Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Fitomin da Suite (Japaneses) ,da rufaffun talkami ,haka ta dinga bata umurni ta dauko kaza ,kaza tana gamawa ta Daura mata su akan gado.”

“Ta kalleta plzzz akaima hajja break fast dinta gani nan saukowa.

Cike da girmamawa naila ta amsa mata da to, farar powder kurum ta murxa A gaggauce ta shiga shirya kanta cikin dogon skirt baki da kuma dark blue din T.Shirt Mae dogon hnnu ta suit coat.”

“Gashin kanta tattara ta daure da dark blue din ribbon.”

“Ta kalli mirror ta Dan turo baki gamida bata rae idan na dawo zansa naila tayimin ko manyan kalabane.”

” kan bedside drower ta zauna ta dauki cup coffee din ta shiga ku’rbawa a hnkali turo kofar dakin akayi.”

Yana cikin hadaddun suite bakake na (Japanese’s) da, bakin gilashin frada a idanunsa ,dakin nan take ya gauraye da kamshin Turaren sa na (FAAKHER MAHABBAH”)…

Narkakkun idanun sa ya zubamata Wanda baisamu wani isasshen barci ba sabida rigimar drama Queen dinsa Wanda takeji a ya’n kwanakkin nan ,Mr. AJ …jirgin mufa xae daga nan da karfe goma na safe ,ya kamata ki fadamin abunda kk bukata .”?

“Ina jin sae nayi sati biyu gashi kuma Aliya zataga likita tun jia kike fushi dani bansan meye laipina ba.”

“Duk wannan mganar da yakeyi bata kulasa ba ta ,tsinci kanta cikin Rashin jin ddin tafiar sa Egypt ” shida Aliya.”

“a hnkali ta dire cup coffee din hnnunta ko kallon wainar kwan batayi ba sae taji tama fice ,mata a rae.

” ka bawa Joseph ya karbomin malti naman,gongoni da juice’ss”

“Dakin hajja AC. Ta ya tsaya acire a canja wani Duk wannan mganar da takeyi bata kallesa,ba itakanta tasan karfin hali kurum .” takeyi bataso su hada ido yaga weakness dinta.

Asmy b Aliyu.❤

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

52

Tattaki yyi zuwa gabanta a hnkali ta zauna kan soofa ta dauki dark blue din cover shoes,dinsa ta saka xubewa yayie dae -dae kafafunta ya dauki dayan shoe din ya saka mata,a dayan kafar nata “still bata kallesa ba.”

“Husna!

Yyi mganar cikin rawar murya ko kadan baya son yaganta cikin damuwa yana jin ciwon hakan.”

Dago ki kalli idona ki fadamin meye damuwarki??….

Yyi mganar cikin taushin murya dago manyan idonta tayi ta saukesa acikin sexy eye’ss dinsa.

Cike da karfin hali take fadin bbu abunda ya sameni Mr.mumin wae meye damuwarka ne??”

“Ta fada murmushi kwance a fuskarsa ta dubi agogon goal din dake manner a hnnunta ,ta mike tsaye mumin zan wuce skull ina da lecture ” karfe Tara sae dae munyi wya.”

“Ta russuna ta subbaci goshinsa  take care !! Ta fada cikin wani irin salo.”,da sassarfa tabar dakin tana ko’karin maida  kwallar da ta taru a idonta.”

…….honey nifa nayi mmkin da matar nan tabarmu zamu tafi tare ,Dan naga tana da son kudi ne. Ba abun mmki bane aliya ,wani fanni tana da tausayi kuma na Riga na mata bayanin matsalarki ,sae kiyi mata godia ita zata dauki Responsibility din kula da lpiar ki.” Itace ta hadaki da Dr .din da zakije ki hadu da shii…”

“Ya kamata ki sameta kiyi mata godia,shaye da toka take kallon sa, hba Abdul jabbar kamar ni za’ace naje nayiwa yarinyar can godia yarinyar da ta gama wulakanta ni.” Taci mutuncina tayimin abun da tunda uwata ,ta kawoni dunia ba’a taba tozartani hka ba.”…

“Allah ya kiyaye na bata hkuri wlhi bancire ran .” WATA RANA!! Arzikin ka ya dawo ba .”a kuma lokacin zan dauki fansar abunda tayimin.”.

Dogon (mtswtttt) yaja bansan yaushe zaki canja ba Aliya !!

“Misalin karfe goma driver yajasu zuwa air port .”

******   *******

“Around 3:00pm.na rana ta fito daga lecture hall din ,nasu kallo daya zakayi mata kasan a galabaice take burinta kurum a wannan lokacin taisa gida ,tana karasawa gurin motar ta dae-dae lokacin wani Dan kyakkayawan saurayi ya karaso gabanta Wanda shekarun sa bazasu haura ashirin da biyr ba .”

