WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Hanyar fita ta nufa yyi saurin fisgota ajikinsa tana jin wani iri bugu da zuciyarsa keyi ya rikice jikinsa sae rawa yakeyi tsoro da mmki ya cikata ,bata taba haduwa da wannan kaddarar ba.”
“Karfinta tasaka ta turesa ,wani mugun kallo ta dinga watsa masa ,nan take hnkalinsa ya ka’ra tashi muddin baisa meta ba komae xae iya faruwa .” dashi wannan wace irin kaddara ce ta samesa haka ,meya kaisa son matar Aure kodan ya wulakanta ya’mmata da dama shiyasa wannan kaddarar ta fa’da masa…” A hnkali ta ra’baa ta gefensa ta wuce tana sharar kwa’llah ,A hnkali ya zube ka’sa tareda dafe kansa ….
Ya kwashi kusan minti goma A hka da kya’r ya mike tsaye ya nufi Dan karamin fridge dinsa,key ya saka ya bude fridge din Kwalaben beer ne ,masu tsadar gaske kwa’ra daya ya ciro ya rufe fridge din da sassarfa ya nufi ko’far fita daga office din ,karo sukaci da Dr.Habib tsayawa yyi cak! Yana kallon Abokin nasa.
“Ganin kwa’lbar beer A hnnunsa yasa ya kallesa ,A tsorace.”
“Ina zakaje kuma kamal ??” Yyi mganar cikin Rawar murya ni kaina ban saniba.” habeeb!! ina kuma zakaje da beer ,look kamal ka tsaida hnkalin ka guri daya ,kana da marar lapia A hnnu . kaga kuma yanayin da yake ciki shine zakaje kasha abunda xae saka ,
” kafita hnkalin ka idan ka kashesa fah??
“Enough is a Enough! Habib! Ya katsesa cikin wata irin mahaukaciyar tsawa!!
zasu iya canja hospital bana jin zan iya dubasa.” am sorry leave me a lone ,
Da haka yasa kai ya fice daga office din A zuciya cike da tsoro da mmki Yabisa ,da kallo
” duk yarda akayi akwae abunda ya faru haka kawae baxaiyi fushi haka ba.
“Tana tsaye a ko’far Room din taga yana tahowa cikin,takunsa na kasaita da sauri ta dauke kanta.”
” shima bai kalleta ba ya wuce abunsa.” Amma sae da taji bugun zuciyarta ya ka’ru ina kuma zayaje??”
“Ta tambayi kanta.
Shine kuma ka dai likitan zuciya a Asibiti nan ,kuma dr.Habeeb ya tabbatar mata dashi xaeje ya saka masa jini ynxu,
“Takasa daurewa da gudu tabi bayan sa tana Dan kwa’la masa kira….
*SHOCK LOVE*!!
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu..
©Haske Writer’s Association..
60
“Da sassarfa ya isa parking spaces dae-dae gurin motarsa yaja ya tsaya ,ganin tasha gaban sa.” Baiyi aune ba yaga ta zabga masa mari akan kyakkyawar fuskarsa ,Marin tunda yaxo dunia bbu wani Wanda ya ta’ba yimasa makamancin sa.
Cike da masifa ta cakumi ,wuyan rigarsa cikin kuka take fadin meka keji dashi ne??,
meka dauki kanka idan mumin ya rasa ransa baxan ta’ba yafe maka ba saukar hawayen ta yakeji tamkar ana zuba masa Ruwan ,dalma acikin zuciyar sa.
“A hnkali ta sakesa ta Dora kanta a jikin motar gamida fashewa da kuka sosae.”
Gaba daya Kamal ya rude ya fita hayacin sa ,
saurin bude back sit yyi ya saka beer din tareda rufe ma’rfin motar.”
Dago fuskarta yyi a tsorace tayi saurin ja da baya, karka ka’ra ta’bani da wannan haramtaccen hnnun naka.”
Am sorry kinji ki daina wannan kukan Dan Allah ,
ya fada cikin cool voice nasa.
“Muje na dubasa hawaye na zuba a idanunta ta kallesa kayi alkawari??
“Ta fada cikin Rawar muryar ta ,idonsa na akanta a hnkali ya daga mata kai Almr Ehhhh”
komae nata burgesa yakeyi gaba tayi yana biye daita har Room din da aka kwantar dashi ya Dan juyo ya kalleta,
“kijirani anan da haka ya juya ya shige dakin .
Yyin da ta juya ta nufi dakin sageer.”
“Kusan 11:30pm.na dare ya shiga danna wani ,irin horn na fitar hnkali ,agigice Hassan maigadi ya Dan leko ganin kamal cikin wani irin yanayi ya wangale ,ka’totuwar get din …
.wani irin parking yyi ya fito a hnkali Sae famar layi yakeyi A hnkali Hassan ya ka’raso gurinsa cike da jimamin hali irin na kamal,
” bai rasa komae ba a dunia.,halinsa dayane da baya da kyau shine ,shan giya ” A hnkali ya Rika sa xuwa part dinsa.
