WATA RANA Romantic hausa novels complete

” da murmushi yabita a ransa yake fa’din “..she acting like a chil’d alway’s.
Maroon tree Quarter ne a jikinta da farar vest wadda ta gama bayyana,siffar jikinta du’ka parking gashin kanta tayi tsakiyyar kanta.”
“Daga hnnunta tayi sama tana Addu’ar Allah yasa yabar ta xuwa birthday din Ummi modibbo,
Agogon bangon da’kin ta kalla karfe 4:20pm. Na yamma .”
dama ta Riga da tayi sallar la’asar tana jiransa ne ya dawo,daga masallaci.”
“Zagayen falon ta farayi da wyarta a hnnunta tana juyawa .”
sallamr sa taji ganin yanayin fuskarta yasa ya ka’raso gurinta.
“Hi Mrs.AJ.
Wat wrong with yhu ?
Dan shagwabe fuska tayi ,kamo hnnunsa tayi suka xauna kan kujera .” Right hand nasa ta rike tana murxawa a hnkali
shikam kanllonta kurum yake haka ,gaba daya hnkalinsa na kan kirjinta.”
…..Fadamin meye matsalar ki ?” Yyi mganar gamida kallonta ,
A tsorace ta fara mgana dama Mumin kawata ce xatayi birthday party shine….
Sae kuma tayi shuru kallonsa ta shigayi ,kina son kibata gift ne??”
“Ina son naje birthday dinta ne wandda xa’a fara ka’rfe 8:00pm.na dare ,za’ayisa ne ….
“saurin katseta yyi karkiyi tunanin xan barki kije ,ya fada gamida mikewa tsaye.
hnkali tashe ta mike tsaye,haka ta ba’ta rae meyasa?”
Sabida kina matar Aure!!
Ya bata amsa,kai tsaye.”
Idan Baka yarda ba Sae mutafi tare tayi mganar shaye da toka.”
“Are yhu out of your mind?”
Yyi mganar cikin ba’cin rae ,am not going anyway and yhu to ……yana gama fadin haka ya ra’ba ta gefenta ya fice cike da ba’cin rae…
*TEAM DRAMA QUEEN.????*
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association..
67
“Tana ganin wyar Mrs.Moddibo Amma ta kasa dau’ka sabida tana jin kunya ka’rshema kashe wyar tayi duka gamida turata ka’san filo.
Kusan karfe ,Tara da rabi na dare ya shigo da’kin nata jin tayi an xauna gaf daita ,lokacin tana kwa’nce kan bed tayi Ruf da ciki Runtse idonta tayi.” Dan bata mason mgana dashi a wannan lokacin haushinsa,takeji.
“Husna !
Ya kira sunan ta murya ka’sa ka’sa.”
Tana jinsa,ta masa banxa.baxaki amsani ba fushi kk yi ??”
Nan ma shuru tayi masa, kiyi hkuri ba Dan niba.,kitashi ko tea ne kisha kinji my Asma’u A hnkali ta mi’ke xaune batareda ta kallesa ba ,Ta mika masa hnnunta Almr yabata cup tea din ,hawaye yaga ya cika mata ido .”jikinsa yyi sanyi Qlau ko ka’dan bayason ya ganta cikin damuwa.”
“Daura cup tea din yyi Akan bed side ,drower cikin wani irin yanayi taji ya jawota ga ba’daya ajikinsa.” Tana jin yarda yake sauke ajiar zuciya “A hnkali yake ko’karin lalubar ba’kinta ta gano nufinsa ,sae tayi saurin janye fuskarta.
” hannayen sa yasaka ya ta’llabo fuskarta ,plzzz karkiyi min irin wannan horon Husna,
“Yyi mganar cikin rawar murya saurin kwa’ntar da kanta tayi akan fa’deden ki’rjinsa bata iya jure ganin sa ,cikin wannan halin gaba daya tausayin sa,
Takeji.
Saukar hnnunsa taji akan bayanta ,cikin wani irin salo yake Shafa bayan nata wata, baby pink Riga ce ajikinta ta barci.”
Wadda ga badaya ,cinyoyinta sun gama bayyana ta kamata ta Rigar haka tayi mata kyau.”cikin saukewar numfashi yake Shafa. Bayan nata.
“Kafin ya samu ya ha’de bakin sa ,da nata wani irin romantic kisses ya’ke mata wandda ta ka’sa fassara sa.”
Sunfi minti goma a hka ,cikin sanyi jiki ya zare jikinsa cikin nata lokaci daya,
Haka ya mi’ke tsaye gaba daya yanayin sa ya canja tamkar wani mashayi.”
Da brown eyes ,dinsa ya kalleta cikin sa’rkewar murya yake fadin kisha tea ka’fin ki kwa’nta karki manta kiyi Addu’a sae da safe ,yana fadin haka yyi saurin barin da’kin jiki sanyaye tabisa da kallo.
