Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Kansa illah plzzz ,ta fada gamida zubewa a gabanta tareda folding din hnnun ta.

Tana zubar hawaye…….@t 7:38pm.by Asmy b Aliyu????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association.

57

“Tuki yake hawaye na mugun zuba a idonsa ,haka zuciyarsa na wani irin tafasa kai tsaye ” Guest in din shi ya nufa dake New G.R.A.”

“Kuka take kamar ranta zae fita Aunty sadiya na xaune a gabanta tana famar lallashin ta,itaama gaba daya jikinta,yyi sanyi wannan wane irin rikici ne ya same su haka?

” layin sageer ta shiga nema baya shiga haka ta koma kan Layin mumin still a kashe.

Aunty sadiya ce zaune a gaban hajja wadda ke shan kayan fruit ,a tsorace take kallon mahaifiyar tata ,cikin rawar murya da kwantar da kae take fadin hajja meyasa kikayi haka??” Anya kuwa hajja kice?  Kinsan irin halin da kika saka Abdul jabbar yanxu?

Saurin dakatar daita hajja ,tayi sadiya sau nawa xan fada maki bana son yawan mganar nan nariga na gama ,mganar nan so in dae na isa dake kibar ta daga ynxun nan ,shi kuma baisa ya canja min mganata ba ..idan ya kwantar da hnkalin sa na tabbata “WATA RANA! Aliya zata cika gdan sa da ya’ya Allah ke bada haihuwa ga wandda yaso baisan sharrin likitoci bane ,ya’n karyane to ita Asma’un da yake so uban meye take jira ne.”

Har yau da bata  dauki ciki ba a gdan sa.” watan su nawa da aure ae in adalci akebi ya sake su duka”..cike da jinjina al’amarin aranta Aunty sadiya ke kallon mahaifiyar ta bbu kwa’rin gwiwa tayiwa hajja sallama ,Dan bataga wurin zama ba  .”wannan maganar tafi ka’rfin ta drivernta tayiwa wya akan yaxo ya dauketa Addu’a take aranta kar ciwon Abdul ya tashi.”

Bbu komae hajja Allah yasan ya alkhairi nixan koma ,Allah ya kiyaye hanya ,da haka hajja ta maida hnkalin ta kan T.V.

“Tana tsaye a tsakiyar falonta sai zagaye falon take ga waya a hnnunta,ta dubi agogon bangon falon 8:30pm.na dare bbu lbrn AJ. Hankalinta yyi balain tashi batasan wane irin hali abokin ta yake ciki ba ,A hnkali ta saka bayan hnnunta gamida goge siriran hawayen . da suka xubo akan fuskarta.”

“Wyarta CE ta shiga ka’ra da sauri ta kalli screen din wyar ,

Sunan sageer ta gani cikin rawar murya ta daga wyar cikin fashewa da kuka take fadin sageer ina mumin ya shiga tsawon wannan lokacin ?”.bae tabayin hka ba sageer bae taba kashe wayan saba.”

“Ta fada cikin muryar kuka Fadamin Asma’u meya samesa ??”… Da alamr sageer baesan komae ba ,anan ta zayyana masa abun da ya faru.” shima tashin hnkalin sa ya ka’ru anan ya shiga kwantar mata da hnkali ki daina daga hnkalin ki Asma’u ba abunda ya samesa,sageer taya kakeso na kwa’ntar da hnkali na?”

“Lokaci daya komae ya lalalace,mumin baya daukar shawara ” ban San mexan yiba ,sageer “just Relax,bani minti goma sha biyar gani nan zuwa da haka,

Ya datse kiran.”

“Sageer kana ganin zamu samesa a guest in din nasa kamar yarda ka fada insha allahu.”

“Horn ya dinga dannawa da sauri buzu ya leko ” ganin sageer yasa ya washe baki,ahhh maigida Kaine?” Uhmm ….Mln lado Abokina na ciki??” Dan jimm ,,lado,yyi saurin katse masa tunani sageer yyi da sauri lado yace ehhh maigida “tun kafin magrib yana nan ,amma yace duk wandda yaxo ka’r nace yana nan.”

amma tun da kai ba wanin bane,bissimillah haka sageer ya koma mota” yyinda Lado ya wangame masu ,katotuwar get din ya danna hancin motar tasa aciki.”

“A hnkali sageer ya sauke ajiyar zuciya ganin ,ko’far falon a bude ” cike da faduwar gaba suka danna sallama falon Tozali sukayi dashi kwa’nce a tsakiyar falon” abunda suka gani yyi balain tsinka masu zu……!!

The Love store’s never End!

