WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Yyi saurin matsawa cikin wata uban tsawa ya kalleta wane irin iskanci ne haka Dan Allah matsamin banxa kawae marar zuciya “, taji haushin kalaman sa sosae har Yana cikin ciwon baxae raga mata ba.”
“Kai – kai Abdul ka shiga hnkalin ka marar zuciya ya wuceka ,
ga wadda keson ka sae wata kake famar bibiya wandda bata damu dakae ba.”
“Da sauri na kalli mumin wandda yyi saurin dafe kansa Yana fadin..
washhhh,Ashhhhhh!! Da sauri na ka’raso garesa gamida rike kan nasa kiramin likita !
” yyi mganar cikin cijewar baki ,
na juya kan hajja plzzz hajja kidaina irin haka a gaban sa Dan Allah bakya tsoron ciwonsa ,ya tashi ne?? Tayi mganar cike da nuna damuwa a fuskarta salati.”Hajja ta shigayi lallai yarinyar nan wuyan ki yyi kwa’ri ni xaki fadawa haka??”kenan kinfini sanin ciwonsa.?
“Bata kula Hajja ba A fusace ta fisgi Hanun Aliya tayi waje daita ….hajja na kwa’lama Asma’u kira bata saurareta ba sae da ta Hanka’da Aliya a waje…
(“Plzzz Manage This Page).
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
63
Baya -baya tatafi zata fa’di Allah ya taimaketa ta dafa ba’ngo A tsorace a kuma fusace Aliya ke kallon Asmy ,
ka’rasowa gurinta tayi gamida folding din hnnun ta akan kirjinta ,
tana mata wani irin murmushi Wanda yafi “kukan ja’ki ciwo ,wae ke mekika dauki kanki ne??
” Kina tunanin haukan ki da banxar jahilcin ciki xae ta’ba tasiri akaina ??….
saurin girgixa kai tayi gamida sakin wani malalacin murmushi.
” hnnun ta tasaka A kirjin Aliya wadda ta saki baki da ido tana kallonta ”
idan da nice ke da tuni nabar Rayuwarsa ,
Dan nikam baxan iya Rayuwar aure da namijin da ya nuna min tsana ka’ra ka’ra kuma ya nuna baya yi dani.”
“Anya kuwa kinsan mutuncin kanki ?”
” A matsayin ki na y’a macce ya nuna bayayi dake ,
Sae kibar Rayuwarsa duk wannan kya’n da Allah ya baki ,haba ka’wata
“Dan Allah kiyi tunani da Kwa’kwalwar ki mana hajja bata sonki da Alkhairi da tana sonki da bazatace ki koma Rayuwar Mr.AJ.
ba Dan wlhi wulakanci zaki cigaba da gani acikin Rayuwar auren ki ,Dan nisawa Asmy tayi gamida ya’rfi da hnnun ta.
“Shafa fuskar aliya ta somayi cikin wani irin sallon, ta soma fadin “Am sorry Mrs.Aliya meera har Abada ,baxaki ta’ba komawa cikin Rayuwar Abdul jabbar meera ba.!!
.” mumin nawa ne ni kadae ,ki Rubuta wannan ki aje acikin sakaryar kwa’kwalwar ki,
Tayi mganar gamida bude mata manyyan idonta.”
.”A fusace Aliya ta daga hnnu da nufin ta saukesa akan fuskarta Sae taji anrike hnnun Idonta sun ka’da sunyi ja ,Cikin wani irin fushi ta juya alakar kallon nata, ga wanda ya hanata aikata hka “wani hadadden saurayi tagani rike da hnnun ta ,cikin shigarsa ta manyan likitoci ,tamkar shi yyi kansa Dan kyau.”
“A hnkali ya saki hnnun nata ,meyayi zafi haka malama .”??
” Da zaki mari fuska Mae daraja haka harara Asmy ta dinga sakar masa .”A fusace ta juya ta koma Room din .
“Taje xata hada masa Ruwan Lipton hajja tayi saurin dakatar dashi cikin tsawa ,dae dae lokacin Dr.kamal ya turo ko’far dakin
,haka baisa hajja tayi shuru ba.”
Yarda kika turata a waje kema ya zama dole kibar Asibitin nan ,
ynxun nan !! basae anjima ba ta amshi cup din hnnunta ta nuna mata ko’far fita mai makon ta fita Sae ta nufi gurin mumin dinta.”
“Ta sunkoyo dae-dae kunnesa tayi masa ra’da ,Wanda ni Asmy ban San me tafada wa mumin din nata ba .”
“Da sassarfa tabar dakin idonta cike da kwa’llah jiki sanyayye Kamal yabita da kallo Yana jin haushin hajja a ransa akan meye ne xata dinga yimata tsawa haka??
“Billy a yau zan kawo karshen yarinyar nan.”
