WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Yyinda baristr musa da sageer suna zaune waje daya.” Da alamr Asma’u kurum akejira.
“Takun tafia sukaji A hnkali suka maida kallon su gurin ,cikin takunta na daukar hnkali ta fara saukowa daga kan stairs yyinda. Naila ke take mata baya.” cikin wata doguwar Riga .” body hook,orange &brank Mae dogon hnnu sae Dan karamin veil dinta orange.” Wandda tayane kanta dashi..
“Idon AJ.na kanta Aransa yake fadin ita wannan kullum cikin ,doguwar Riga ta body hook ko jallabiya.”
“Kujera mai hawan mutum daya ,ta hakince gamida crossing leg’s dinta tana kallon mutanen falon daya bayan ” daya.
“Wani mugun kallo Aliya keyi mata….
” Naila mikawa baristr musa Document’s din hnnunki.
Cike da girmamawa “Naila ta isa gaban sa gamida Dan russunawa ta mika masa file’s din hnnunta.”
“Cikin kwanciyr hnkali baristr musa ya shiga duba takardun dake ,cikin falon daya bayan daya.” Tsawon minti goma ,baristr musa yana duba takardun…
“Ya dago yana kallon AJ. A fakaice Da ido ya masa alama ya Riga ya gane meyake nufi ..” Ya mike tsaye gamida kallon family member’s din sae dae kuyi hkuri .”wannan yarinyar tafiku gaskiyya takardu sun nuna hakan.” Gabadai dukiyar Mr.Abdul jabbar meera ta dawo hnnun Mrs.Asma’u Omar omra.”
Yana gama fadin hka yace na barku lpia sa’annna Ina Baku shawara karku gwada shari’a da Mrs.omra Dan bazaku iya ka’rawa daita ba.” Nabarku lpia ..”
“Cikin wani irin fushi Aliya tamike tsaye tana kallon AJ.”
“Shima cikin daure fuska ya mike tsaye yana kallonta, duk kune kuka jazamin wannnan hasarar tsawon wannann lokacin da na dauka bana gida meyasa Baku nemeni ba?”
“Bayan haka kun saka dukiyata ta salwanta A Sanadin ki!! Ya fada yana nuna ta.” Dan haka duk cikin Ku duk wandda yaji baxai iya zama dani ba.”hanya A bude take.”
“Da sauri hajja ta katse sa .mekake fada haka Abdul jabbar karka ka’ra fadin haka ,A kowane irin hali zamu iya zama dakai.”
“A sanyayye mom ta karbe zancen da fadin Kayi hkuri da’na munsan bamu kyauta maka ba.” Amma karka dauka da zafi my son.”mun shiga tashin hnkali A ranshin ka.” Hawaye suka zubo a idonta.”mun Amince a kowane,irin hali zamu zauna dakai da ddi da rashinsa.”
Cike da wani irin farin ciki yyi hugging dinta.”suna hada ido da granny tayi masa jinjina???? ya mayar mata.”
“A hnkali drama Queen ta mike daga zaunen da take ,ta maida hnkalinta kan AJ.” Zaka zauna A karkashina idan zaka amince da sharadina??”
“Da sauri AJ.ya zube agaban ta komae kikace hka za’ayi.”… Baki wangalau Aliya ta saki tana kallon sa .” yau Abdul jabbar ne zube agaban macce yana mata haka.”
“Zakayi Aiki tare dani ” sa’annan kuma gaba daya zan canja tsarin Aikin gidan nan ,Abu na farko shine …”bana son ganin ma’aikata a gidan nan.”
“Mutanen dake cikin gidan nan ,su zasu dinga aiki irin masu Abinci haka da share -share.” Dan haka na sallamesu.”
“Driver kawae nake buka’ta da maigadi.”….. Macce daya zan daukewa aikin gidan nan ,wannan tsohuwar wadda naji kuna kira hajja.”
“Sauran matarka da Mahaifiyar ka zan basu Aiki.”…
Mahaifiyar ka itace zata dinga Abincin gidan nan gaba dae a kowace Rana.sau ukku!!
” A firgice mom ta kalli Asmy sae taga tayi mata wani irin kwa’rjini da da sauri ta dauke kanta .”ta samu kanta da wani irin jin tsoronta.”………
“Mrs.Aliya meera Ita zata cleaning clearing din part din nan dana hajja a kowa ce safiya,sau ukku kuma.”
“Tafi Aliya ta farayi mata RAF! RAF!…yhu Are talking 2 much Mrs.Asma’u omra….nafi karfin na kaskantar da kaina Akan wata ..
” Ta kalli AJ. Baxan iya zama cikin wannan gidan ba.” Zan koma gaban iyayena !har ranar da zaka samu ,gidan kanka.”ta share hawayen idonta ,Haka ba yana nufin na bar sonka ba.”A kowane hali muna tare.”
