikin Takunta na kasaita ta karaso gurinsa ……” Me kuma ya faru kawani bata Rae ??”..

Bbu komae Drama Queen ! Lokaci na tafia ya fada ba tareda ya kalleta ba.” Dan gaba dae kishi ya ,gama cikasa ….oh really,tayi mganar tana kallon sa.”  bai kamata kayi fushi ba hka zakaje ma Aliyan ka fuska A daure.” Plzzz Dan saki fuskar mana.”

“Shi kam tuni sageer yyi gaba ,a tare suka fito body guard na take masu baya zuwa mota ….” A hka suka nufi gidan su Abdul jabbar.”

*****

Baiyi mmkin motocin da ya isko birjik a harabar gidan nasu ba,Ya kalli Asmy cikin sanyi ..”har zaiyi mgana komae ya tuna yyi sauri basar da zancen ,Anan ya manna mata bakin glass din Frada …”dai dai lokacin da guards dinta suka bude mata marfin motar.”

Cikin takunta na kasaita ta fito tana karema ,gidan kallo Wanda ta radawa suna.”Aljannr dunia mutanen dake A harabar gidan da yawa “..basu gane AJ ba.”

Haka body guard’s suka take masu baya ,zuwa kofar shiga gida.”

Suna sawo kai dai-dai lokacin Aliya zata ya’nka cake mom “na gefenta granny da Aunty sadiya da kuma” Rukaiyya da sauran mutanen da Aka gayyataa da mazaaa da mata  A gefe…..

“An kawata Falon da flowers masu ban Sha’awa…..

” Ganin AJ …A tsaye ya firgita mutanen dake cikin ,falon waya’ndda suka San sa …”lokaci daya Aliya ta saki knife din hnnunta.”

Gaba dae ta Rude haka ma mom da sauran ,friends dinta cikin takunsa na kasaita ya dosheta sae xuba mata murmushi yakeyi.”

Dae-dae inda wukar ta fadi ya durkusa ya dauka ,yana dagowa ya rugumeta kam” ajikinsa Happy birthday my Luv!

“Hawayen farin ciki suka gangaro ,daga idonta Ta dago daga jikinsa tana tattaba fuskarsa ,Abdul Kaine kodai gixau kake yimin??” Ta fada cikin rawar murya gaba dae tagama Rudewa …nine Aliya duba ki ganni ya manna mata kiss akan cheek’s nata ….Dama kana Raye??”

Yes mana kinga ikon Allah ko ??” Come on Aliya yau Ranar kice karki daga hnkalin ki ,nine a gabanki cike da farin ciki ya rungume mom dinsa.” Haka yabi kowa yana hugging dinsa.”

Kafin ya dawo Gurin Aliya “cikin wani irin farin ciki take Kallonsa Am so happy to see yhu my love I really miss yhu Abdul jabbar !!

Tayi hugging dinsa ,can kuma ta sakesa ina kashiga tsawon watan ni haka??” Aliya iz a long story.”

Sae mun zauna.” Wukar ya bata gamida taimaka mata ta yanka ,cake shine farkon Wanda tabaiwa cake …”A baki haka shima ya dauka yabata nan ta baiwa granny da mom..”nan wuri ya dau Tafi ji kakeyi Raf! Raf!!

“Congratulation  mrs. Aliya Meera Happy birthday to yhu!!

Jin wata sanyyar murya ta daki dodon kunnenta yasa ta dago ,da sauri taji inda muryarta ke fitowa …..”. A hnkali Asmy ke takowa gurin Aliya yyinda Naila ke take mata baya da kuma body guard maza guda biyu …masu karfin gaske..”

“Wani kallo Aliya takeyi mata Na Rashin sani, cikin karfin hali tabaiwa Aliya hnnunta na dama.” Itama Aliyar tabata.” Am Asma’u Omar omra…Aliya Abdul jabbar Meera ,Asmy ta gyada kai sukayi shaking hand’s tareda girgixa ma junan su kai.”