Dan nasan muddin tana cikin Rayuwar Abdul jabbar baxan ta’ba
samun saba har Abada.”
Tom.ynxu meye shawara Aliya??murmushin takaici Aliya tayi .”just wait and see ka’wata nan da minti Ashirin xakiji sa’kon mutuwarta ,
Tana fitowa taci ka’ro da sageer ganin yanayin da take ciki yaja ya tsaya.”
Mae makon Ta kulasa Sae yaga ta nufi mo’tar ta da gudu tana famar sharar kwa’llah batasan yaushe mumin dinta xaeyi farin ciki ba.”??
Ganin ta shige motar ta tayar dabara ta fa’dowa kamal ,shima motar tasa yyi ma key yabi bayanta.”haka kurum ya tsinci kansa da wani irin fa’duwar gaba
” jin yake kamar ya tsaida ita amma yasan baxata kulasa ba .”Haka ya cigaba dabin bayan ta.
“Asmy b Aliyu.????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
64
“Ringing din wyarsa ya dakatar dashi daga shiga da’kin ,gabansa ya fadi lokacin da ya ka’lli pic din dake yawo akan screen din wyar tasa,wannan karon baisan karyar da xae fada mata ba.” Yasan halin Mimi tacika rigima ne dabin kwa’kkwafi .”A karo na biyu wyar ta shigo cikin sanyin jiki ya daga wyar.”
“Haba sageer wannan wane irin sabon wulakan cine?”…. Sassauta murya yyi mekuma yyi zafi Mimi ?? Kasan meke faruwa fadamin kawae ne baxakayi ba .” na fada maka kusan kwana,ukku ina kiran wyar yah Abdul a kashe idan nayi maka mgana sae kace yana busy .” kullum kuma kai sai nayi wya da kai!!
“Ka fadamin meke faruwa ,ko har da yau week end ba’a samun sa ??” Ajiar heart ya sauke wae meye hakane?” Karya kenan xan fada maki inaxan San dalilin sa na kashe wya ,tunda yau week end ne .”dole ne ka sani sageer tunda best friend dinka ne ,kuma brother In law dinka ne…naji ajikina akwae abunda kuke bo’yemin Any way ,xan shigo Nigeria soon sabida munsamu hutun ka’rshen shekara.”
“Da sauri sageer ya katse mata hanxari kin fasa xuwa Sudan din ne??” Yana nufin dangin Ammin su ,Dan tace wannan karon acan xatayi hutun ta.”
“Kae tsaye tabasa amsa ,da nafasa tana gama fadin haka ta datse kiran hnkali tashe ya fara Neman layinta amma A kashe.” Jiki sa’bule ya tura kansa da’kin da AJ .yake ciki dauke da sallama a bakinsa.”
“Granny ya hanga gefensa tana basa ruwan lipton ,ko kadan bbu fara’a a fusakarsa anan sageer ke gaisheda granny .” ta amsa dauke da fara’a a fuskarsa.”
“Yawwa sageer tunda kaxo sae kaxo kayimin sulhu da wannan yaron, sae famar fushi yakeyi dani .” Tamkar ni na Daura masa ciwo,Dan murmushi sageer yyi tareda rike hnnun Granny daya.. Karki damu kanki da yawa Hajjan mu. “Kinsan halin maigidan naki,idan yana ciwo sae yabi ya fitinemu da rigimarsa.” Ynxu dae driver ya mai dake gida ,tunda gani na iso ,zan cigaba daba abokina kulawa.”
“Tsam AJ.ya mike tsaye dawa xaka xauna ??” ni kam nagama,xaman asibitin nan,Ae kaji irin ta sageer cewar Hajja.” Ta,ina ya ta’ba ganin anyi haka ?”ka sallami kanka batare da likita ya baka sallama ba.”
“Plzzz sageer muje ka rakani gun likita zan amshi takardar sallama” yyi mganar fuska bbu walwala.” Baxai fa yuyuba AJ.baka gama jin sauqi ba ,ka hkura sae xuwa gobe haka.”cewar sageer cikin fushi AJ.ya kallesa idan baxaka rakani ba ka daina yimin dogon sharhi malan.”idan na isa gida ,sae Drama Queen tayi jinyar tawa a gida mana…nasan baxata ki hakan ba !
“Badan sageer yaso ba yace OK.tom jirani bara naje na amso takardar sallamr ka kaga mata na awaje ko kana son suyi ta kallonka da jallabiya?” Nasan ka tsani hkan shiyasa saurin dauke kae yyi ,murmushin samun nasara sageer yyi ya kalli hajja gamida kashe mata ido daya.”
**********
Tuki take amma bata jin motar dai-dai lokaci daya taji motar tana Neman .”Kufce mata hnkali tashe kamal ke kallon Abunda ke faruwa ,wani gefen daban yaga motar ta ya’nka wandda bbu yawan jama’a a wurin filine ,fetel.”.