“Folding din hnnunta tayi a kirji gamaida,tattaki gaban Aliya …ohkey naji bayanin ki Mrs.Aliya meera hanya bude take zaki iya tafia fatan Alkhairi.”
“Cikin fushi Aliya ta goge kwa’llar idonta .I don’t need your good wishes ” Any more….. ,Amma kisa Aranki.” (WATA RANA!)”zan dawo gareki na maki Alkawarin sae na dawoma da mijina dukiyarsa ” mark my word’s.just wait and watch….
“Da gudu tabar falon tana sharar kwa’lla itama Asmy sama ta haye dama kuma A part din AJ.ta sauka da haka taro ya watse….”
Kaida kawo tashigayi ,A tsakiyar falon ..”jin tayi anyi hugging dinta ta baya.”
“MUMIN !
Aliya fa zata ba’ta mana plant dinmu.” Karki damu my drama Queen.” Bazata tafiba.”
Da mmki ta juyo tana kallon sa,kamar ya sabida nafi kowa sanin halinta “Macce CE mai hadarin gaske ,Zan kula da duk takunta.”
Da haka ya jawota jikinsa,ya hade fuskarsa datata hancinsa,na gugar nata.” Zif din rigarta ya fara ja cikin hikima.”nan take ta bata rae gamida kwa’ce kanta a hnnunsa .”
“Bana son wannan abun plzzzzz,mumin ina tunanin mun Riga mungama wannan magnr kai Abokina ne kurum.”
Cikin wani irin yanayi yake kallon ta cije lebensa na kasa yyi .”cikin sanyi yake fadin Am sowiee,da haka yasa kai ya fice daga part din nata…[truncated by WhatsApp]…
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
*here’s a page in a honour of my dear big fan’s and supporter’s, khaleesar Haidar novel’s pharty novel’s Dandalin Autar Hajia ,Maska fan’s Matan kwarai Dandalin Asy Khaleel ,Rumbun Asiya Basheer Aliyu Zeey Al’kaseem novel’s And other’s thank yhu for d Luv and support*”..ONE LUV#❤
“SOME LOVE STORIE’S NEVER END!!????
46
In Aliya’s Room….
” katuwar Trolley dinta ta jawo ta shiga zuba kayanta a haka AJ.”ya sameta Jikin ko’far dakin ya jingina ,gamida yin folding din hnnunsa A kirjinsa.” Sae da tagama tsara kayanta tsaf !
“Cikin katuwar trolley ta zuge zif .
Dama tana cikin dinki Riga da skirt.” Holand ce brown da ratsin ja ajikinta.”
“Dinki ya kamata sosae gaba dae Rabin kirjinta ,A waje yake Dan karamin veil ta dauka baki …tareda zura plat shoe ,suma bakake da karamar handbag” dinta.
“Fuska daure ta tunkari ko’far fita daga dakin ,kallon ta yakeyi Aransa yake fadin tukuna Aliya fitarki a gidan nan ba yanxu ba ynxu ma Aka soma wasar.”
“Keme me ya hanata fita hka ya wani bata rai ,kabani hanya na wuce Abdul jabbar!!
” tayi mganar cikin wani irin Sauti lumshe ido yyi gamida budesu A hnkali ya saukesu.”Akan ta.
“Cikin haddiyr muryarsa yake mgana .” yana fadin ,ina kike nufin zaki tafi Aliya??” So kike ki tonamin Asiri ne??”
Meyasa meyasa bazaki yarda da qaddarar da ta afkar mana ba??”…kina da tabbacin haka zan dawwama ,Bakya tunanin “..WATA RANA! Arzikina xae iya dawowa ??”
“Dama ba sona kikeyi ba?,kudine a gabanki bata da zabi tafada jikinsa gamida fashewa da wani irin kuka mai sosa Rai kar ka’ce haka Abdul .” kaima kasan dukiyrka baya gabana. Ni baxan iya jure kallon yarinyar nan A gidan nan ba.”
Wai ace yau ni Aliya zan zamar wa wata house girl ,taya kake tunanin zan iya irin wannan Rayuwa har na bautawa wata ba’kar yarinyar!!
“Har Aransa yaji zafin kalaman ta sae dae ya danne haka A hnkali ya dinga lallashinta ….wannan aikin nawa ni lokaci ne idan kika kwantar da hnkalin ki Aliya komae mai wucewa ne.”
Kina jin ina jin ddin Abunda tayine dole mu lallabata ,Dan na lura yarinyr nan bata da kirki.”
“A hka dae ya samu ya dinga lallabata gamida fadamata swttt word’s masu ddi daga nan salon nasa, ya fara canjawa Dan shi kansa yasan A bukace yake “….