Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

” WASHE GARI……

“Tunda safe sae ga mom a kiching ,Din part din su Aliya Dan Drama Queen tace bata yarda tayi girki part dinta ba.”

“Anan mom ta hade da Aliya itama tana gyaran falo cikin ku’nar rae kayan barci mane ajikinta ” duk tabi ta wani hargitse .,da alamr barcin baima isheta ba.”

“Mom tayi saurin Jan hnnuna zuwa kiching Aliya ta kalleta ,A kufule mom meyene??

” sassauta murya mom tayi  yi kasa da muryar ki Aliya.”

Mom ta fara fadin Anya Aliya bakya ganin Akwae wata kulalliya A kasa.??”…

Kamar meye kenan?” Da alamr akwae wani Abu tsakanin yarinayr nan da Abdul jabbar haka nake suspecting …..Da sauri Aliya tayi saurin dakatr daita plzzzz mom kibar wannan mganar Dan Allah kinfi kowa sanin Abdul jabbar taya zakice akwae wani Abu tsakanin sa da wannan bakar yarinya ” lokaci na zuwa da zan koya mata hnkali ynxu billy kurum nake jira.” Kixuba ido kisha kallo.

Ba zanyi sati biyu cikin wannan wahalar ba,A hka tasa kai ta fice A sanyayye mom tabita da kallo..”girgixa kanta tayi gamida cigaba da ferar dankalinta.”

“A wahale Ta dawo dakin dai -dai kuma lokacin AJ.ya tashi daga barci ,ganin yarda Aliya tashigo du’ke tamkar wata tsohuwa,yasan ta wahala.

” murmushin mugunta yyi gamida dirowa ,daga kan gadon.” Ya karaso gabanta my Aliya!!

“Ya fada cikin sigar tsokana A raunane ta dago ta kallesa, Wat wrong with yhu??

” A sanyyaye Ta zube gefen gado hka kwa’lla  ta taru A idonta Abdul nagaji ne .”Dan Allah kaxo mubar gidan nan tafada cikin. Rawar muryarta.”..

“Du’rkuso yyi a Agabanta gamida tallabo ha’barta am sorry my Aliya nasan nine na jazami ki hakan kiyi hkuri wata rana sai ” lbr.”

“Mikewa yyi tsaye ya bata hnnunsa na dama ta rika ya mikar daita tsaye ,muje muyi wanka kinga zan fita office yau ” bansan ya halin yarinyr nan yakeba.”….nima ina son na shiga skull ,da haka suka shige toilet Dan yin wnka.”

************

“Tana cikin parkin kanta aka turo ko’far dakin A Dan raxane ta juyo ,sukayi ido biyu dashi yana jingine jikin ko’far yyi crossing leg’s dinsa, gamida folding din hnnunsa A kirji ,murmushi mai kyau ya sakar mata.”

Yana cikin shigar ka’ananan kaya wandon Jean’s ruwan kasa da ba’kar T.shirt mai dogon hnnu mai maballai ajikinta ,sae talkamin kafarsa rufaffu suma ba’kakke sae kamshi yake zubawa.” Sumar nan ta kwanta luf”…akan sa .

“Turarren jikinsa sae fisgarta yakeyi ,good morning my drama Queen!

” Dalla masa harara ta shigayi tamkar idonta zai sauko ka’sa jin shi tayi gaf ,daita.” Ya amshi ribbon.” Din hnnunta ya shiga tattara gashin kan nata bata hanasa ba ta sakar masa kan.”

Sae wani cin magani take tana turo masa Dan kyakkyawan bakinta.”

Bayan yyi parkin, din kan nata A hnkali ya sa’kalo kansa cikin wuyan ta ya zuba mata ido ta mirror dreassing wae duk wannna. Fushin na minene my Husna!!

“Turesa tayi Ajikinsa ta koma kan soofa ta zauna ,dawowa yyi gaf daita zata mike tabar masa gurin Ya hanata ya rike damtsen hnnunta gagam” fadamin meye laipina ta Dan hararesa meye kuma laifin ka mijin Aliya!

“Kafita ka bani wuri zan shirya plzzzz,naki wayon mexaki bo’yemin hnnunsa daya yasa yana ko’karin walwale towel din jikinta caraf ! Ta rike hnnun A tsorace.”

Cikin shagwaba ,take fadin Dan Allah wae meye haka mumin??” Shima ya kwaikwayi muryarta ke zan tambaya my drama Queen!!

“Na maki an tashi lpia kin wani shareni ,Aliya ya kamata kayiwa haka ” cikin Rashin fahimtr inda ta dosa ya Dan yi murmushi kema ai hakkina ne na tambaye ki hakan.”

“Ta hararesa ni har ga Allah na yafe.”…

” Tayi mganar cike da tsabar yarinta A zuciyrsa kuma ya shiga tamabyr kansa ita wannan yarinya ko kishinsa takeyi ,cikin farin ciki yake fadin inko hakane yaji ddin hakan.”

