Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Sae dogayen bishiyoyi ,kafin wani lokacin ta saki sitarin motar haka motar ta cigaba da gudu tsoro da raxana taji yasa xuciyarta na wani irin harbawa.” Cikin ikon Allah motar ta bugi wata bushiyya.

“Wata ka’ra kamal ya saki gamida fitowa motar sa,a guje ya nupi motarta ta hka sauran dai dai kun mutane suka rufa masa, baya.”

“Hayaki motar ta farayi cikin tsoro da firgita.

Yyi nasarar cirota daga motar ,gaba daya fuskarta ta jike da jini ,ko motsin kirki batayi …” Lokaci daya kamal ya fashe da kuka wani bawan Allah dake tsaye a gabansa ya Dan russuna .”ya kai hnnunsa akan hancin ta .”bata numfashi cikin jajjayen ido kamal ,ya kallesa hawaye na xuba a idonsa baba ta mutu ko?” Yyi tambayr cikin rawar murya .”

“Dan a lokacin gaba daya ,ya manta dashi likita ne.

“Cike da jimami tsohon ya girgiza kai sae dae hkuri yaro .”A tsorace ya shiga jijjigata yana kiran sunan ta tamkar wani zautacce haka ya ko’ma. Ya riketa gagam a jikinsa yana wani irin kuka baidamu da jikin dake xuba ajikinsa ba.”

MA’U..????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association…

65

“Da gudu ya fito daita da hnnu bbu alamr numfashi,A tattare daita.

” Haka ya shiga kwa’lama likitocin gurin kira tamkar,

Wani xautacce Habeeb ne yyi saurin tarar sa yyinda  nurse kwa’ra biyu suka axata agado suka jata xuwa .”Emergency a gigice kamal ke fadin Habib kaje ka ceci Rayuwarta Dan Allah,ya karasa xancen cikin rawar murya. .” Jiki sanyayye Habeeb ya nupi Emergency “Anan ma ya gano doguwar sumace tayi ,sae inda goshinta glass ya Dan ta’ba nan take Dr.Habeeb yyi dinke mata gefen goshin nata. ”

“Allorori ya ha’da yyi mata .

Yana xaune a katafaren ofishin nasa, kujera sae famar juyasa takeyi xuwa wannan lokacin yyi wanka ya canja kaya bakin Jean’s ne Ajikinsa da  Blue din T.shirt .”

Habeeb ne ya kallesa cikin,yanayi na tuhuma har yau bakace komae ba kamal?” Mai ya kawo wannan ha’darin ko kuma fyade kayiwa ya’r mutane…….!?

Cikin wani irin Fushi kamal ya katse Habeeb ya isheka haka Habeeb!!

“Niba yaron ka bane ,da xakaxo ka tsareni da silly Question’s dinka.” Wae meye ma damuwar kane?

Yyi mganar cikin kunar Rai ,shima axuciya Habib yake fadin dole na damu “ka kawo yarinya cikin wannan hali baka gudun sauran likitoci su tuhume mu?” Idan ni na Rufeka wlhi,wani baxai rufeka ba.”

“Nace a fadawa family din yarinyar nan ka ‘ki kusan Awa biyr yarinya bata San idan kanta yakeba.” Ido kamal ya zuba ma Abokin nasa, Dan murmushin takaici ya saki ,Kana tunanin akwae wanda yafini jin ciwon halin da take ciki?.”

“Dan cije lebensa na ka’sa yyi ban hana ka fadawa family nata ba ” but not yet!

To sabida wane dalili naka?”kasan xa’ayi ta nemanta fah?”tsaki kamal yaja Dan Allah “idan baxaka bata kulawa ba ka fadamin na nemar mata wani Asibitin..

“Tsaki Habeeb yyi gamida bar masa office din ,A hnkali ya maida hnkalinsa kan Agogon bangon dake juyawa a da’kin ,Karfe shidda da Rabi na yamma .” tsam ya mike tsaye ya shige toilet Dan ya lura lokacin sallar magrib yana kusan towa .”

“A hnkali ya kalli Aunty sadiya dake gefensa,ya Dan hade rae wae aunty yaushe drama Queen xata ,dawo ne??”… Tun safe rabonta da nan daga xuwa gida tayi wanka,Aunty sadiya dake gefensa xaune ta Dan ta’be baki akwae mmki kasani ko Hajja ta hanata tahowa.”

“Dan tsaki yaja gashi fa duka tabar wayoyinta anan, shima sageer tun sallar la’asr ban ka’ra sakasa a ido ba.” Ya ka’rasa xancen cike da damuwa.”

“Turo ko’far dakin da akayi yasa suka maida hnkalin su ga ko’far A rude yake kallonta .” ke Rak lpia??” Xaki shigowa mutane a haka?”ya yyi mganar cikin kulawa.

