WATA RANA Romantic hausa novels complete

Wya ya dga ya danna wa hajja kira akan A kawo masa ruwan Lipton.”
***********
8:30pm. Na dare dukan su suna a harabar gidan su biyar ne da alamr friends din AJ ne sageer barak farook jalal, Nura . AJ. Yana a tsakiyar su ya hade cikin wani tattausan bakin yadi da babbar Riga taji dinkin xamani wandda kudinsa xai kai kimanin dubu Dari da hamsin. Shigen baka ramin karbarsa yyi ba kasancewar shi mutum ne mai son shigen manyan kaya kana nan kaya ma bai fiye saka suba .”sae a lokacin zafi .
Barak ya kallesa tom .ango kar kaje ka saki baki kana barci gobe flight din karfe goma zamu bi xuwa Abuja nida jalal hkama Nura xa yabar Bauchi xuwa kano ,sauran farook da Sageer xa’a barku tare ne kuci amarci koya kukace guy’s?? ”
Gabadai suka kyal’kyale da dariar shakiyan ci yau gaka ga macce ,sae muga ya xakayi xuba mata ido xakayi ko yaya??” Tunda anki ba su Tina da leesa dama.”
Dunkule hnnunsa AJ.yyi da nupin yakai wa barak duka da sauri ya gofce ya naushi iska kai dai Dan iskane barak naga sanda xaka canja jalal yyi saurin amshe xancen da fadin nidai Ticket din Honey moon na nan na jiran Ku ko wace kasa kukeson xuwa mijin Aliya!!
Gaba dae suka kyalkyale da daria insha allahu soon xamuje honey moon. ” Ku xauna nan a matsayin tuxuran ku mukam mun shige.”
Abdul jabbar ya fada yana gyara babbar rigar sa sageer ya duba agogon hnnunsa mukam suna bata mana lokaci muna so muje mu Hutu tunda ango ya hana aje dener!
Sageer yyi mganar yana kallon AJ.ta wutsiyar ido nidae ban hna kowa zuwa diner ba .”nidai kurum nace baxan ba.”
Wyar AJ.ce tayi kara yana duba kiran yaga aunty sadiya ce ,ya daga wyar Abdul kana ina??
Ganinan tareda su sageer kaxo ka dauki amaryarka a side din hajja mun gama .ohkey Aunty ya kalli su sageer guys sae.Allah ya tashe mu lpia xanje na dauki amaryata gabadae suka kalli juna tareda hada baki gurin fadin “Abun harda su kora da hali anan suka shige motocin su AJ.yana daga masu hnnu gamida sakar masu kayataccen murmushi har ya daina ganin su kai tsaye part din hajja ya nufa…
_@t 10:50am.by Asmy b Aliyu_…
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association.
6
Masu karatu idan nace zan tsaya na fada maku haduwar part din Abdul jabbar meera xai daukeni tsayin lokaci ban gama ba amma bara na Dan takaita .
Babban falo ne wandda komae nasa dark purple ne da white sae yana dauke da katon bedroom har kwara hudu acikin sa sae gefe kiching da katon store wandda yake lode da kayan abinci .akwae katon bene acikin falon inda xai daukeka side din AJ. Wanda komae nasa white ne ..
Duka suna xaune a falonta itada friends dinta sae yaba gidan nata sukeyi billy CE tayi saurin katse ya’mmatan zip din Jakarta ta zuge ta fito da wata ya’r karamar kwalbar turare ta damka ma Aliya a hnnunta ,meye wannan??
Cewar Aliya “ta fada tana ya tsine fuska.
Murmushi billy tayi wannan xaiyi maki matukar amfani Aliya shixai daga darajar ki a gun mijinki basae na tsaya yimaki dogon sharhi ba keda kanki xaki bani lbr.
Mun barki lpia sae xuwa gobe anan suka tafi suka barta nan ta mike tsaye ta fara zagayen gidan ,Wanda har lokacin bata ji motsin AJ. ba kai tsaye bedroom din ta ta nufa wandda komae na ciki lemon green ne kasan cewar tana son Abu green shiyasa mamin ta tasaka aka saka mata komae green.
Kayan jikinta ta rage ,tareda Dora Dan karamin towel anan ta shige wanka.
Yna kan sallaya da alamr ynxu ya idar da sallah kaidar sa kenan baya sallah Shafa,i da wutri sae xai kwanta barci ya daga kansa ya xubama agogon bangon dakin ido ” karfe goma sha daya dae-dae na dare.”