“Mikewa tsaye yyi ya nufi side ,din kayanta bara na zabawa madam kayan da zata saka .”

Baijira mai zata fadaba.” Ya nufi ,side din kayanta da Dan sauri ta bisa ta tsaya agabansa bai kulata ba ya cigaba da duba kayan da ya dace ,tasaka can idonsa suka hango masa Riga da skirt din Super wax” dinki Riga da skirt ,skirt din mai dinki 16 pieces .”sae kuma Riga da akayi yankan pieces itama Wanda akayi mata half gown”….wadda ta kawo dae -dae guwayyun ta.”

“Atamfar kalar dark blue ce da ratsin orange&yellow  ajikinta.”

Saka way’annan my Queen kinsan yau zamu fita office ,nifa baxan sasuba.” Zasu dameni gaskiyya ta fada gamida hade rae.”

,shima hade ran yyi nisu nake so kisaka nagaji da kallonki acikin jallabiya’s ,ina son naga matata cikin Traditional kaya.” Dan haka dole kisaka ni mijinki ne umurni na baki sae dae idan baxaki bi umurnin nawa ba.!

Yyi mganar fuska bbu walwala daukar kayan tayi A fusace xuwa toilet yafi minti goma ,yana jiranta .”sae gata ta fito tundaga nesa ya zuba mata ido ,yana kara jin sabon sonta a zuciyarsa ….bata kulasa ba ta jawo hill’s shoe din ta.”

Ta xauna kan soofa ta fara ko’karin sakawa masu dauke da kalar dark blue zubewa yyi agabanta .” ya amsa ya dago ka’farta yana kiciyar saka mata talkamin sukaji ana knocking din ko’far….

*TEAM# “DRAMA QUEEN.❤*

WATA RANA !

By~Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association.

47

“Da sauri ya saki ka’far tata a hnkali ta mike ta nufi ko’far murya can ciki take fadin waye ne??…

” madam nice muryar naila ce ta daki dodon ku’nnen ta .

Ohryt!!

Naila jirani A falo ina zuwa ,da haka ta juya ta kallesa kafita gani nan xuwa kar matarka taga mun fito tare ,tayi mganar fuska bbu walwala .”

“An gama my flower.” Yyi mganar gamida mikewa  tsaye hnnayensa duka xube cikin aljihun wandonsa ,Ta Dan hararesa niba flowern ka bace kadai san wadda take flower ka.”

“Tayi maganr cike da jin haushin sa ,wandda tarasa dalilin sa jawota yyi da karfi ta fado kan kirjinsa ware manyan idonta tayi akansa.” Yatsan hnnunsa ya saka yana yimata tafiar tsutsa A fuska ,A hnkali ta lumshe idonta tana  ka’rbar sakonsa.” Cikin ka’rfin halinta ta turesa ,da sasarfa tayi hnyar toilet Cikin wani irin ynayi yake binta da kallo.

********

Mom ce tagama tsara komae A dinning,dae dae lokacin dramar Queen ke saukowa kan stairs din .”

“Itama dae -dae lokacin Aliya ta fito daga dakin nata cikin shiga ta alfarma.” Batare da ta kalli inda Asmy takeba.”

Kai tsaye ta nufi dinning side.”

Kusan tare suka isa cikin ya tsine fuska Asmy ke fadin dame dame kk hada?” Ta tambayi mom fuska bbu walwala.”cikin dakewar zuciya mom ke fadin Ruwan zafi ,da kuma Dan kali da kaza.”

Cikin fusata Asmy ke fadin wat??” Halama kudin banza nake dashi dankali da ruwan tea baxai isa ayi break fast dashi ba sae an hada harda kaza.”..

“Am sorry Mrs.Omar za’a gyara cewar AJ. Daga yau a kiyayye Abu daya za’a rinka yie.”

“Ki kiyaye ina break da bread da kifi da kuma bakin coffee ,hop zaki kiyaye?”.. Da Sauri mom ta kada kae idan ina bukatar canji zan maki mgana ,zansa naila ta tsara Yarda za’a rinka Abinci…”

Taja kujera ta zauna “ta kalli Aliya wadda ta lura ta ,cika fam.” Mrs.Aliya meera Dan hadamin bakin coffee ” ta fada tana operating da wyan ta batareda ta kalli side ,din Aliyan ba.”

“Da sauri AJ.ya mata alamr ta hada kurum,ya fada yana yimata magiya a fusace Aliya ta fara hadamata tana,gamawa ta tura gabanta.”.

Ta shiga ko’karin hada nata ,A yangace Asmy tayi saurin dakatar daita bana cin Abinci  tareda kowa ,ko a gidan mu plzzzz kubarni na gama tukuna.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button