“Rike marfin motar tayi ta kallesa murmushi dauke a fuskarta Ya aka yine farook??”

Shima murmushin yyi handouts ya mika mata Wanda xasu kai kimanin guda bakwae ,hnnu biyu tasa ta karba tare dayi masa godia canji naira Dari biyr ya mika mata.”

“Girgiza masa kae tayi nadae gode.”

Farook karike Allah yabar zumunci ,murmushi yyi tareda yimata godia “back side ta bude ta saka handouts din dakuma handbag nata.

” sallama tayi da farook ta shige motar ta tafice daga makarantar.” Koda ta isa gida kai tsaye part din hajja ta nufa.”

*********

Misalin karfe goma sha daya da rabi na dare ,tana zaune “A tsakkiyar gadonta cikin wata doguwar rigar barci dark purple Mae hawa biyu.” Kanta bbu Dan kwalli sae kananun kalaban dake reto tsakiyyar bayanta .

Tana aiki da laptop dinta taji karar wyarta .”

“Mumin ne mai kiran tamkar ta sharesa ,sae kuma ta daga wyar bakiyi barci ba.??” Ya tambaya cikin sexy voice dinsa.”

Ta Dan turo baki tamkar yana kallonta,banyi ba Assignment nakeyi .”daga shiga skull sae turawa mutum uban assignment’s .ta fada a shagawabance,tana jin sautin murmushin sa .”daria tabasa sabida yarda tayi mganar.

“Bbu damuwa my drama Queen! Dan nasan ” yhu can’t make it ,keep the flag flaying yanajin sautin murmushin ta.”

Sae tayi saurin kauda zancen ta hanyar fadin ,Aliya fah??”…..tana wanka amma sae gobe za taga likita ko ??maybe .”

“Ya kamata mumin kuje tare a San meye matsalar ni kaina inason naga ya’yan abokina sun iso a dunia ,ajiar heart ya sauke kamar kinsan meye a zuciyata husna inason ya’yah kiyimin Addu’a Allah yasa muji alkahiri .” insha allahu zan tayaka da Addu’a.

“Tunda kinki bada damar a samu ta jikinki ba.”

Cike da jin kunya tayi saurin katse wyar.

Lokaci daya yabi wayar da kallo gamida sakin kayataccen murmushi dae-dae lokacin kuma aliya ta fito daga bathroom din sanye da Rigar bathrobe,fara so’l lokaci daya tabisa da kallo…..

*TEAM “DRAMA QUEEN..*❤

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

53

*****

” shaye da toka take kallonsa ,cikin shagawaba take fadin honey bbu fa credit a wayana inason nakira mami.

Kibari zuwa anjima Idan na fita zan turo maki sae ki kirata.Batare zamu fita ba?? Girgiza mata kai yyi batare zamu fitaba. Ganin likita kikazo ba yawo ba,nima businesses ne ya kawoni ,shaye da toka take fadin ynxu sabida Allah ni daya zanta zama a hotel” zancen kk so ya fada gamida mikewa tsaye ya dauki wayoyinsa ya zuba a aljihunsa yabar mata dakin ,cike da jin haushinsa tabisa da kallo.

1week latter.

★★★★★★

” Around 7:30@m na safe yana zaune a falo yana shan Ruwan lipton Aliya tafito cikin,shiga ta alfarma .kallo daya yyi mata yaga yanayin ta ya canja kusa dashi taje ta xauna ta kallesa “kamshin jikinta na fisgarsa ,Aje cup coffee din yyi ya kalleta kinyi break fast kuwa??”

“Cikin sanyi murya take fadin nasha tea tabe baki yyi muje ,karmuyi late zuwa 8:00@m zaki ga Dr .” haka kawae na tsinci kaina da faduwar gaba.” Ya kalleta ya kanne ido daya gamida Dan tabe bakinsa ,maybe mutuwa ma zakiyi.”

Yyi mganar kai tsaye a tsorace ta kallesa yyi saurin fadan yes ko kina mmki??” Idan tym.dinki yyi dole ki amsa kiran ubangijin ki!! Ko dae kinyi masa wani laipine ,da kk tsoron mutuwa??

“Agigice ta kallesa gamida ,fiddo ido tayi rau rau da idonta alamr tana son tayi kuka lallae AJ. Bayasonta wato yana fatar ma ta mutu??” Haushi ya kamata batace komae ba ta Mike tsaye ta nufi kofa,haka yabita a baya yana tsokanarta.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button