Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Kiyi amfani da wannan damar shawarar da zan iya baki kenan plan na gaba baxai mana wahala ba.”…..

Ranar da duk Abdul jabbar yagaji da Rashin haihuwarki zai kwaso maki kishiyane,wani irin kallo Aliya tayiwa billy wandda yasa ta dakata da  zancen nata.

” Tsam Aliya ta mike tsaye bbu maccen da zatayi kasadar shiga Rayuwar Abdul jabbar duk wadda ,tayi yunkurin hka zata mutu!! Ki rubuta ki aje billy ,zan duba shawarar ki jirani na watsa Ruwa ina son na shiga skull na duba Result nasan kin duba naki, wani sati za’ayi Resuming skull….da haka ta shiga cire kayan jikinta ta dora towel gamida shigewa toilet kallo billy tabi,kawarta ta dashi “haka tana juya maganganun kawartata Aranta.”

******

“Cikin wani irin yanayi ya aza kansa akan desk yafi minti goma A haka…..A hnkali ya dago rinannun idonsa yana kallonta ,sae yaga hnkalinta na akan wyarta tattara file’s din yyi guri daya.”

“Ya kalli agogon bangon dake manne a bangon office ,din 2:30pm.” Tsam ya mike ya ka’raso gurinta ya mikaa mata form din hnnunsa ,fuskarsa bbu walwala can cikin wata murya yake fadin zuwa anjima ki cikasa ,zuwa Monday zaki fara zuwa skull..”ae batasan lkcin da ta daka tsalle ta Rungumesa ba takai mai kiss A baki sae fadin take tnx yhu so much mumin “jinta ajikinsa ,gaba dae ta Rudasa Dan shafama kansa lpia yyi saurin rabata da jikinsa ,Zamu biya country mall” ki zabi abunda kk so dan haka ,idan kin gama ki sameni A mota da haka yasa kai yafice daga office din itama handbag nata kurum,ta dauka tabi bayan sa tana jin wani irin farin ciki Aranta ,Wayar tace tayi ka’ra zubama screen wyar ido tayi ,murmushi Mae kyau ta saki ganin sunan yah Hameed ..”

“Katse kiran tayi tanason sae ta isa mota ta kirasa tana kokarin sa wyar a handbag nata, haka ta cigaba da tafia.

Tafia take bata kallon gabanta ,karaf taji ta  fada kan mutum saurin tarota yyi ta fado akan jikinsa, Kyakkyawa ne ajin farko haka black beauty sae smiling yake zuba mata idonsu ka’r akan AJ.” Wandda yake tsaye a gaban mota yana kallonsu…..jin yyi zuciyrsa na Neman tsinkewa.

_@t 6:50Pm.by Asmy b Aliyu_.????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association…

50

A hnkali ya saketa haka ta shiga kallonsa “A tsorace tamkar taga dodo ,murmushin sa mai kyau ya sakar mata gamida daga gira daya samun kanta tayi da dalla masa harara tayi gaba..”  Hips dinta yabi da kallo ,hada kansa yyi da sitari.

Wanda yaji sarda ta bude motar ta shigo baisa ya dago ya kalleta ba ,sunfi 5 mnt. A haka a sanyayye yyiwa motar key kallonsa ta shigayi tana son tayi mganar sae kuma ta sharesa.”

Wani katon mall suka nufa suna isa yyi mgana da ma’aikatan wurin haka itama yamata umurnin zabar abunda takeso tunda ga kayan sakawa da sauran su na zuwa skull.”

“Anan ta shiga zabar hadaddun English wear’s, sleeping dressings, masu tsadar gaske hka kuma ta juya kan Atamfa da laces hadaddun gaske haka tsadaddu ,handbag’s da shoe’s ma ta shiga zaba ,su ma’aikatan suka kwasa akaje akayi payment sannan aka bisu dasu a mota.”

Mgana wannan bata hadasu ba, a hnkali ta saci kallonsa taga hnkalinsa nakan tukin da yakeyi , Cikin sanyi muryarta take fadin kayi hkuri idan na bata maka rae Dan Allah!!

“Ta fada cikin sanyin muryarta mekika yi min ??” Yyi tambayr batareda ya kalleta ba ,ni ba kiyi min komae ba ..da haka taja bakinta tayi shuru.

“Basu tsaya koinaba sae wani hadadden gidan cin Abinci mai dauke da sunan ((sky crown)).

Oder Abinci yyi masu haka ya shiga cin Abincin sa,da alamr shikam yana jin yunwa amma itakam yaga batada alamr cin Abincin sosae ,yana gamawa yajawo wya yana jiran ta idar ….itama bata ddeba ta idar.

” daga nan (Sameer meera motor’s ) suka nufa Anan Asmy ta saki baki tana kallonsa yarda mutane ke girmamasa” aranta take fadin lallae guy din nan ba karamin Handsome Rich bane.”

