Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Aliya ta tsaya cak! Tana kallon ikon Allah suna hada ido da AJ.’ Yyi saurin dauke kansa ,Tana kai cup din bakinta tayi saurin cire bakinta akai tareda kallon Aliya cikin fushi , ” A fusace ta mike tsaye batayi mgana ba sae dae taji Asmy ta feso mata   sauran coffee din cikin  bakinta.” Akan kyakkyawar fuskarta.

“Ke jahilar ina ce??

Bakida hnkali?

Tayi mganar A tsawace haka ake baiwa mutane coffee a gidanku!!…

” yhu are very stupind!

“Ta karasa mganar Cikin wani irin fushi ,kan Aliya na akasa haka fuskarta gaba dae ta ba’ci da bakin coffee ” tunda taxo dunia bbu wandda ya taba wulakanta ta,irin Asma’u Omar omra.”

“Tsaki Asmy tayi ta kalli AJ.a fusace Mln mutafi office ,baxan iya break fast a gidan nan ba.” Ka fadama matar ka ta canja da’bi’unta da wuri “idan ba hka ba akwae matsala.”

“Naila fice muje ,suna barin falon Aliya tayi wani irin ihu gaba dae ta ture abincin dake kan dinning ..” Hawayen bakin ciki suka xubo mata ,cikin sassarfa AJ.yabi bayan drama Queen dan ko takan Aliya bai biba.”

******

Tana kuka tana fadawa ,billy abunda ya faru .” billy baxan iyaba ! Baxan iya barin sa har wani lokaci ba.” …

“Barin yarinyr nan A dunia shi kawae zaisa hnkali na ya kwa’nta shin kinga yarda AJ ..”ke rawar jiki akanta??”…

” Bakiga yarda take basa umurni ba.”

“Am sorry Aliya kiyi hkuri na kwana biyu mana ,amma xanxo ynxu kodan na ganta ….idan ta canci ta mutu sae mu Aikata ai bawani aiki bane kawata kibani nan da minti talatin gani nan….da haka ta datse kiran.”

Anan kuma ta shiga Neman layin ,mamin ta amma a kashe cikin kunar rae tayi jifa da wyar kan bed .”

“Gaban mirror dressing ta tsaya gamida,ku’ra ma kyakkayawar fuskarta ido …”

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association….

48

“Da sallama ta shiga falon na granny tana ko’karin cire shoe din ka’farta da nufin ta karasa cikin falon hajja tayi saurin dakatar daita.”

“Ba Sae kincire ba Asma’u ka’raso a hka cike da jin kunya Asmy ta ka’rasa falon na granny wadda ke xaune a kasa an shimfida mata katuwr carpet ” anjera kayan break fast.

…da sassarfa ta isa gurin hajja tayiwa Naila nuna, data cire mata shoes dinta cike da girmamawa ta du’rkusa a akasa ta zare mata talakamin kafarta ,cike da girmamawa ta zube a gaban hajja.”

“Tana kwasar Gaisuwa cikin jin ddi hajja ta amsa tana tambayr ta yata kwana??” Ya kuma rigimar Aliya??…murmushi mai kyau tayi wandda ya bayyana dimple dinta ,lpia qlau hajja masha allahu.”

“Kinyi break fast kafin ta amsa hajja AJ. Dake zaune dai daga cikin kujorun dake zagaye da falon, ya kalli hajja da lumsassun Idanunsa .” tayiwa matana wulakanci taya za’ayi ta iya break fast.”

“Ya fada gamida galla mata harara ,itama hararar tasa tayi ta Dan murguda masa baki ,kana da karfi basae ka rama mata ba?”…

” hajja tayiwa naila umurni akan ta hadawa Asmy tea nan ko tabi umurnin hajja ta hada mata ..”AJ ma yace a hada masa tea.

“A gefe kuma ta zuba chip’s da soyayyen kwae a plate ,ta tura gaban Asmy mayafin kanta ta cire ta baiwa naila .”

AJ.shima ya zube a gabanta ya saka hnnunsa na dama acikin plate din,dake shake da chip’s da soyayyen kwae.”  Granny kiyi masa mgana ,karya samin hnnu ta rike hnnun nasa ,taana galla masa harara wadda batasan sarda take yimasa itaba.”

“Abdul jabbar, kabar takwarata tayi break fast mana……Kuna fa makara cike da marairaicewa ”yake fadin haba hajja nima fa banyi break fast ba, Hajja tayi murmushi tana jin wani farin ciki sosae aranta ,yi hkuri takwarata ci abunki kyalesa.” Da haka dae suka shiga yin break fast ,Sae tsokanarta yakeyi.

*********

“Tana xaune Akan coach dinda ke office din ta zuba masa ido wandda ya dukufa wajen cika wasu file’s, gaba daya yamai da hnkalinsa gurin baimasan tana kallonsa ba ga sanyi AC.amma ya hada uban gumi da alamr yyi matukar galabaita.”