Aunty sadiya ta daka mata tsawa,uban me kike yiwa kuka ?”tun farko banso xuwanki gurin nan ba.”ke kika nace akan hakan,kinxo kuma xaki ishi mutane ka’ra saka kuka tayi mai Dan sauti.”

“Bbu shiri AJ.yyi saurin tsaida Aunty sadiya , gamida dirowa ,daga kan gado duk da bayajin ka’rfin jikinsa haka ya daure yaisa gabanta ,Dan kukanta ba’karamin azabtar dashi yakeyi ba .” yana jin kukan ta tamkar na Mimi.

“Sassauta murya yyi .

Gamida dafa ka’fadunta ,

Hi!

Rak!.

Wat Wrong wit yhu?

” why are yhu crying.

Cikin Rawar murya Rak ke fadin yah Abdul “naga Asma’u a wani daki an Daura mata bandeji A………..

_At 5:40pm.by Asmy b Aliyu_.

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association.

66.

Hi !

Rak wat did yhu say?”

Da gaske nake fada maka yah AJ.naga Asma’u kwa’nce tamkar bata da numfashi.”

“Saurin katseta yyi ,jikinsa koina rawa yake a wane daki ?” Aunty sadiya ta kalli Rukaiyya cike da tuhuma .”Anya Rukaiyya kwa’kwalwar ki bata fara samun Matsala ba.?”Haushine ya kama Rukaiyya tana jin takaicin ,fada masu datayi gashi lokaci daya AJ.ya rude akan Rabin ran nasa.”

Jan hnnunta AJ.yyi kaini da’kin nagani Aunty sadiya ce tayi saurin dakatar dashi .”bara naje na dubo ka koma ka kwan’ta baka ganin halin da kake ciki ,saurin girgixa kansa yyi no Aunty baxan iyaba.”da haka yaja hnnun Rak haka ,aunty tabi bayan su.”

“Yana tsaka da cire mata  drip yaji an banko ko’fa ……A tsorace kamal ya Dan juyo ,ganin AJ. A gabansa yasa yadan rude shikuma a gigice ya nufi gadon nata.”

Hnnunsa na rawa yakai kan goshinta wanda yake ,daure da, bandeji .”Da rinannun  idonsa ya dago yana kallon Dr.kamal cikin wani irin yanayi kamal ya mike tsaye ,hnnunsa zube cikin Aljihun wandonsa.”

“A fusace AJ.ya mike tsaye cikin fushi yake fadin meya sameta??” Meyasa aka bo’yemin ,

cikin karfin hali kamal ya soma yiwa AJ.bayanin ha’darin da tayi …dae-dae lokacin kuma ta fara motsi A hnkali take fadin .”water! Water!

Da sauri AJ.ya xube a gabanta ,husna !

Yyi mganar cikin rawar murya .”A hnkali ta furta mumin !!

Ko’karin mikewa takeyi xaune,Dr.kamal yyi saurin dakatar daita.”

” cikin sanyi murya yake fadin karki tashi ,

Fridge ya nufa ya dau’ko gorar Fa’ro marar sanyi ya mikawa AJ. ruwan ,da sauri AJ.ya ka’rbi gorar Ruwan.”

“Shi ya taimaka mata ta sha ruwan idonta na ka’nsa hawaye taji sun cika idonta .”

Tana jin tausayin kansu.. Aunty sadiya ta ka’raso gurinta tana mata sannu yyin da suka shiga jimamin Abunda ya faru….”

“A Daren AJ.yana tare da Drama Queen nasa, Dan shi yama nemi ciwonsa ya Rasa.” Kwanan ta biyu aka basu sallama.”

1 week ltr.

“Dawowar ta kenan daga skull misalin karfe 3:00pm.na rana ga mmkin ta Sae taga motar AJ.a parking lot taji ddi sosae ,Allah ya azata akan mumin Allah yasa yabar ta taje birthday din Mrs.Modibbo.”

“Ka’rar AC.kawae kakeji A falon haka taci gaba da tafia bata ji motsin kowa ba har ta hau up stair’s ,tana tura ko’far dakin Dai-dai lokacin AJ ya fito daga wanka.”

“Farin Towel ne daure a kugun sa ,Sae karamin da yake tsane gashin kansa dashi A tsorace ta juya masa baya gamida runtse idonta .”

“A daddare ta xauna gefen soofa gamida basa baya,murmushi ya saki irin na xaki sani ne!

” yaushe kk shigo ?”

Yyi mata tambayar in a low tone,ynxun nan ta basa amsa batareda ta ka’llesa ba.

“Karasowa yyi gabanta ,xaki taimkeni ki shafamin Mae ?”

“Kayi hkuri ka Shafa da kanka ni wanka ma xan shiga ,tana fadar haka ta mike tsaye ”

tayi hnyar toilet  batare da ta  kallesa ba .”tana kai jikin ko’far ta Dan daga muryarta ,ka jirani na fito muyi lunch tare “tana fadin haka da gudu ta shige toilet gamida rufo ko’far ”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button