WATA RANA Romantic hausa novels complete

Sae kin ka’raso.
Wani dogon ka’rfe ta dauka kakkar’fan gaske ta nufi ko’far fita daga da’kin murmushi dau’ke A fuskarta.[Truncated by WhatsApp]
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
69
A hnkali ta fa’ra saukowa akan stair’s wya ce sa’kale a kunnenta da almr tana “Amsa call ne mai muhimmanci.”
“Saukar wani dogon Abu taji A tsakkiyar kanta kafin ta Ankara an turata tun daga kan stair’s na 3 xuwa ka’sa haka ta dinga gangarawa ,jini na zuba ajikinta har ta sauka akan stair’s din ,kwa’nce take cikin jini bbu Almr motsi a tattare daita .” Da’ga dogon ka’rfen Aliya tayi Akanta dai -dai tsakiyyar cikinta.”sae taji an Daka mata tsawa cikin murya mai ka’raji .
“Stop it Aliya!!
Da gudu ya ka’rasowa gurin ya tallabi kan nata da jini ke fitowa Yana shiga ta gefen kunnen ta ga ba’daya ya rude .” ya rasa mai xai yyi .Ya ka’sa Rike hawayen idonsa duk dauriyar sa .”sae gashi suna sauka A kan Cheek’s nasa.
“Cikin zare ido Aliya ta yarda dogon ka’rfe jikinta koina rawa yakeyi .” bata taba ganin AJ.hka ba ,A hnkali ya saukar da kanta a ka’sa ga ba’daya fararen kayan sa sun gama lalacewa ,
“Cikin wani irin fushi ya shiga tun’karar ta a tsorace take ja da baya ,gidan ubanwa zakije kuma??” Wlhi kema yau sae na kasheki ,wani irin riko yyi ma gashin dokin dake reto,A tsakiyar bayanta Jan ta ya shigayi A tsakiyar falon Yana ba’ll da ita Yana marinta ,ihu take tana fadin Axo aceceta xai kasheta.”
Amma bbu mai jin ihun nata ,shaketa yyi sae da ta fara ,
Hango mutuwar ta ,ya isa hka mr.Meera!” A haukace ya juya inda yakejin sautin mganar ya’n sanda ne fiye da goma tsattsaye ,Sageer ne yyi saurin ka’rasowa gurin Abokin nasa …da kya’r ya ban’bare hnnunsa jikin Aliya wadda ta gama galabaita .”
“Ga da’ya Shatin hnnun sa ya kwanta akan jar fusktar wadda ta gama kumburewa,da mugun bugun da AJ.yyi mata.”
“Kabar komae A hnnunsu ,gasu sun ka’raso muyi ko’karin kai ,Asma’u Asibiti Dan ceton Ranta.”
Cikin sabulewar jiki ,AJ ya xube ka’sa akan gwiwonsa,ya fashe da kuka lokaci daya. ”
Sageer wane irin Asibiti kuma ta Riga ta ka’sheta .”
Wat should I do now!
“Yyi maganr cikin rawar ,muryarsa karka cire rae da Rayuwarta nayi alkawari xan taimaka maka ta hanyr shigar da *Haske*” Mai yawa acikin Rayuwarka.”
“Anan jami’an tsaro suka tusa keyar Aliya a gaba tana kuka tana ihu,haka baisa suka saurara mata ba.”
“Likitoci fiye da biyr ne akanta sun saka mata wasu irin na’urori akanta ,
Kwa’nce take sam’bal bbu Almr numfashi a tattare daita koda Dan ka’ramin ya tsanta baya motsi ,Dr.saif ne ke ko’karin jawo numfashinta wandda har yau bayi nasarar hkan ba.” Saurin likitocin kuwa,
“Darewa sukayi cike da tsinkewar ,Al’amarin.
” Sun Riga sun baiwa Kansu da wuya ta Rayu.
“Har washe Gari bbu Almr wata nasara ,AJ.da sageer A tsaye suka kwa’na bbu likitan da ya masu ,bayani har ynxu haka bbu wandda yyi masu umurnin su shiga da’kin da take .”
“Ta jikin window kurum suka iya hangota.
” Around 7:00@m.Dr.saif ya nufi da’kin da take AJ.yyi saurin shan gabansa ya tsaresa Da jajjayen idanunsa ,Yana masa kallon tuhuma.
MA’U.????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association..
*Take Note !*#
“*Naji sa’kon masoyan wannan nvl ,masu kirana a waya masu min mgana ta pc duka ina godiya da nuna soyayyar Ku A gareni .” wasun Ku sunyi mganar akan na samu na ka’rasa (Wata Rana!)kafin sallah wandda baxai yuyuba ka’rasa sa acikin kwa’nakkin nan Dan lbrn yana da tsawo ina mai Baku hkuri akan baxai yuyu ba.”sae dae xuwa bayan sallah haka kuma wannan shine last page wanda daga garesa baxan koma typing ba sae bayan sallah idan Allah ya nuna mana da fatan masoyana zasuyi min uzuri Allah ya ha’damu da Alkahirin sa Allahumma Ameen!????????