“A hnkali ya Dan ja tsaki baya son ya shiga hakkin mutum ko kadan A rayuwar sa balanta na matar da take karkashinsa bedshoe dinsa ya saka kai tsaye ya nufi down stair xuwa side din nata.
” hnnunsa ya aza akan kofar dakin yafi minti biyu a hka kafin ya tura kofar dakin wani sanyayyan kamshi ya daki hancin sa ,hada ido kawae da sukayi daita gaban sai da yyi wani irin buguwa tana cikin wata rigar barci Mae daukan hnkali maroon wandda ko cinyoyinta bata gama rufewa ba.”
A nan ya shiga karema halittar ta kallo Aliya irin fararen mutanen nan ne mara su kiba Amma tana da cikken kugu hka tana da cikar dukiyar Fulani ..murmushin mugunta ya saki lokaci daya Dan da alamr Aliya baxata iya da yawan bukatar sa ba .”Dan shi mutum ne Mae yawan bukata Dan haka ma yake azumin litinin da Alhamis.
Tana ,tazar gashinta tana hangosa ta dressing mirror tana kallon yarda yake kallonta yau ne rana na farko da ya mata kallon tsaf!
Bbu laipi tana da tsayin gashi sae dae kuma bai fiye baki ba.
Sallama yyi gami da shigowa cikin dakin gaba daya a hnkali ta amsa batareda ta kallesa ba gefen bed yyi ma kansa masauqi sunfi minti biyu a hka ba wandda ya kara cewa uffan har Aliya ta gama dunkule gashin kanta guri daya taxo ta xauna gefen sa .kamshin turarenta ya kara fisgarsa nan take ya fara jinsa cikin wani irin ynayi .
Kana bukatar wani abu ne??” Ta fada fuska bbu walwala Dan har lokacin fushi takeyi dashi ,ki hada min ruwan liptop haka Leda na nan a kiching ki gyara kayan dake acikin a katon faranti ki sameni A side dina.
Yna maganar ne batare da ya kalleta ba itakuma tayi nisa gurin kallon kyakkyawan fuskarsa musamman bakin sa ,da yafi tafia da imanin ta da sauri ya mike tsaye har yakae bakin kofar idan xaki fito kifito da kayan sallar ki da hka ya Sakai ya fice daga dakin ..
Murmushi Aliya tayi wandda tarasa ko na minene lokaci na farko kenan da yyi mata mgana mai tsayi a hka ,abun tambaya anan shine ko yafara Sonta ne??
A yarda yake mganar tamkar mganar yana masa wahala komae nasa burgeta yakeyi.itakam tana son Abdul jabbar tana addu’a Allah yabar mata shi har Abadan Abidin.
******************
Da sallama tashiga bedroom din nasa da katon tire a hnnunta katuwar darduma ta shimfida masu anan ta hada masa ruwan liptop Tamika masa ya amsa ya aje bana shan Abu da xafi kibari kafin muyi sallah ya rage xafin nagode!!
Da sauri ta dago tana kallonsa mmki baro -baro a fuskarta da Sauri ya dauke kansa baya son yawan kallo ,baiga abun kallo anan ba shi dama hka yake mutum ne wandda idan aka yiwa kyautata wa yana yiwa mutum godia ..hka ra’ayin sa yake.
“Anan yaja su sallah raka’a biyu bayan sun idar ya rika kanta yyi addu’a sosae sa’annan ya fara jero mata tambayoyi game da Addini shuru tamasa tsoro mmki suka bayyana akan fuskarsa nan take kuma annurin fuskarsa ya canja a tsorace Aliya ke kallonsa ganin irin raxanar da tayi yyi saurin saukowa da fushinsa Allah ya gani cikin tsarin maccen da yakeso yana son maccen da tasan addini sosae Ashe ko akwae aiki ja agabansa anan ya shiga koyar daita cikin hikima da dabara bbu laipi ta kama hka itama tana mmkin ilimin Abdul jabbar hka.”
Gaya dae baya da matsala a rayuwar sa kudi sun xauna ta koina amma Sam Sam “baya da girman kai irin na wasu ya’yan masu kudin .
Anan ya shiga shan ruwan liptop din tana gefe tana kallon sa a hnkali ya aje cup din hnnun sa yadan hadata da jikin sa ya dauko naman kaza ya fara ciyar daita ,subhanalillahi jin ta kurum ajikin sa sae da ta kusan xaucewa wani irin kamshi na mussaman jikinsa keyi itama a hka ta shiga ciyar dashi tayi mmki sosae taxata baxai Ciba.