WATA RANA Romantic hausa novels complete

Zubama Dr.Muhammad Muhseen ido kurum yyi cikin wani irin yanayi yake kallonsa ,batareda Dr.Muhammad ya lura da hakan ba ya cigaba da yimasa ,bayani gaskiyya Mr.meera Akwae babbar matsala .”hakan sabida matarka ta dde tana zubar ,da ciki .bancin hkan kwayoyin da takesha na hana daukar cikin sun ma mahaifarta illah ba kadan ba.” Wanda da wuyane ciki ya tsaya ga mahaifar tata.
Zan rubuta maka wasu drugs’ haka wandda insha allahu xa’a dace nan da 2 month sae Ku ka’ra dawowa ,duk wannan bayanin da yake yimasa baima jinsa cikin wani irin yanayi yaba Dr.Muhammad hnnu yyi masa godia a fusace yabar office din akan zuwa anjima zae dawo ya ka’rbi drug’s din wandda shi baiga amfanin suba.”Dan karshen rabuwar sa da Aliya yaxo baitaba tunanin rashin imanin Aliya har yakai haka ba.”da zuri’a ma takasa hadawa dashi Allah kawae yasan cikin sa da ta zubar”zuciyarsa sae tafasa takeyi.haka idonsa ya kada yyi ja jijiyoyin kansa suka mimmike almr ransa yyi balain baci haka ya fisgi hnnunta zuwa mota ,cikin wani irin yanayi marar misiltuwa,tsoro gabadae ya dira a zuciyarta sae tunanin take me Dr.Muhammad ya fadawa AJ.bata taba ganin yyi fushi haka ba,gidan baya ya jefata tamkar wasu kayan wanki ya shiga motar a zuciya yyi reverse yaja motar da ka’rfi yabar harabar Asibitin. Cike da masifa take kallonsa wae Abdul meye haka ?? Baka da hnakali cikin fushi yaja wani irin burki ya tsaya sae da kanta ya bugu a tsorace ta rike kan nata gamida fadin wayyo Allah na!!
“Kiyi min shuru ko in kasheki!! Yyi mganar cikin wani irin fushi haka ya cigaba da mugun ,gudu daita bata taba ganin tashin hnkali irin wannan ba gaba daya jikinta Rawa yakeyi.”
“Suna isa harabar hotel din haka ya fisgi hnnunta zuwa Room din da suka kama.” Yana bude ko’far ya wurga ta ciki gamida sa kafa ya daki ko’far ta rufe Ruf.” A tsorace ta fara ja da baya ‘cikin karfin halinta ta mike tsaye cike da dakewar zuciya ta fara binsa da mugun kallo wae Abdul wannan wane irin rashin imani ne?” Nifa ba baiwar ka bace!!
“Tayi mganar cike da tsiwa saukar mari taji akan fuskarta haka ta kara jin saukar wani ,kamin ta Ankara ya hankada ta gamida shako wuyanta ” hawaye na mugun xuba a idonsa ke wace irin macce ce a dunia??” Ya fada cikin daga murya da hargagi numfashinta taji yana barazanar daukewa gaba dae tsoro ya gama cikata .”banji zafin Abunda kikayi min abaya ba keda momy da uwarki ,nafi jin zafin wannann fiye da illar da kukayiwa zuciyata a baya! Ko kuna tunanin bansan ko Mae bane??
Kin cuceni Kin rabani da komae nawa,Dan farin cikin da yyi saura acikin Rayuwata kin kwa’ce wannnan shine son da kike fadar kina yimin ?? Yyi mganar cikin fushi..
“Yarda kike kashe ya’yana kema yau zan aikaki a lahira idan yaso ,na kaarasa rayuwata a gdan yari ” zuciyarta taji tana Neman tsinkewa .samu tayi ta shammace sa gamida gantsara masa cizo a damtsen hnnunsa cikin karaji ya saketa ,gamida kallon wurin taji masa ciwo sosae Dan ta hado da fatar hnnunsa da gudu tayi hnyar bedroom “tana shiga ta dannama ko’far key sulalewa ,yyi akasa hawayen bakin ciki suka zubo masa ,yau koda Aliya diya’r goal CE wlhi yagama zama daita a matsayin mata.”..
” ku’rawa hnnunsa ido yyi Wanda jini ke ambaliya sosae tamakr ba’a jikinsa yake zuba ba.
“THE LOVE STORY’S NEVER END!.????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
Haske Writer’s Association.
54
“Cikin shesshekar kuka take fadin na shiga ukku na mami!! Kamshin dunia gaba daya bbu ddi haske ,ya koma duhu fari ya koma baki .” inason sa mami bazan jure rasa saba ,Dan Allah kiyi wani Abu akae na tuba mami wlhi bazan kara tsallake umurnin Abdul jabbar ba.
