Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Cikin sanyin muryarsa ,yake fadin sabahul khair my Ammi!!

Cikin murmushi take fadin ,sabahun Noor my son!

,da fatan katashi lpia??Qlau Ammi kayi shirin fita kenan?

” daga mata kai yyi Almr ehhh kasan cewar kamal ,mutun ne marar son mgana .”ammi Abba fa??

Yana sashen sa baita shiba, kaxo kayi break fast ynxu Salamatu “tagama hada mka break fast ,kamr tasan xaka fita da wuri ya tsine fuska yyi bana jin xan iya cin komae Ammi ,idan naje zansha coffee inajin kaina cikin wani irin yanayi,

Plzzz Ammi kiyi min Addu’a ya fada gamida sunkuyar da kansa kasa,

” A hnkali Ammi ke ka’re ma Dan nata kallo Tana matukar tausayin sa,baya taba fada mata damuwarsa .”

Yana da zurfin ciki sosae insha allahu zan maka Addu’a da murmushi ya dago ,ya kalli mahaifiyar tasa gamida,

Fadin nagode My Ammi”

Ka’rasowa yyi gabanta ya Dan russuna ya subbaci ,goshinta tayimai addu’ar Allah ya kiyaye hnya.

“Har ya kae bakin ko’fa ya juyo ya kalleta plzz Ammi ki gaisheda Abba idan ya tashi barcin ,kifada masa nafita idan ya tashi,zan kirasa.” Cike da jin ddi ta daga masa kae cikin sassarfa ya fice daga falon ,

Cikin takunsa na kasaita.”

Asmy b Aliyu Novel’s????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu. ”

©Haske Writer’s Association…

61

“Around 8:00@m dae dae na safe ya turo ko’far dakin  hangota yyi kan farar kujerar roba.

Gafda gadonsa ta Dora kanta gefen jikinsa tana barci ,wani irin kishi yaji lokaci daya ya rufesa.

” da Sauri ya juya gamida bugo ko’far dae-dae kuma lokacin AJ ya fara motsi,

Sannu “A hnkali ya soma bude idanunsa.”

“Dake yimasa nauyi da kya’r ya samu,ya budesu duka fara kallon da’kin yyi.

Jin mutum kusa dashi ,ya maida hnkalinsa gurin zuba mata ido” yyi tayi rama sosae haka yaga hawaye na zuba gefen Cheek’s nata .

“Hnnunsa,yasa ya Dan kara kwan’to daita ajikinsa a tsorace ,ta bude idonta dama ba barci Mae nauyi bane” Dan kamal ya sanar mata kowane tym”…xae iya farkawa.

“Ido biyu sukayi dashi A zabure ta tashi daga jikinsa tareda rike hnnunsa ,gagam cike da murna take kallonsa ,Murya ka’sa ka’sa ta furta mumin!!

” saurin Daura ya tsansa yyi akan kyakkyawan bakin ta almr tayi ,shuru cike da murna ta nufi office din Dr.kamal sallama tayi ta ji shuru,

Ba’a amsata ba yasa tayi knocking

“murya can ciki yake fadin ,yes come in…….aranta tace Dan rainin hnkali bude ko’far office din nasa tayi ta tsaya A bakin ko’fa tana kallonsa ,yana ku’rba coffee shaye da toka take fadin plzzz kazo mijina ya farka

” tana fadin hka ta juya da sauri tabar office din”har tana hadawa da tuntube,

murmushi kamal yyi gamida Shafa sajen da ya kewaye kyakkyawan fuskarsa,tsam ya Mike gamida aje cup coffee din yabi bayanta.

“‘Ko’karin tashi yakeyi tayi saurin dakatar dashi karka motsa mumin kabari ,likita ya shigo mana, ya Dan kalleta cikin jin zafin ciwo nagaji da kwan’ciyar ne husna At all.”

Sae taji ya bata tausayi hnnunsa,Na dama ta rike gamida hadewa ,da nata karka damu zaka tashi ynxu .”

Dai-Dai lokacin kamal ya turo ko’far dakin nasa cikin tsinkewar zuciya ya isa garesa da sauri Asmy ta saki hnnun sa,gamida Dan ja da baya ta harde “hannayenta a kirji tana kallon Kamal ,

Wanda ya fara duba AJ.cikin sanyi jiki ” fuska bbu walwala kamal ya cire masa drip ,din hnnun sa.

Ya kalleta ,shaye da toka yake fadin kiraka sa toilet yyi wnka koxae ji ka’rfin jikinsa tareda rama sallolin dake kansa,”daga baya sae yyi break fast.sae nabasa drug’s nasa.”