“Har dakin barcin sa ya Kaisa tareda Dora sa akan katon Royal bed nasa Mae black&white ,
“har Hassan ya nufi ko’far fita cikin wani irin yanayi ” Kamal yyi saurin fisgo Hassan Sae ga Hassan akan fa’deden ki’rjin kamal ,A tsorace Hassan ya bude idonsa “Fuskarsa ya fara shafawa
” cikin cool voice nasa ta mashaya ya fara fadin “Am sorry Asma’u karki gujeni ina sonki ina matukar kaunar ki!!
” Soyayya ta bata karya bane,banta ba son ” wata macce A dunia ba bayan ke plzzz ,karki gujeni kibani dama zan koya maki yarda zaki soni ,
“A tsorace Hassan ya janye jikinsa cikin na kamal ,yabar bedroom.din da sassarfa.”
*******
“Alh.Muhammad Alkali tsohon alkaline a jahar Bauchi kuma ,dan siyasa Wanda ya Rika muka Mae da ,dama Haka yana da dukia Mae tarin yawa da,matar auren sa.
Kw’ara daya ,Hajia Asiya Dan su kwa’ra daya a dunia dr.Kamal matashin saurayi mai kimanin shekara talatin da biyu A dunia ,
” Ga ba daya iyayensa sun dauki son dunia sun Daura masa kasancewar sa,
D’a kwara daya da Allah ya basu .”da ganan Hajia Asiya bata ka’ra koda yin ba’ri ba .”haka yasa suka dauki son dunia suka do’ra ma kamal tun yana karamin sa yake sha’awar zaman likitan zuciya, sabida Ammin sa na da ciwo haka iyayyen,sa suka taimaka masa ya cika burinsa.” Na zama babban likita yyinda A indian ya gama karatunsa”
Wanda shi ya cikgaba da kula da mahaifiyar tasa,
kamal kyakkayawa ne ajin farko haka ruwan tarwada ne ,yana da manyyan idanu masu daukar hnkali haka yatara suma a kansa ,wadda ake kashe kudi sosae gurin gyaranta ,sumarsa sak !zubin sumar hausawa ne ,baka kirin mata da yawa sonso kamal ya’yan masu kudi ya’yan amininan Abban sa amma fi’r yaki asalima ya tsani maccen da zata nuna masa ,zalamar ta A fili iyayyensa sunyi fada har sun saka masa ido.”
Sae dae Addu’a akwae wata ya’r aminin Abban sa ,a Kaduna suke zaune sunan ta zaliha “tana matukar son kamal ,Amma shikuma bbu wadda ya tsana sama daita ,Tana yawan zuwa gidan su hutu sabida shi amma har ta ka’rasa hutun ta baya ku’lata.”
“Wani abun mmki Na kamal baya Neman mata ,bai ta’ba kusantar zina ba .
Halinsa dayane shan beer da itace yake Rayuwa tun yana A India har ka’wowa ynxu .”
Wanda iyayensa,basu Masan yana Shanta ba “tsawon shekera biyu kenan Sae maigadin gdan su” Wanda yake matuka’r tausayin kamal ba ,bayada wani mummunan hali wandda ya wuce wannan.”
“Dan kamal akwae kirki baya kya’nkyamin talakka da kyauta ,abokinsa kwa’ra da’ya ne a duniya shine Dr.habeb bayada wani aboki Wanda ya wucesa ,Habeeb yyi balain sanin halin kamal fiye da iyayen da suka kawosa,A dunia.
Idan yace yes bbu Wanda ya isa, ya canja sa hakama idan yace nooo bbu Wanda ya isa yyi musu dashi.” Lokaci daya Asma’u Omar omra ta fado acikin Rayuwarsa,
Tareda birkita masa tunanin sa kwata -kwata .”
“Shine mutunen da tafara tunkara da bukatar ta lokacin,da suka kawo AJ.hospital din ,Wanda kallo daya yyi mata yaji zuciyarsa tayi wani irin halbawa ,nan take ya rude gamida.
Rasa natsuwarsa .
.******
” A hnkali yyi sallama A bban falon yana cikin shigarsa ta manyan likitoci ,kallo daya xakayi masa kasan baya cikin natsuwar sa.
“Dattijuwa ce wadda shekarunta baxasu haura Hamsin ba A dunia ,Tana tsaye akan dinnig ” Table suna jera kayan break fast “Tana sanye ne cikin medical glasses ,mai ka’ra mata gani .”
“Ta kallesa Wanda yake ko’karin zama daya daga cikin kujorun dake ,zagaye da Falon saukowa tayi akan stairs din dinning din tareda ,Tahowa garesa.”