“Cike da tashin hnkali take fadin mami Ashe yasan komae wlhi ya sani, cikin tsawa Hajia azumi ta katse Aliya ke dan Allah rufemin baki da shegen tsoro meya isa yyi ba abunda ya isa yyi mki sakin kine kike tsoro ki share hawayenki ki saurareni da kyau” zaman gidan Abdul jabbar daram.”gobe tunda safe zan kama hanyar zuwa gurin boka,kafin Ku dawo garin nan komae zae dae-daeta. Cike da tsoro take fadin mami mekuma zakiyi masa?? Ta fada cikin Rawar murya mami inason mijina bana son abunda zae cutar dashi ,cike da lallashi Hajia Azumi ke lallashin ya’rtata bbu abunda zae faru dashi dota .wannan karon Ga kakarsa xa’a koma wanda komae Runtsi bazata yarda AJ.ya sakeki ba.wani irin ihun jin ddi ta saki tamkar ba itace ,ta shiga wani yanayi ba yanxu-yanxu.”
“********
“Yana kwance A sabon Room din da Yakama yyi folding din hnnunsa a kirji yana kan selling kamar Mae tunanin wani Abu .” agogon bangon dakin ya kalla karfe biyu da Rabi na dare ,A hnkali ya sauke ajiyar zuciya dole gobe yabar Egypt ta fice masa a rae gaba daya ya kosa garin Allah ya waye Dan ya Riga yyi masu booking din flight din karfe goma na safe ,A daddafe ya shige toilet ya dauro alwalah gamida zuba milk din jallabiyarsa ya shimfida sallaya tareda kallon Alkiblar sa ,haka ya kashe wannan Daren batareda yyi barci ba ,yana kai kukansa ga mahaliccinsa akan Allah ya dae daita shi da Drama Queen dinsa.” Ya kauda shaitan a tsakanin su.
“Wani mahaukacin bugu ta dingaji da misalin karfe Tara da rabi na safe dama kuma tana falo kwa’nce ,A tsorace ta mike zaune gamida zubama ko’far ido cike da tsoro .” A hnkali ta isa bakin ko’far murya can ciki take fadin wanene??” A tsorace tayi mganar ,Ubanki ne!!
“Ya fada a tsawace wlhi idan baki bude ko’far nan ba idan nasa security guard’s suka ba’lla min ita sae an kwashi gawarki sae na nuna maki na ciki zama Dan iska ,A hnkali taja da baya cike da tsoro ta bude ko’far jiki na rawa suna hada ido dashi yabita da wani mugun kallo ,wandda sae da fitsari ya kusan zubowa a wandonta ‘ nabaki minti biyr ki tattara tsumman kayanki ki sameni A harabar hotel ,wlhi tallahi idan kika haura koda second daya ne.” Ya lankwasa ya tsunsa ,sukayi ka’ra haduwar mu bazatayi kyauba.”
Ya buga ko’far da karfi yyi gaba abunsa ,A tsorace tabi ko’far da kallo anya wannan Abdul dintane ?? …A sanyayye ta koma bedroom ta fara ko’karin hada kayan su ,sae masifa takeyi mugu kawae baxa yabar mutum yyi Wanka ba.” Balanta na yabari yyi sallah ,wlhi Allah xae sakamin xan ramane Allah ya kaimu gida lapia sae masifar ta takeyi.”ita daya.”
4 hour’s latter.
“Tana tsaye a kiching tana hada samosa Dan yau ita take sha’awar ci .,da misalin karfe 3:10pm.na rana kasan cewar week end ne, tana sanye cikin wandon bomshort,na blue Jean’s da red din Top ,wadda ta sauka har gwiwarta Anyi mata Rubutun . *QUEEN’S*” A jikinta da farin zare tayi nisa sosae cikin aikinta sae wakar ta takesha ta Justin bebar Mae taken *Angel*,tana balain son wakar Jb. Wyar tace tayi ka’ra tana cikin nisahadin bin music din ,Dan tsaki tayi ta kalli screen din wyar ganin sunan da ke yawo akan screen din wyar A gaggauce ta wanke hnnunta cikin sink Wanda yagama cakudewa da fulawa.cike da jin ddi ta daga wayar batama lura da numbers da ya kirata dashi ba itadae kurum ta daga wyar.
“Mumin!!
Ta fada a shagwabance gamida turo baki ” tamkar yana gabanta ,mumin meyasa zaka kashe wya tun jia?? Tayi mganar shaye da toka ,am sowiie my drama Queen! Gamu a air port kixo ki dauke mu.” Ta fiddo golding eyes nata ,da gaske kakeyi?? Cike da kosawa yake fadin bakima San da number da na kiraki bane kenan??