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association…

58

“Cikin wani irin yanayi suka nufi ,Shifa Royal hospital ” suna isa Asmy ta ba’lle marfin motar da karfi ta fito,

Ta nufi cikin hospital din Agigice tana kwa’lawa likitocin kira da Sauri aka daukosa xuwa “Emergency, da sauri Asmy ta tari wani Dr.da yafito dakin da aka aje AJ.

” Dector saurin katseta yyi  tareda yin gaba Abunsa ,zafafan hawaye ne ,suka shiga gangarowa akan Fuskarta addu’a takeyi aranta Allah ya tada kafa’dun mumin…..

“Kusan Awa hudu likitoci kusan shidda ne  .” A kansa.

” Around 10:30pm.na dare suna tsaye a kofar Room din da yake ,Dr.kamal ne ya fito yana share gumin da yake tsiyayo masa akan fuskarsa,

Da farin hankicif da sauri sageer yasha gabansa ,Dr. Kune kuka kawosa??”

Cikin hadin bakin ,lokaci daya Asmy da sageer suka amsa ma Dr.kamal lokaci daya ” ganin sun amsa atare sae ya kallesu gamida sakar masu ,murmushi.” Karku damu marar lpian Ku xae samu sauqi ,Amma yana buka’tar jini sabida ya zubar da jini da yawa,sakama kon Aman jinin da ya ka mayi tsawon wani lokaci,so ku biyoni office.”

“Dama kunsan yana da ciwon zuciya kuka nemi daga masa hnkali ??,wani mummunan abune ya samesa da har za yyi fushi irin hka??” Da Baku yi gaggawar kawosa ,hospital ba da xae iya rasa rayuwar sa.”Duk da rayuwarsa ba hannun mu takeba.,Amma a yanayin da yake ciki,da sauri Asmy ta katse sa “plzzz Dr.ka gwada jinina idan xae yimasa??

” tayi mganar cikin rawar murya hawaye na zuba a idonta.

Saurin girgixa kai yyi baxa ayi haka ba Mrs.Meera sae idan ba’a samu na namiji ba,okey tom.Dr.ka gwada nawa mana,cewar sageer  anan Dr.kamal ya hada sageer da wani likita suna barin office din Dr.kamal ya juyo kan Asmy sae taga yana yimata wani irin kallo wandda ta kasa fassara sa ,tsam ya taso kan kujerar da yake zaune Mae juyawa ya dawo gabanta gamida Dan rage,tsawon sa.”

Bugun zuciyar ta taji ya ka’ru haka taji ka’mshin turaren sa ya cika mata hanci,masha allahu!! idan nace ke kyakkyawa ce zaki yarda??”

“Yyi mganar cikin sexy voice dinsa mganar sa takeji har cikin ranta  ,Dara daran idonta ta dago ta kalli cikin idonsa…..wasu irin kibiyoyi take  hangowa acikin kwa’yoyin idanunsa,wandda bata taba ganinsu acikin kwa’yar idanun ko wane namiji ba ” ko Emran da taso ta raini son sa a zuciyarta bata taba ganin idanun sa haka ba.”mumin Dama ba’a mganar sa bata taba kallon cikin idonsa,kai tsaye ba .”A tsorace ta mike tsaye jikinta na rawa haka kirjinta na wani irin bugawa Wanda bata taba,jin makaman cin saba.” A tsorace ta juya xata bar office din  sae yyi saurin rike mata gefen doguwar rigarta.”@t 8:30pm.by Asmy b Aliyu.

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association…

59

“Tsam ya mike tsaye gamida ka’rasowa gabanta cikin raunayiyyar muryarsa Mae kasheta ,yake fadin plzzz karki tafi Dan Allah ” Ya fada gamida zuba mata narkakun idanunsa.

“Wat do yhu mean dector?? Ta fada cikin kakkausar murya ,kawae natsinci kaina a hka nima bansan meke damuna ba.”

“Plzzz I’am not in the good moon plzzz excuse mee, ka’re tare ko’far office din yyi da mmki take kallonsa jikinta ko ina ,rawa yakeyi batason jin muryarsa .” bcoz muryar nasa na saka ta  faduwar  gaba da jin wani irin yanayi.”

“A fusace ta bude masa manyyan idanunta ,Are yhu out of your mind nifa matar aure ce ,baka tunanin shaidan ya shiga a tsakanin mu mun kebe ,Mu daya .” bbu abunda xae faru Asma’u bbu komae a zuciyar kamal sae tsaftattaciyr soyayyar ki plzzz kibani Dama ,cike da tashin hnkali ta daka masa wata irin tsawa cike da tashin hnkali take kallonsa,baka da hnkali baka da tausayi baka da imani,kai wani irin mutun ne ??” Mijina yana kwa’nce a gadon Asibiti kake waya’nnan mganar muguntar ka bazata taba’yin tasiri akaina ba ,idan Asibitin kakeso ,zamubar maka ynxun nan ba gobe ba!!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button