Asmy ta maida kallonta gurin AJ…anan kuma ta rufesa da Fada Mr.Meera wat Nonsense’ss is This??” Da dukiyar ce tawa ake .”celebrating haka??”

Kudin nawa ake banzatar wa “kamr laidar fiya wata …..this is impossible !!

” bazai yuyuba ….!! Takarasa mganar cikin Tsawr gaske anan ta umurci dayan gurads dinta ya kira waya Sauran su su tare mata kofar falo kar abar kowa ya fita.”

“Am sorry Mrs.Omra Dan Allah kibi komae A hnkali cewar AJ.” Yyi mganar cikin girmamawa!!….A fusace ta juyo garesa gamida zuba masa manyyan idonta masu gigitasa.”

“Idan Ran Aliya yyi dubu to ya baci ,Anan ta karaso gaban Asmy …..hii how dare yhu to speak my husband like DAT?”

“Ina tunanin bakya dai daga cikin family member’s na gidan nan so meye naki Aciki Dan an zubar da dukia ina tunanin kudin nan banaki bane nasa ne….” So wat do yhu want??

Aliya tayi mganar gamida folding din hnnunta akan kirjinta ta zubama Asmy ido.”..lokaci daya Asmy ta kya’kyale da dariar da yakara fusata Aliya.” Itakan ta tasan tana cikin Tsaka mai wuya “daurewa kawae ne takeyi ko kadan bataso A fuskanci,Weaknesses dinta.”

“Naji dukiyar mijinki ne A can lokacin Da ya wuce but not now!!

Komae na mijinki a ynxu is belong To me…..baki “.. Wangalau ta saki tana kallonta.”

Dariya Aliya ta kya’kyale daita.” Gamida nuna Asmy da yatsan ta .”Are yhu out of your mind…??

Nan kuma Aliya ta maida hnkalinta kan AJ.wandda yagama Sandarewa A wurin,Abdul kana jinta wae gaba dae dukiyrka ta dawo hnnunta.”

“But Abdul jabbar ….sae kuma mganar ya sarke a bakinta takasa karasawa “…

” Don’t wrong Mrs.Aliya Abdul jabbar Meera  “I will explain Everything but not now ! Sae lauyana yaxo….”

Anan Aliya tayo kukan kura Akan ta ,saurin ja da baya Asmy tayi ….”plzzzz Mr.Meera Take crazy women And  faraway”from me gagam “AJ ya riketa …” Gaba daya ,tarikice masu tana fadin Asmy karya takeyi ….” A fusace AJ .yaja hnnunta zuwa bedroom dinta.”

“Wurgata yyi kan gado….am requesting yhu to  stop dis Nonsense’s drama Immediately.”

“Baki wangalau ta saki tana kallonsa hawaye na mugun zuba A idonta ,mganar Mrs.Omra gaskiyya ne inba so kike mubar gidan nan ba.” Yyi mganar cikin fushi A gaggauce ta mike tsaye tana binsa da kallo ,A tsorace.”

“Yes my property iz belong to her now! .” ba karya ta fada ba ,Aliya ta girgixa kai hawayen idonta na mugun zuba cikin rawar murya take fadin .”She is Run Everything & my happiness “layi ta farayi yyi saurin tarota nan take ta sumaa…

*TEAM…DRAMA QUEEN*”.????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association….

_word’s can’t Ever explain how much I love yhu sis *Zainab Bello Aliyu*”(ZEERO) so this page goes to yhu my lil sistr thank yhu so much for the love stay blessed my ya’r kanwa.” Luv yhu more!_*one love*#❤

45

“Some hour’s latter.”

“Duka suna zaune A babban falo sai …Aliya CE a gefen AJ.kallo daya zakayi mata kasan tana cikin tashin hnkali ” haka ma mom daka kalleta kasan ,A rude take..hajja da Aunty sadiya na A gefe.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button