Batayi aune ba taji ya riko mata hnnu yana murxawa a hnkali ,suna hada ido ya kashe mata ido daya gamida sakar mata murmushi ,ido ta zuba masa tamkar yau tafara ganinsa suna tsaye a hka sae ga sageer ya ka’raso cike da kunya take koka’rin kwatar hnnunta.”

Amma sae taga AJ.ya rike hnnun gagam.” Hka ya fara yimata salo gamida fara murxa hnnun ,daga ina haka??” Cewar sageer AJ.ya Dan tabe baki ,Madam na kawo ta zabi motar zuwa skull..”sageer yyi murmushi haka yana da kyau.”

Madam Allah ya taimaka cike da jin kunya na amsa ,da amin haka muka jera da Sageer suna hira ‘ Anan muka karasa gurin da motocin suke a ajeye wasu Rufe da tamfal ,wasu kuma hakanan suke ya Dan russuna dai-dai kunne na Kizabi duk wadda tayi mki yyi maganar numfashin sa na sauka a wuyana.”

Shikam sageer gaba yyi yana mmkin Abokin nasa da bai iya boye son Asma’u a koina suka shiga.”

,Ta Dan turo baki ta kallesa da idonta masu kashesa.”

Ni bana son motar ta fada shaye da Toka, Kare matsa hnnunta yyi sae da ta Dan saki kara meyesa.”

Ta turo baki kawae dae ni mu koma gda.”

Jawota yyi a jikinsa yana kallon Dan karamin bakinta Mae gigitasa ,Idan bakiyi hnkali ba sae na tsotse bakin nan naki A tsorace ta kallesa wayyo !!

“Mumin mutane fa na kallon ka ,daga kafada yyi sae meye ae ba haramun bane Kayi hkuri ka Cikani zan zaba ,kaji nan take yanayin sa ya canja ” Amma daxu a gabana wani ya rungumeki bakice ya cika kiba ,sae ni saurin sakin ta yyi ya zuba hannayen sa A aljihun wandonsa ,ya koma ya jingina da jikin wata mota tamakr wani mai jin sanyi .”

“Murya can ciki yake fadin ki shiga ki zaba husna ,kinga garin akwae hadari sosae ya fada yana kallon sararin samaniya ” to kazo ka zabarmin mana ! Sae ka  bansan wacce nakeso ba!! Tayi mganar cike da yarinya ta gamida daga shoulders dinta.????

“Yarda tayi mganar yasa ya zuba mata ido ,Kamar bazae yi mgana ba yyi gaba tana binsa A baya haka suka dinga ratsa motocin.”

“Haka ta dinga bin bayan sa ,da ido komae nasa yana burgeta batasan meyasa ba…??????

Asmy b Aliyu.❤

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu

©Haske Writer’s Association…

*HEART & SOUL*❤

51

Gaban wata benz-AG45 baka wuluk ,a hnkali taja ta tsaya motar tayi mata ta koina kallonta yakeyi da sezy eye’s dinsa .ta maki wannan ??

Daga masa gira tayi ,alamr ehhhhh…Sae ya Dan harareta ni kk dagama gira??”..

Komawa tayi gefe ta harde hannayenta akan kirjinta ,gamida jinginawa jikin motar cikin siririyar muryarta take fadin,i’am sorry Mr.meera kaina bisa wuyana ,ta fada gamida langabar da kanta gefe tana kallon cikin kwayar idanunsa “Wanda take hango wani blue -blue acikin su.”

“Tabe baki yyi gamida daga shoulder’s dinsa Wanda ta lura dabi’arsa ce hakan.

” Ana kawo masa key din motar ya mika mata bissimillah tayi ta bude motar yana tsaye yana kallonta komae nata burgesa yakeyi da kanta ta bude masa side din driver da ido tayi masa alamr ya shiga ,tana tsaye tana kallonsa ya shige motar ..”yana duba lpiar ta tana tsaye tana kallonsa…

1 month letter.

“Hka rayuwa ta cigaba da tafia cikin wata daya abubuwa ,da yawa sun faru na shigar ta jami’ar bauch. State university ,haka ta dinga mulkin gidan AJ.duk da ynxu bata da wani tym.” Haka kullum cikin fada suke da Aliya…..

“Tsakanin ta da AJ.kuma tabasa matsayin sa na friend ,acikin wata daya ya ziyarci ,kasashe da dama fannin businesses dinsa.”

********

Yau ma kamar kullum tsaye take a tsakiyar dakinta  ,daga ita Sae Dan karamin towel dinta sauri takeyi tana da lecture karfe 9:00@m.na safe naila ce ta hado mata tea da soyayyen kwae taja center table ta Dora ,mata akae ta Dan kalleta plzzz naila dan fitomin da kayana.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button