“Dago kansa kenan caraf !!

Suka hada ido A tsorace ,ta dauke kanta Dan murmushi yyi gamida Aje bairo din hnnunsa.”

“Ya zuba mata lumsassun idanunsa ,Kallon fah?? Ya fada gamida daga mata gira ” shaye da toka ta Dan kallesa ni yaushe na kalleka??”…na kamaki ne kina kallo na Ae.

Ta tabe baki kanka akeji tsam ya mike tsaye ,ya nufo gurinta ido ta zuba mata komae nasa mai kyau , da alamr kina cikin kewa drama Queen ya zauna gafdaita A tsorace ta Dan matsa.”

Kafin yyi mgana sukaji knocking din kofa ,yesss come in…..ya fada A ya’ngace a zuciyrsa take fadin wannan mumin din akwae kininbibi.”

Sageer ne ya shigo office din Ahhh…kace kana tareda madam Dan iska ,kake amsa min A ya’ngace ga form din na karbo “yau madam tasa na wahala rufe idonta tayi cike da kunya .” Amsar form din AJ. Yyi sageer ya juya zaifita ,AJ ya dakatar dashi.”

“Sai ina Kuma?? Zan koma office mana ,ya fada gamida kanne masa ido ” murmushi yyi yana barin office din Ta kallesa da sauri Muga form din ta fada cike ,da farin ciki.”

“Nan take ya wani hade rae  bafa form din shiga skull bane!!

…kaifa kayi alkawari mumin meyasa zaka fasa??” Ta fada cikin rawar murya…”shaye da toka yake fadin taya zan sakaki skull da na taba ki kadan zaki fara yimin Rashin kunya”.kodan irin kiss din nan ba kiyi min baranta na samu  hugging….

Batace komae ba ta aza kanta akan cinyoyinta ,bata ka’ra kulasa ba.” Shima haka bai bi takanta ba ,ya fara jin haushinta sosae aransa ,na ganin yarda take nuna ki’nsa Ka’rarra take nuna masa …”maxaunin sa ya koma ya cigaba da aikinsa ransa A bace yana cikin bukatar macce ,ga Rigimar Aliya ga rigimrta wadda bata da wani dalili haukar banza ce kurum” jin yyi mararsa tayi wani irin juyawa ,da hanzari ya aje pen din hnnunsa tareda dafe cikinsa.”

**********

“Kina ina?? Ina gida mana tom.naga masu gadi sun hanani shigowa.” Ran Aliya yyi balain baci ,A fausace ta nufi bakin get Dan shigowa da kawartata….

WATA RANA!

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

49

“Ganin Aliya na tunkaro gurinsu securities guard din suka sha jinin jikinsu ,Cike da masifa ta ka’raso gurinsu hka tana binsu da mugun kallo.

” su wanene Ku da kuke tunanin hana kawata shigowa cikin wannan gdan ,karku manta gidan mijina ne wannan .” daya daga cikinsu ya fara magana  ,cikin girmamawa yake fadin kiyi hkuri madama Mrs.Omar ce tayi mana umurnin kar wandda aka bari ya tako kafar sa daga gidan nan idan ba itace ta sanar mana da zuwan suba.”

“Wata uban tsawa ta daka masa kayi shuru!! Ka rufemin baki hnnu tasa ta bude get din A fusace taja hnnun Billy zuwa cikin gda.”

Sae da suka ku’lle a daki billy ta dubi Aliya waeni ki fadamin meyake faruwa ne??…..Aliya bata bo’yewa billy komae ba ta shiga bata lbrn ,abunda ya faru shuru billy tayi cike da jimami hka tayi shuru takasa magana.

“Sae can ta sauke doguwar ajiar zuciya kinsan meye Aliya Anya yarinyar nan ba Asiri tayiwa Abdul ba.”?

Wani mugun kallo Aliya take bin Billy dashi ,A hnkali taja tsuka haba billy meya kawo wannan mganar mana ,wane irin asiri Kuma?” Kenifa yanxu nadaina wahalar kudina zuwa wajen malamman tsibbo.”

“Yarda zan dawo da dukiar Abdul hnnuna nake tunani ,kebani shawara ??” Aliya ta fada tana kallon billy ,shawara daya ce Aliya kiyi hkuri ki dauki cikin Abdul jabbar ina ganin komae zaizo da sauqi..”

“A razane Aliya ta fito da ido waje tana kallon Billy sae kace ,ta fada mata wata mummunar kalma shaye da toka ta kalleta kinga mu daina wannan mganar shawarar nan bazata karbu ba.” Canja wata nikam ban shirya haihuwa ba ,A dai irin wannan tym.din Dan haka canja wata shawarar…” Shawarar nan Aliya itace karshen wahalarki gdan nan kinsha fadamin yarda AJ.keson ya’yah why not!!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button