“Batare da takallesa ba ta nufi AJ,Right hand nata tabasa alamr ya rika” zata taimaka masa ya tashi bbu musu ya Mika mata hnnun nata,

“ga mmkinta sae taji takasa dagasa a shagwabe ta kallesa gamida turo baki kae dan Allah mumin kabar sakar min jikinka duka mana.”…

“Suna hada ido da kamal ,sae taga ya watsa mata harara itakam murmushi ta saki gamida kashe masa ido,daya

batayi aune ba taji AJ ya jawota gaba daya akan jikinsa

” ware Golding eyes ,nata tayi akansa “sae taga ya daga mata gira ,cikin murya Rada ya sunkuya dae -dae kunnenta ” plzzzzz kidaina zama a gaban likita haka bana jin ddin yana kallamin ke .

“kinemi hijab ki saka Dan Allah!

“Yyi mganar A raunane bakin ta tasaka dae -dae gurin bakinsa takama,leben sa na ka’sa

gamida Dan cizasa da gudu ta sauka jikinsa.

” A zuciya kamal yabar dakin tabi bayansa da kallo gamida Dan ta’be baki ”

ta juyo kan mumin ,yana ko’karin mikewa tsaye tayi saurin taimaka masa cike da mugunta ya sakar mata nauyinsa duka ,wayyo mumin!

“Gaba daya suka zube kan bed lokaci daya,

shine a saman ta.

ware manyan idonta tayi a kansa dakyar ta buda baki tana fadin ,xaka karyani Dan Allah wlhi nauyi ne dakai duk da kana kwance a gadon asibiti,tayi mganar a shagwancen ,gamida turo bakinta,

Cikin wani irin salo ya’ke fadin  waye mai nauyin??..

” kai mana ta fada cikin sauke numfashi dakyar ,Rumfa yyi mata da fadeden kirjinsa yana kallon fuskarta ,wadda tsoro yagama cikata hnnunsa ya aza akan bakin ta yana masa tafiar tsutsa .

“dae-dae lokacin kuma aka banko ko’far a hnkali ya maida hnkalin sa ,kan ko’far yaga waye mai wannan aikin?”

Bbu sallama ,bbu Neman izini a shigo kai tsaye ido biyu sukayi da Hajja da Aliya dake bayan ta ,dauke da babban basket……saurin dauke kansa yyi gamida mikewa ,tsaye a hnkali ya dago Asmy hnnunsa “…sakale cikin nata ya nufi hanyar bathroom daita.

” saurin shan gabansu hajja tayi a tsorace Asmy ke kallonta yyinda taga gogan nata ya wani,dauke kae gamida ba’ta Rai sosae……

“Thank’s

for the impression.”

and Advocated,

My Enormous fan’s!????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association…

62

“Shaye da toka hajja ta kallesa ,muxo dubaka shine zaka wulakantani Abdul jabbar!.

,yaushe ka sauya dabi’unka??” Cikin sanyi muryarsa ta marasa lpia yake fadin kiyi hkuri hajja inaso in watsa ruwa ne.

Da hka yaja hnnu na batare da ,ya jira Mae hajja xata fada ba muka nufi bathroom jiki sa’bule Aliya tabi bayan su da ka’llo hka kwa’llah ta taru a idanunta ,cikin fushi ta kalli hajja tamkar wata sa’arta kina ganin ko kallona baiyi ba .”sabida ya tsaneni matarsa ,ta Riga ta gama mallakesa kema ynxu bayajin mganar ki .

Nidae hajja kiyi wani abu akae idan ma da ,hali kisaka sa ya maidani a yau din nan ,cike da  tsoronta hajja ke fadin karki damu ya’r lelena .”kibarni dashi ya fito wanka xae xo ya sameni ne.

…………Yana ko’karin cire kayan jikina nayi saurin Rike masa hnnu A tsorace ya kalleni fuska bbu walwala yake tambayr ta minene kuma?”

Cikin sanyin jiki nake fadin kayi wnkan ka mumin ni xan koma na jiraka sae naje gida tukuna.”

“A hnkali ya shiga girgiza kai ban yarda ba husna,bana iya jure rashin ki kona second d’aya ne ……da Dan karfi ya fara mgana bana son na bude idona naga yarinyar nan A gabana ,kinga hajja taje ta wani kwaso min ita zanyi wanka naga Dr.yabani sallama cike da ba’cin Rae yake maganar kallonsa kurum nakeyi ,Nan na taimaka masa yyi wanka ,ya fito sanye da jallabiya still su Hajja na da’kin sae naga ya dauke kansa ,anan na shimfida masa sallaya ya kabbarta sallah.”

“Cike dajin haushina Aliya taja tsaki muna ha’da ido ta zabgamin ,Harara tareda fadin ya’r kinin bibi kawae .

” Cike da ya’nga Aliya ta iso gurinsa dauke da plate ,shake da soyayyaen dankalin turawa da kuma cup coffee ” Yana xaune akan gado ta xauna gabda shi har ka’fadar su na gogar ta juna gudun sa’bama mahaliccin sa,Dan yasan ynxu bbu Aure a tsakanin su.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button