★★★★
Da misalin ka’rfe biyu da Rabi AJ.ne xaune shida Sageer Akan Dinning side ,suna lunch haka suna tattauna matsalar da ta shafesu.”
“Sukaji ka’rar talkamin kwa’s! kwa’s! Cikin wani irin taku ,tom dama ya dauka Asmy ce Dan bata dawo skull ba.” Yana da’ga idonsa akanta sae yaga sa’banin hkan.” Lokaci da’ya ya mi’ke tsa’ye shida sageer.
“Tana cikin wani uban leshi maroon colour dinkin Riga da skirt ya kamata sosae ,wandda da kya’r take da’ga ka’fa tayi tafia acikinsu.
Tana janye da ya’r ka’ramar Trolley dinta.” Da kuma Gucci handbag dinta.”wasu uban Hill’s ne a kafanta suma cmpanyn Gucci.” Glass din Frada ne manne a idonta.” Cikin takunta na kasaita ta nufi hnyar side dinta.”
“AJ. Yyi saurin ka’rasowa gabanta .
Hi !! “wait a second!.
Yyi mganar,cikin kakkausar murya ,ina zaki tafi …?
” A hnkali ta cire gilashin idon nata,murmushi da’uke a fuskarta .Ayyo my dealing Hus…..sauren katseta yyi a tsawace niba mijinki bane ,kin gane ko “so mind your language ki fa’damin meya kawoki gida na??
” A hnkali ta dire trolley bag nata ,ta isa kan coach ta xauna tareda da’ura ka’fa daya kan daya .”
Do yhu really want to know mr.Abdul jabbar meera?”,tayi masa tambayr gamida ka’fesa da manyyan idonta.”
Asmy b Aliyu novel’s.????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association..
68
”
Hello commissioner!
“It’s Abdul jabbar meera speaking!
” ina bukatar isassun ya’n sanda ynxu matar da tayi ko’karin kashe matana ,ta dawo ..”OK ina jira da haka ya datse kiran.
Yana koka’rin yin magana ,yaji muryar hajja Akansa wadda tuni Aliya ta tura mata message a wya,
” baxataje koina ba ina mai baka umurnin ka kira wandda kayi. Mgana dashi ,A wya ka fa’da masa karma yaxo .”idan ya tako kafa’rsa acikin gidan nan to tabbas kuwa xa’a kwashi ya’n kallo.”
“A haukace ya juyo kan Hajja ,meyasa xan xauna daita ??” Akan meye xan xauna da Annoba ,acikin gidana!
“Meyasa kikeyin haka granny ,idan ka maidata da’kin ta ae an xauna lpia.”
Bazaiyu yuyuba granny!!
Enough !is a Enough ,hkurina ya ka’re baxan iyaba , ta kurawar yyi yawa idan Aljani suka tura maki ,Dan su ha’damu nixan yi mganin sa da ikon Allah .”
Dan wannan ba hajja ta bace wadda ,ke tsananin sona da kaunata .”Akan mexan xauna da matar dake Neman Rayuwata ,ko ta halin yaya .”I don’t even like her any more..
“So get out of my house right know!!
Yyi mganar A tsawace,duk wani kalan haukan dake ,bisa kanka xan saukesa ne .” yau nikake fa’dawa Aljani ne abisa kaina .”
“Sageer ka fa’damata ta fita ynxu.
Kafin nayi lossing control dina ,Hajja ce taji kanta na juya mata baya-baya ta tafi xata fa’di AJ.yyi saurin tarota.”
“A rude yake fa’din granny gaba daya ya Rude ,Daukarta cak !yyi xuwa up stair’s Yana tofa mata duk Addu’ar da taxo bakinsa.sageer ne yyi ko’karin kiran family doctor a wya.”
Aunty sadiya ,abunda yafi ki dauketa xuwa gidan ki gobe malaminta ,xae fara xuwa cikin sha’rbar kwa’llah Aunty sadiya ke fa’din yaushe zamuyi farin ciki ne?” Komae ya canja duk son ibadar hajja a yau ba’ta iyayin Azkar mai tsayi.”
“Tana xaune akan soofa ,A hnkali take juya wyarta ta ta kalli Agogon bangon da’ki Dan tsaki taja kar’fe takwas da rabi, na dare Agogon bangon da’kin ya nuna.
Dan tsaki tayi ,Billy nason ba’ta mata plan.tana cikin wannan yanayi wyar hnnunta tayi ka’ra.
” Hello billy!
Where Are yhu?
Ina kan hanya .”kiyi sauri ki ka’raso nima ina kan hanyar xuwa wajen tsinanniyr can Wanda xanje na gabatar da aiki na nakarshe ,wandda mutuwa ce ko Rayuwa cikin biyu xa’ayi da’ya Dan wlhi baxan bar wannan matar ta Rayuwa ba…kiyi sauri ynxu xan gabatr da Aikin nawa.” Yana gidan Aunty sadiya itakuma inajin Almr motsinta .”
“Ok tom.