70
“Nan take Dr .Saif ya rikice ganin yarda fuskar AJ.ta xama lokaci da’ya cikin sanyayyr muryarsa yake fa’din Dr.yaya jikin nata? Ta farfado?? Tambayoyin da ya jerowa Dr.saif kenan lokaci daya..”
“Muje office nayi maku bayani Mr.meera wata ki’la xaku fahimceni.”
“Jiki sayayaye ya masu iso gurin sauran likitoci gaba da’yansu suka,hadu…Gaskiya Mr.meera matsalar matar ka babbace ,Dan tun jia bbu Alamr wata nasara Kamar yarda kunka kawota hka take,shiyasa ma mukaji tsoron sanar dakai .” Sabida ganin yarda ka damu akan jikin na matarka.”
“Amma karka damu zan ha’daka da wani babban likita dake Asibitin *Shika*” dake zari’a Dr.jayyed Wanda na tabbata da ikon Allah xa’ayi nasara …”
“Jiki sanyaye ya kalli sageer idonsa ya ka’da yyi ja Wanda har baka hango fari acikin su,yana son yyi mgana sae dae ya kasa.”
Jikinsa ga badaya rawa yakeyi harta da yatsan sa,na hnnu.”sageer ne yyi saurin Rikasa karka yima kanka illah Abdul .”kayi Addu’a kurum Allah yaba matarka lpia ,zanje nayi mana booking din jirgi zuwa zari’a Dan baxai yuyu aje a motaba.”ka’da kai kurum yakeyi batareda yaba sageer Amsa ba.”
_ZARI’A_”..
Abdul hammed omra ne shida Dr.jayeed ke tattauna shafewar tunanin Asma’u Omar omra,Wanda ke kwa’nce sam’bal acikin wani da’kin na musamman An jona mata wasu irin da’urori akanta.”
“Numfashinta ya dawo dai-dai ,Barci takeyi hnkalinta kwance,tamkr bbu wata matsala tattare daita.”
“Sanye yake cikin ya’di na kaftani dark green ,wandda yyi matukar kar’barsa .” kansa bbu hula sae dae suman nan tasa tasha gyara ,takwanta tamkar ta larabawa .”As usual .”sae kamshi yake zubawa kallo da’ya xakayi masa kasan baya cikin natsuwar sa ,
Hameed omra ne yabisa da ka’llo ,ina kuma xuwa haka?” Xan koma hospital ne sauran Awa daya ,cif ta fa’rka tamkar yarda Dr.jayyed ya fa’da hohoho!
.”Abdul jabbar baxaka tsaya Ko tea ne kasha ba.”tun safe bbu komae acikin ka.”
Haka sageer ya fa’damin ,idan ka kwantar da hnkalin ka komae zaizo mana da sauqi.”
.”Hannayen sa xube cikin aljihun wandonsa,
“A hnkali ya lumshe ,idonsa ya hurar da iska,mai xafi a bakinsa.”
Baxan iyaba hameed.!!
“Komae bana jin ddinsa,nidai mutafi ka ajeni karta farka bama ku’sa yyi mganar in a low tone…
girgixa kai Hameed yyi bbu inda xaka sae kasha ko’da coffee ne.”
Ni surikinka ne dole kabi abunda,nakeso idan ba haka ba sae yaga AJ.yyi murmushi .
Wanda tunda suka zo zari’a hameed baiga .”murmushin AJ.ba Am sorry kaina bisa wuyana.”
my brother in law,karkace zaka rabani da Rayuwata.!!
Wanda nasan hka xaka fa’da ,murmushi Hameed yyi gamida mi’ka masa cup coffee .”ni na,isa na Rabaku ai kae da Asma’u Omar Omra Zaku Rayu acikin. Inuwa da’ya a wata Rana!!
” Ina hango maku kyakkyawar Rayuwa anan ,gaba.”maxa shanye na ka’ra cikama wani cup ,
sosae Zancen na Hameed yabaiwa AJ.daria ,
baisan lokacin da ya murmusaba.” Gamida ka’fa cup din A bakinsa.
Asmy b Aliyu ????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Assoe..
71
Ya’na ko’karin danna kansa da’kin da take wyarsa,ta katse masa hanzari .” kallon wyar yyi Angel nasa, kekiran sa kuma da lambr Nigeria.”mmki sosae ya bayyana ,akan fuskarsa.”
“Da sallama ya da’ga wyar ,tattausan muryarta yaji ta dira a dodon ku’nnen sa.” Yah Abdul!!
“Yes Angel ,yah Abdul ina ka shi gane??” Tayi mganar A shagwabance,
Na kira wyan sageer kashe.”
“Yaushe kk shigo Nigeria??”… Dan Jim tayi yarda yyi mata tambayr,
.” lokaci da’ya ta rude ,a shagwabance take fadin ,mun fasamu hutun,
Ka’rshen shekara Amma fa a sudan kika ce ,zakiyi sa.